DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL
Daddy ya bude jaka ya ciro wansu papers ya Mika ma mummy tace” maiye aciki?
Yace” duba kigani?
Tafara dubawa batasn lkc da ta rugume Shiba, ta sa murmushi tace” lallai kajika uba na gari,nagode ma Allah dayabani Kai a matsayi miji Kuma uba yayana,zakafitar da yarka daga ciki kunci na, gaskiya nagode sosai”
Yayi murmushi yace” ki gode ma Allah, buri Essha zai cika, inshallah bazata ba Bari tayi rayuwa ciki kunci ba”
Mummy tace” hajiya zata Amince kuwa? Ga kuma ciki dake jikita” ta fada a sanyaye..
Yace” Kar kidamu zan mata bayani”
Tace” toh aura fa?
Yace” na tambayi malamai har biyu, su shaida min cewa, a addinace idan mace tayi seven years batare da miji ta ba to babu aure, waensu Kuma suce bai Kai seven years (Allah shine masani) duk yanda tayi yu dai zamugani, zo muje nagata, tana bukatar rarashi”
Suka shiga daki da sallamarsu,ta amsa a hankali murya kuka, ta hada Kai da gwiwar hannuta,ta rakube can karshe gado,ita kadai tasan yada takeji, mummy a hankali ta matsa wajenta ta daga mata Kai ta kwantar da ita a cinyarta,ta yaye mata kitso kalaba dasuka bin gefe fuskata Tana share mata hawaye tace” haba Yar Lele baba, kuka na bai isaba, ki kasace Mai tawakali da hakuri kibar ma Allah komai” ta fada Tana sake. Share mata kwala dake fama bin kumatu ta . Daddy ya gyara zama akasa ya mikar da ita, suka sata a tsakiya ta Soma magana murya kuka tace” shikena daddy an rabani da bestie, Kai Kuma zaka komar da ni uke bani ba karatu”
Yace” a’ a Essha, kisan nagayamiki banason yawa kuka na da kikeyi, Essha kada ki manta fa, baki isa ki Hana kafara Allah ta faruba, Dan inhar an rubuta Abu zai faru toh, babu makawa sai yafaru… Yada saurara Yana kallota an hankali yacigaba da mata magana ” shawara ta agareki ki zama Mai yawa addu’a akan duk wani Abu data sameki a maimako kuka da Zaki zauna kinayi, kada fa ki manta kuka baya magani matsala sai dai yakara ta
Da haka ki Kama Allah shine zai yaye Miki gaba daya bakiciki da kike ciki, yawa rokoshi babu Rana zai sanyaye Miki damuwar daki ke ciki, Kuma ya amsa Miki dukani bukatuki”
Essha ta share hawaye cike da tawakali tace” nagode dad, Kuma zaku kujeni ko, zaku komar da ni uke……. Mummy ta katse ta Tace” aa Essha kina tare da mu..
Daddy ya dagata da kyau tana kalloshi duk fuskata ya kumbura Saba kuka da Tasha, ya boye papers din a bayashi yana murmushi yace” albishiriki Yar Lele baba?
Ta tura baki a shagwabe kamar zatayi kuka tace” am not in the mood daddy ” tasa hannu tayi sauri goge haweye dake shiri sauka.
Ya Bata fuska yace” okay since you are not in the mood, zatafi da Kaya na” ya Mike ya na folding papers din zai’ fita.
ta Mike Dakar jikita na Bari ta Sha gabanshi da sauri tace” yi hakuri” ta yi kokari kikiro murmushi , yaja mata hanci yace” toh na hakura, albishiriki?
Tace” goro
” Fari ko baki?
Tace” uhm uhm daddy fari”
Yana murmushi ya Mika mata papers din, Hannu ta na rawa ta amsa ta bude, mamaki yasa ta kasa gasgata abun dake ciki papers sanda ta Kara goge idonta da kyau tasake kallon.. Admission letter ne har ma tasamu, ga abunda paper ” Aisha Ahmed get admitted into University of Delhi, New Delhi India” har su Bata gynocologist(likita mata ) she was surprised , ta sake Ware Ido da mamaki tana kallo daddy da mummy..
Mummy ta murmure tace” yes na ki ne” ta fada Tana mata dariya..
Tasake kallon Daddy yace” Eh is yours, very soon inshallah my dearly daughter za’a fara kirata da DOCTOR ESSHA, so buriki yakusa cika ….
Essha ta rasa wani iri murna zatayi kawai ta sulale kasa tayi sujjada Tana ma Allah godiya , ta Mike ta rugume iyeyenata ta fashe da kuka, ko za a yankata ta aka tambeyeta kuka Mai takeyi ita kanta Bata Saniba, murya kuka tace” thanks dad, ur r d greatest of all time…….
Juma’at mufeedat readers ❤️❤️❤️
More comment more typing ❤️❤️❤️
Love you guys ????
????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️
DOCTOR ESSHA
????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️
WRITING BY
J Hajara
???? MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION ???? ????️ (M. W.A)
Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta.????????
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=whatsa
4️⃣6️⃣&4️⃣7️⃣
Daddy yayi murmushi yace” gode ma Allah, zauna” duk suka zauna, Essha na rike da papers, Kamar zata cinye.
Mummy tace” ya’akayi ka samo mata school din?
Yayi ajiya zuciya yace” hmmm it’s a long story, abokina Ra’uf salis dake lecture ne a university din, toh kullum mukayi waya dashi sai ya tambayini Ina likitaka, dake hk yake Kira Essha, nagayamishi ta na lfy har ta samu jamb zan kaita A.B.U, shine yace Kar nakaiki A.B.U , shi zai samomiki makarata acan Delhi, na ma manta da zance , sai last week yakirani, yaturamin admission letter,baya namiki online registration , sai na wuce Abuja, saboda sai ambassador din India dake Nigeria yasa hannu a papers din, naje office nashi na tsare tun shekara jiya Ina zuwa sai yau Allah yabani sa’a ganishi, badi yau nagashi ba, da zai watarana kenan dun gobe Friday, babba yaro tycoon na aure kuga zama Bai gasuba…….. Essha naji daddy ta ya ambaci babba yaro tycoon nan take gabanta ya fadi, kawai sai ta bazar ta cigaba da saurara daddy ta..
Ya cigaba da cewa” nasamu na hadu Miki Visa, tun kafi na tafi na dauko passport naki, shiyasa yazo min da sauki, harda indigene foam na Nigeria duk amiki, duka suna ciki envelope dake hannuki, kafi Nagama komai har su Bata admission, zuwa Nanda sati daya zata wuce, Nagama komai , Dr Ra’uf har yasoma mata gida da zata zauna a can New Delhi, Nagama biya komai, yanzu shopping yarage zatayi, Saturday Mai zuwa ta wuce, Sunday ta huta, Monday zata fara attending lectures”
Essha ta rugume shi tace” nagode sosai dad, Allah yabar min Kai, yakara girma da budi”
Yayi murmushi suka amsa da ameen
Ciki sanyi murya tace” daddy cikifa?
Yace” Kar kidamu, nasan zaku’iya, school naku ma a Marital status nasa , kina da aure, Kar kiji komai kawai abunda nake son dake ki zake kiyi karatun, and Kuma zan samomiki zam zam da Zuma da dabino sune za su zama Abu sha ki kullum, har kitafi school, zai Kara Miki karfi da Kuma hanzaka, har da unborn child naki, kuma ko wani karshe wata mummy zata riga zuwa dubaki, so Kar kisamu da muwa, kirike mutuci inki tafi, kiga ke matar aure ce, Kuma musulma, Banda bi abokaina banza”
Tace” inshallah daddy zan kiyaye.
Suka mike suka fice, mummy ta juya tace” toh Yar India kishirya gobe zamu fita shopping kinjiko?
Ta gyada Kai Tana murmushi, sai taji duk zazzabi da takeji babu Kuma, toilet ta shiga ta Dora alwala ta fito, ta shimfidar danduma tayi sallah nafilah tana Kara gode ma Allah, Tana idarwa ana Kira magrib,ta hada gabadaya…
Gari kano ta dabo, kano ta dabo tubi giwa.ko da Mai kazo anfika..
Gagarumi event aka hada aciki babba hotel dake ciki gari, angyara koi’na Royal decoration aka ma wuri, duka angoye da amaresu su hallara, ama bada goga oga Aliyu..
Suhaima na hango Tasha kwaliya harta gaji da haduwa, ama ba ango, Kuma gashi duka layi Kashi a kashe suke, Kuma ba hali tabar gun, koi’na cike yake makil da mutani, suhaima ji take kamar tasa hannu akai ta kwala ihu sbd tuki Rashi gani Aliyu, tsorata ta daya Kar gobema yace yace bazai zo ba, gashi duk yanda ta motsa sai masu hoto su Bata kat kat, haushisu ma takeji ama hk dole take murmusawa.