DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Sadik yadago yace” really?

Amir yabashi amsa da “yes boy”

Sadik yace” then why are you laughing? Ya fada kamar zaiyi kuka. ….

Amir yace” am laughing at your pronouciation, it’s Muhammadu Buhari, not Mohammadou Bu’aali, give me five “

Yayi murmushi ya Mika mishi hannu suka tafa…

Amir yasa hannu a dimple na Sadik yace” sis Allah boy Kama yake min da wani, kamarsu ma har ta baci “

Essha daji haka ta Mike da sauri a tsorace murya na rawa tace” Amir jiramu ake, abun na hada ma sadik baso yasani, tashi muje sauri nake” tayi haka ne da ta kawar da zance, kafi su Mike ma hartayi waje, jikita har Yana Bari, Amir zaiya tsareta da tamboyoyi tasashi Sarai.

Tanaji murya sadik na sallama nannyshi, Yana mata godiya Khirr da ta hadamai, tana kallosu suka fito Amir rike da hannushi, daya hannu kuwa food flask ne ya rike na Khirr da nannyshi ta zuba Mai.

Suna shiga ta tada motar sai gida, Tana Gama parking sadik ya bude ya sauka da saurishi Yana kwala ma Arudhati Kira tazo taga uncle Amir.

Essha da sauri itama ta sauka tabin bayashi tace” wait Kar kashiga Ina zuwa”

Taja Amir suka shiga ciki tabarshi a tsaye, suna shiga suka tarar da yara da manya acika sosai harda colleague nata naguri aiki, yara dukasu sanye suke da birthday cap na pj masks, Pooja ta karaso tace” Ina sadik Dr?

Essha tace” surprise party ne basan yasani”

Pooja tayi murmushi tasa aka kashe wuta guri gabadaya, guri sai yayi dulum Kamar bakowa, sai Kara Ac kawai kakeji.

Essha ta fito ta samaishi a zaune Khirr dishi yake ci hankali kwance Yana ganita yamike yace” mum Kai huwa?

Bata bashi amsaba tayi murmushi tace” shigo” ta koma ciki da sauri…

Sadik ya shigo a hankali gani yadda guri yayi duhu bagani komai yasoma Kira suna mummyshi bai ji ta amsaba ya Soma tafiya Yana Kai tsakiyar parlor aka Kuna haske, ballon dake tsakiyar parlor yabada Kara shining glitters✨✨????????suka fara Mai poping a jiki, Nan aka fara singing mishi happy birthday , Sadik yakasa motsi ya bude baki cike da mamaki da annushuwa, he was surprised, ya bin parlor da kallo Yana murmushi idoshi ya sauka aka cake, ihu murna yasa, ya daka tsale ganishi kawai nayi a gaba cake din, camares sai daukoshi hoto ake, saban mamaki ma kasa magana yayi, da gudu ya rugume Essha ya rakwafar da ita yabata peck a goshi Yana hawaye yace” *mujhe *tumse Pyaar hai mum “(I love you mum) thanks mum, thank you thank you, Pj masks are my favorite” ya Kara rugemeta.

Yan guri video suke musu sbd subasu sha’awa, Pooja ta janyeshi tace” common boy come and cut your cake” ta dagashi ya rike hannu Essha Dana Amir suka karasa gaban cake din, sadik yakasa rufe baki saban murna.
Pooja ta dauki lighter ta kunna wuta candle na guri yasake canzawa sai glowing yake, kowa na murna yanayi guri, waensu na tafi wasu Kuma na hotuna, birthday boy nananda ya murtuke fuskar, Idona yayi rau rau kamar zaiyi kuka, narasa dalili canzawarshi, guri kuwa bawanda ya lura dashi.

Murya Pooja naji tanacewa” Boy say ur wish and blow your candle”

Kowa aka natsu kallo yakoma kan sadik daya shiru duk yanayishi ya canza.

Pooja ta matso gefe Essha tace” Dr maiyasameshi?

Essha ta kalleshi shiru duk jikita yayi sanyi tace” Nima bansaniba”

Amir yace” sis ko ki mishi wani abune kafi kunshigo?

“Aa amir kana kallo fa ya shigo na da fara’a shi farat daya kawai yacanza ni ba’a abunda namai”

Amir yaiso gaba Sadik ya tsuguna yarike Mai kumatu yasoma Mai magana da turanci yace” common boy, yaufa Ranar ka ne , Yar Ranar murna ne a gareka , duk na a taru ne saboda Kai, Kar ka canza mana maza, ga mummy ma gan anty Pooja ga Arundh”ya pointing Arudhati dake rike da water gun…

“Kaji boy give me that ur smile”

Sadik ya da saki fuska kadan ama kwaya idonshi kwalla ne cike dam kiris suke jira su zuba..

Amir yamike ya kaishi gaban cake din yace” common boy say ur wish and blow ur candles”

Sadik yadaga Kai yakalli mummy shi Nan take hawaye suka zubo, da sauri ya share karta gani, idonshi a kanta yakai baki zai hura.

Arudhati takaraso ta tareshi tace”wait sadik, u didn’t say ur wish, say it before blowing the candle”

Sadik yayi shiru na waesu minti na, ya sauke wani nanauya ajiya zuciya yasoma furta wish nashi, a hankali yake furtawa yace” I wish to see my Dad” Anashi zato a ranshi yake fada, baisan ya fito fili ba. Haryana sauke ajiya zuciya…….

.

Da Allah ku manage ba time muna busy shiyasa ????????????

More comment more typing ❤️❤️

♥️Love you guys ♥️

????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️
DOCTOR ESSHA
????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

???? MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION ????????️

      M.W.A

Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin’kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta.????????
https://www.facebook.com/107980080946102? referrer= whatsa


5️⃣8️⃣&5️⃣9️⃣

Sadik nagama fada haka Yan guri sai duk jikisu yayi sanyi, su tausaya Mai, anasu tunani mahaifi shi mutuwa yayi, Essha binshi kawai take da kallo har idonta ya Tara kwala tarasa baki magana.

Wata arniya daga ciki colleague na Essha ta karaso gefe Sadik ta dafashi fuskar tausayi tace” Don’t worry son, you will meet your Dad in heaven, am very sure he is here with you, Jesus Christ has bring him down to celebrate your birthday with you, now blow ur candle”

Sadik bai tanka mata ba yajaye hannu ta yakarasa gaba Essha da harta fara hawaye, ya rike hannuta yace” mummy stop crying, let’s go and blow the candle together”

Essha ta kalli Pooja , Ta kada Kai ta mata thumps up tace” You deserve it Doctor, Do it”

Essha ta murmusa a hankali ta sukunyar da kai, suka hura atare one blow ya mutu, Nan aka sa tafi. Sadik ya yaka cake yayi kamar zai sama ma Essha a baki har ta bude baki kawai gani nayi ya dangwala mata a goshi da kumatu ta, duk aka sa dariya, yakara yaka yasa ma Essha, Amir da pooja.

Essha takai hannu kamar zata yanka cake din, Bata yanka ba, tasa yatsa ta lakuta cream din cake din ta shafa Mai a fuska, duk suka fashe da dariya, Essha ta kada Mai hannu a fuskar tana murmushi Alama ta Rama, sai daukasu akeyi domin su burge. Amir har Kira su mummy yayi Video call Bata kusa khairat da mufeedat ne suka dauka,wow su zama yanmata, Suma suka wishing Sadik happy birthday, mufeedat harda guntu kukata na Rashi zuwa da Amir bai je daitaba, su jima sosai kamar karsu rabu, sanda Amir ya shaida musu cewa gobe zasu dawo sanan sukaji sanyi suka kashe.

Aci asha a watse a taro birthday lafiya, Gifts kala kala Sadik yashasu, gifts boxes su cika room nashi dam(hhhh yaro dun ba daddy ka kenan????)


Aliyu tunda suka koma lodge nasu yakasa sukuni, yarasa Mai ke Mai dadi, yasan ba results din daakace gobe sun dawo bane, dun yariga yasani abun daya yake nunanawa, so bazai damu kanshi ba.

Ya kwanta rigine ba riga dagashi sai wando suit daya cire, ya lumshe idon sai tsaki yaketa ja.

Suhaima ma yau taga bambaci,yau ko kallon dun da suka dawo daga hospital Bata ishe Shiba, Abun ya taru ya mata yawa, tanason ta koma Asibiti na gashi Aliyu ya canza mata lokaci daya, abun mamaki yake bata, Aliyu ne zasuyi tafiya ba shawara kawai yace su zo asibiti, kodai maganine ya karye?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button