DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL
More comment more typing
Comment
and
share????????????????
Doctor Essha
????⚕️
Written-by j hajara
7️⃣&8️⃣
WACECE ESSHA
Asali sunata AISHA AHMAD haifafiyar gari uke ne, dake jahar Nasarawa . Mahaifita cikaikenyin suna shi AHMAD YUSUF NOMA, Dan asali gari uke. Aiki ne ya dawo dashi gari Lafian bare bare da zama.
Matar daya hajiya Fatima, Yana da kanne biyu, Alhaji Adam(daddy karami) da Aunty Jamila suna kirata da(big mum)Tana aure a kaduna,
Mahaifisu ya jima da rasuwa, yanzu maihafiyarshi ne kadai a raye, sunata Hajiya maimuna , ama suna kirata da hajiya uke, Tana zama a uke , anyi anyi ta dawo lafia da zama taki.
Daddy yata mukammai kala kala tun daga kan councilor,har zuwa Dan majilasa, yanzu hk Yana aiki ne a government house dake lafia.
Mummy Kuma business woman ce Tana safara zanuwa, Tana da babba shagota a shendam road.
Allah ya albarkaci su da yara biyar, Aisha( Essha), Yusuf(amir), ummulkhairat, Abdullahi( Walid) sai autarsu mufeedat.
Alhaji Adam Wanda akafi sanni da daddy karami, matarshi daya, Mai kirki ( anakirata da auntyn yara) yara shi bakwai, Abdulhamid, salis, aina’ u, khamis, hafsat , hanan sai Hassana daya ta koma.
Sai big mum( aunty Jamila) yara ta itama hudu, usman, Yusuf anakirashi da Abba, hunaisat, Sameer tunda daga kanshi Bata Kara haihuwa ba, ayi magani har agaji. Mijata babba Dan kasuwa ne, big mum ta rige su dad aure don Tana da shekara sha bakwai babasu ya aure da ita. Yanzu haka hunaisat za’a aurar.baya tayi candy nata, tace ita aure kawai take so.
Essha tayi primary and secondary school nata a Hall mark international academy dake ciki gari Lafia, Ta sauke alqur’ani maigirma da saura littafai na addini, ta zana WAEC nata da jamb last year, batasa mu jamb ba, shiyasa tasake maimatawa har Allah ya Bata sa’a tasamu a Wana shekara, Amir na jss3, khairat da Walid suna Jss 1, mufeedat na nursery 2.
Essha hadadiyar yariyace wance bazata wuce shekara shabakwai ba, Tana nan fara ba can ba, baza a sata a siririya ba bakuma za sata a Mai jiki ba, fuskana Mai Dan tsayi, hanci har baki, idon na ya manya manya ba Sosaiba, farare kal kal, lumsheshu, kullum kamar maiji bacci, bakita Dan karami, pink lips gareta, a jiki kuwa ba a magana, dun tana daga ciki jere yanmata da akekira masu coca cola shape, dukiya fulani nan a cike yake dam????, haka hips kamar zansu fado.
Kawanta daya tak ko Kuma ice aminiya, summaiya, tare suka tashi, tun suna yara har girmansu, sumy ya ce ga Doctor Abbas jibrin, daddyta babban likatane, sai mahaifiyarta hajiya ikilima.
Su biyu Allah yaba iyayasu, nazeer, sai ita summaiya, sumy tun last year da suka zana jarabawa tasamu FULAFIA ( federal University lafia) Tana karata mass com.
Essha tun da taso da buri karatu likita ta taso, sallah ta biyar a kullum sai ta roki Allah yacika mata buri ta. Shiyasa ma Bata kulla samari, komai naci saurayi hk zaigaji ya barta. Sai a kan khalid, sun hadu ne a wata super market taje shipping shima naci da magiya yayi ta mata sanan ta kulashi,Kuma ashe abokin Bashir ne saurayi bestie. Shiyasa takara bashi dama .
Wanna biki da zasu je a kaduna na yariya big mum ne wato hunaisat.
CIGABAN LABARI
Ta gama hada kayata tsab a karamin wani purple trolley, Tana Gama hadawa, tajiyo sallama kareema. Ta amsa.
KareemaTace” aunty inason na gyarami ki dakin.
Essha tace’ huta abiki Kareema zan gyara.( Essha iri yarane nemasu tausayi da jikan Dan Adam). KareemaTace” toh aunty.
Tana aje trolley a gefe bed, ta soma jin ringing din wayata dake gefe side bed.
Tace” kareema” da Allah Mika min wayana , tayi sauri ta dauko mata dun tana matukar Bata girma, tana dubawa taga sis hunaisat. Ta daga waya oh amarya .
Hunaisat tace” karkimin magana nayi fushi dake, nagama gayawa friends Dina special sister na zata zo tun biki na sati daya, shine kika gwasileni, wato ma ba dun dad yace” ki zo ba bara kizo ba koh? Essha tace” Haba mana my amarsu Allah jamb ne ya rikeni .
Toh naji yanzu da wani lokaci Zaki zo? Ina ga fa sai two zamutaso. Eya sis sai two maiyasa? Nine ban dan jin dadi ba,
Eya Allah ya baki lfy sis aman ban ji dadin ace duk event din bikina ace ba ki aciki, Wai Kuma sai two zakutaso, haba yantzu fa 9:00 da Allah kuta so da wuri gasu yaya Abdulhamid, su aina’u da hafsat tun shekara jiya suka zo, ama ke har yau. Haba cewa hunaisat.
Yi hakuri sis Allah hajiya uke nake jira. Tace” toh dole ne sai ki zo da ita?? Essha tayi dariya ai dole sai dan tsofofi. Oho dai naji saina gaki, ok sai munzo ta kashe waya.
Oh ni Essha Wana surutu na hunaisat kamar ba amarya ba,
kareema tace”ai aunty zatayi ta daina, hk yayana ana saura kwana biyu daure aure ta adabi mu da surutu, ranar daure aure kuwa sai kuka Essha tayi dariya tace” lallai kam ????
comment and share????♥️????
Doctor Essha
????⚕️
Written-by -j hajara
9️⃣&????
Suna ka hira sukaji sallamar mufeedat suka amsa. Tace sis Essha inji mum Wai ki fitoh muyi breakfast.ok gamuna zuwa, kareema muje ko? A’a aunty zan gyara daki Kai kareema kenan toh sai ki fitoh.
Tana fita ta samaisu dukasu a dining table.
Walid yace sis Essha kiyi sauri kinyi serving Dina ni yunwa nakeji, yimin shiru aci ci kawai, ai gwarani Ina ci Ina jiki nafi Wana yanuna amir da hkl shi ke waya. Kuma ace ci ba kiba asara gari ????.
Essha tace nidai baruwana. Amir ya sauko da niyya Kama walid da gudu ya boye a baya Essha. Sis kibashi hakuri,ni banza karaba,
Amir yace” Kama Kara kaga yanda zanyi dakai,amir kamishi afuwa cewar Essha, wallahi Allah ya taimakeka sis ta kareka.
Sis ni da Allah kiyi serving am hungry mufeedat ta fada, toh autar mummy ke zanfara serving zauna, Ina mummy? Tana wanka suka amsa. Ok yanzu Mai zan samuku?
Amir yace sis mufa baza musha koko da kosai ba na hajiya ne ok naji.
Ta serving nasu plantain, soyaye kwai da tea.
Walid yace”sis zanyi missing naki two days fa ya fada baki shi cike da abinci mufeedat tace sis Essha a islamiyar mu a hana mu magana baki mu cike da abinci.
Khairat tace fada mishi dai, yanzu dai kowa yayi shiru kuyi koyi da Amir, amir Kai na Kato ana yabeshi.
Amir yace sis da Allah inzaki tafi inaso kiban aro charger din laptop naki nawa ubaid (abokishi) ya dauka, ok badamuwa Yana kan side drower na. Thanks sis.
Sunakayi breakfast sukaji sallamar daddy hajiya da daddy karami. Da gudu mufeedat ta nufesu Oyoyo ta rugume daddy karami, Oyoyo autar daddy, ykk ya school? Ta amsa da lafiya klau.
Hajiya tace” wato wanna Mai suna aljanu na bazata min Oyoyo ba babata kadai ta sani ko, mufeedat ta Bata fuska zatayi kuka dun bataso hajiya nakirata da Mai suna aljanu nandanna sai tayi kuka aikuwa kamar jira take ta fashe da kuka daddy karami ya lalasheta, su amir suka taso suka masu hajiya sannu da zuwa, hajiya ta nemi guri ta zauna tace” Kai Amiru zo karage abun sanyi na, wanna ai sai yasa na bushe ana ????. Amir yabata fuska hajiya tazo kenan da Bata ma mutani suna, ya dauki remote din A.C yakashe gaba daya.
Mummy ta fito sanye da gown baki ta je gefe hajiya ta gaisheta har kasa sanan ta gaisa da daddy karami. Ta musu iso zuwa dining table,hajiya na zama daddy dakashi yayi serving nata.
Baya sugama breakfast. Hajiya ta kalli daddy tace ” badai Bala driver ne zai tukani har kaduna ba ko? Daddy yace eh shine hajiya, tun bai rufe baki ba ta tareshi da cewa in har Bala driver ne zai kaita kaduna ita walahi ta fasa zuwa har da kukata, Walid dasu khairat sai dariya suke Tamata .