Labarai

Dana baiwa Tinubu Tallafin Takara Gwamma Na Bankawa Kudin Wuta Cewar Wani Matashi

Dana baiwa Tinubu Tallafin Takara Gwamma Na Bankawa Kudin Wuta Cewar Wani Matashi

Wani matashi ya bayyana ra’ayin sa inda ya wallafa cewa daya bawa zababben dan Takarar shugaban Kasar Nigeria a karshin Jam’iyyar APC watau Ahmed Bola Tinubu tallafin takara gara ya bankwa kudin wuta.

A wani hoto da matashin ya wallafa inda yake rike da kudi naira dubu daya a hannunsa ya banka mata wuta kuma ta kama tanaci Matuka hakan da yayi ya jawo cece kuce matuka a Shafukan Sada Zumunta.

A yaune akaita wallafa wata fasta ta Tinubu da mataimakin sa inda fastar take dauke da Hoton sa dana mataimakin sa a hannun dama kuma akwai account number wanda za’a tura tallafin aciki.

Mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsa inda wasu suka maida Abun ya zama abun rasa yayinda wasu kuma suka yaba da hakan.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button