DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Bashir ya dagaa hannu Alama baruwashi yace” ai daddy na dadane da cireta,sai dai ta nemi wani a gaba ba niba” ya baka ma sumaiya harara

Bestie ta sandare a guri daya ta kasa gasgata abunda takeji, Kuma take gani da idonta, tana hawaye tayi sauri goge idonta da Karfi ko za ta farka Killa mafarki takeyi , tana budewa dsame tagani , ta fashe da sabo kuka ta nufi guri motar ta rike Bashir tace” sweetheart ni ne fa, Wai maike faruwa ne? Kugayamin, wlh Essha na ba yar iska bace”

Bashir ya fisge rigashi da ta rike ya nuna ta da yatsa yace” kul Kar kisake kirana sweetheart, asiri ku ya tonu, a rayuwa na na tsani mace fasika, Kar ki sake nunawa ki sani , shima Khalid giyar so ne, ke dibarsa ba da daidawabs zai farfado, Allah ya hada kowa da rabonshi” ya shiga motar.
Sumy sandare wa tayi a guri ta saki baki da hanci ta na kallosu
Murya Khalid taji daker yake mgn taji yana cewa” sumaiya kiyi hakuri, ki ce ma Essha Kar ta Manta da alkawari da ke tsakanimu, baza taba daina sonta ba, sai Rana ……… Bata Gama ji maizai fada ba Bashir ya ja motar ya bade ta da kura, suka fice daga park din.

Sumaiya tasa hannu akai tasa ihu kamar zarariya, yau Bashir sweetheart nata , shine ya barta, aka maganar da batasa dashi ba, kowa sai kallota akeyi a park din, zuciya yi yake kamar zai fashe, don tashi hankali, ta zube a kasa tayi kuka Mai isarta, sanan ta Mike Tana layi, yanzu haushi Essha ta ke ji, Taki gayama ta damuwata, ta tsaya shiru, tace kila gaskiya ne abunda baba khalid ya fada, Auzibillahi da sauri ta kori shaidan tace” I trust my bestie, bahaka take ba, ama zanyi fushi da’ita, bara Kara kulataba, har zaitazo gidamu taban hakuri, Bashir Allah na gani zai sakamin” ta share hawaye tace” i love you Essha , bestie Mai tauri kai, da zurfi ciki” ta fada Tana dariya tana kuka, tana tafiya tana magaganu har ta fita daga park , kowa kallo mahaukaciya akemata saboda yada tayi badau badau da kasa a jiki, Dakar ta samu Mai Nepep ya Kai ta gida , tana sallamarshi ta juyo ta kalli gate din gidasu Essha ta murguda baki tace” bestie nayi fushi dake, Kuma ko ki kirani bazan amsabs, har sai kizo gidamu kiban hakuri, gashi Bashir ya gujeni, wayyo Allah na” ta fashe da kuka abun tausayi ta bude gate ta shige “


Baya wata uku da faruwa haka, Aliyu ya canza gabadaya, yarage fara’a bakamar da ba, kullum bashi da Aiki sai na neman Essha, ba Rana da bai zuwa daji na, yasha zamashi, har TATARA ya je gari mallam Dagana waliyishi, Yan gari suka shaida mishi Bata mallam Dagana guri wata uku kenan dagashi har iyalashi ciki dare suka bar gari, a Rana yi yayi Kamar zaiyi hauka, sbd mallam Dagana ne only hope nashi gashi shima bashi, saura kwana uku bikishi, daddyshi ya tsanata mishi sai ya resume a office, baiyi musu ba , aka daura shi as director of Tycoon companies, Yana zuwa office ama fuskana a hade, duk ya fada, baya bacci kullum kwana yake sallah Allah ya bayanamishi Essha, bai son ci abinci sai Ammi tasashi a gaba, zaici ama baize wuci three spoon ba zai tashi yace ya koshi, Ammi duk tashiga damuwa hali da yaro na ke ciki, tayi fada har ta gaji, ta zuba ma saurauta Allah Ido, sai shirye shirye biki akeyi,, ama ango ko a kolashi,bikisu su hudu zasu ango ce,Aliyu , Idrees, haydar da Hafiz. Sai shirye shirye sukeyi ama Aliyu ko kulasu ma bayayi nema Essha yasa agaba birni da kauye na kd , ba’ ida baje nema ta ba, ama ba sa’a.

Ana gobe dauri aure, yadawo office a gajiya , fuskana ba walwala as usual, baya ya watsa ruwa , ya fito ya dauki waya ya Kira artist Mai zanen ya nasan ya zana mishi hoto Essha, zai Dora a media ko Allah yasa a yi dace, Kuma yanasa yariga kallota ko zaiji sanyi, bada jimawa ba dani liti yashigo yasanar mishi yayi bako,
Yace” ya jirani a garden Ina zuwa”

Dan liti ya amsa da” toh yallabai”

Dan liti Yama artist din iso zuwa wani beautiful and fresh garden na gida, koina na guri nature ne, hata kujeru farare dake gurin sanda aka bisu da fresh flowers, gurin a zangaya yake, kasa gurin carpet grass ne, lafiyayu danwisu masu kyau suke yawo a gurin.

Aliyu ya Mike ya dauki wayashi da headphone kala kayashi, 3q ne da armless t-shirt light green ajikishi,ya hada fuska tam yanaji haushi kowa a gida, yanda ya ga anata hidima.

A kullum in ya rinse idon Essha yake gani, burishi a duniya shine ace yau ya wayi gari gashi ga Essha, headphone ya daura waka Aransh ft helena_ Broken angel yake sauraro, kullum sai yaji waka, Yana sauka a matakala waka na ratsashi yanaji kamar tare da Essha yake, hannu shi daya a aljihu Yana bin verse din waka a hankali”???????? am so lonely broken angel, am so lonely listen to my heart, one and only broken angel come and save me before I fall apart????????” har ya sauka daga stairs Idona a rufe, jishi kawai take a lovers and lonely mood,zai fita kenan yaji a zare headphone din, firgit ya juya da sauri ya bude idon dayasa aiki Ammi ne……..

Comment And share???????????????????? love you guys

????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️
DOCTOR ESSHA
????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

???? MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION ???? ????️

Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta.????????
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=whatsa


4️⃣3️⃣&4️⃣4️⃣

Yana juyawa yaga su haydar ne, tun a stairs na farko ya na saukowa suka shigo, suyi sallama baijiba , ya kure volume, idonshi a rufe, dukasu su zagayeshi, Suleiman ne ma ya cire headphones din, suka zuba mishi Ido.

Fawaz ya yi ajiya zuciya yace” Buddy maiyasa kake haka? Duk ka canza, Wai agayama so hauka ne, come back senses, gobe ne fa daurin aureka, suhaima duk girma kanta, jiya tazo ta samai mu da kuka Wai baka kulata, u ignore her calls, ka koma rayuwa kadaici da kunci akan yariya da bakasa mutum ce ko aljana ba…. Ya rage murya yace” Buddy please kadawo kamar da, if this Essha mutum ce ko da jima ko ba dade, zata dawo gareka, ka kwantar da hankali ka”

Haydar ya dafa Aliyu yace” Buddy, fawaz yay gaskiya, kaga duk amare suna kano, da tun safe mun wuce, dun yau akwai event a dare Kuma yakamata ka hallarci guri, gobe 10:00am ne fa za a daura, Ammi aciki damuwa take, maiyasa baza ka farata mata ba? Da Allah Don’t say No, kashirya mun wuce, Kai mu ka zo dauka, munshirya flight 7:00pm za mu tashi, please Buddy”

Hafiz yasa baki yace” wlh buddy, duk tsanar da na ma suhaima jiya, San da na tausaya mata, ta na sonka, consider yourself in her shoe, kabar magana Essha Dina, ga luggage naka Ammi ta hadama, kaga ana daura aure gobe sai mu dawo, dubi a office yanda kasa workers a gaba, haba, ka Manta da battun ta, Im ma aljana ce ta Dade da manta shafika”

Aliyu baicce uffan ba, ya juya ya fice yayi hanya garden, da saurisu suka bi bayashi, yana isa ya tarda artist din har ya gama shirya items na zane ready to work, artist na ganishi ya Mike ya gaisheshi cike da girmamawa, ya amsa, ya Sami guri ya zauna Yana ajiya numfashi, ya na dafa kirji, sanda ya natsu na Yan mintuna Sana ya Mike ya kalli artist din yace” are you ready? Artist din ya amsa da yes sir, su fawaz na tsaye suna kallo ikon Allah, Aliyu yana lumshe Ido Essha ya gani, har wani murmushi ya sake, Ido a lumshe ya fara ma artist describing kamani Essha, her face, hair, lips, komai sanda ya zayyana ma artist, harda crying face nata tana haweye, har ya Kai Aya, ya Kara rutse Ido Yana ajiya zuciya, kafi ya bude idon a hankali, Yana gama budewa idoshi ya sauka aka hoto Zane Essha, artist din na gefe Yana mishi murmushi, gaskiya artist din ya kware, don tamkar Essha ne aka daura, harda hawaye dake siyaya a gefe idota.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button