DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL
Yace” Daddy ne yace mundawo Kuma yaban na da three hours yanason gani na”
Suhaima ta Kara Bata fuska tace” shin Daddy baisan baka da lafiya ba ne da zai ce ya baka na Dan three hours ka dawo, muna India ne fa ba gida nijeria ba”
Aliyu bai amsaba ya fara hada kayashi, ya fada toilet sauri yayi wanka ya fito, Yana fitowa Kira Daddy na sake shigowa, Suhaima ta amsa, Tycoon naji muryata ya katse Kira Yana ja tsaki..
Suhaima ta daga Kai ta kalli Aliyu tace” Wai Mai ke faruwa ne?
Aliyu yace” Nima bansani ba, ta shi kawai ki shirya muje Kar yayi fushi”
Suhaima ta Mike tana ja tsaki ko wanka batayi ba ta bude jaka da Aliyu ya shirya musu Kaya ta fito da gown yellow ta shirya tsaf, ta tsaya kallo Aliyu da ke daura igiya sneakers nashi fari, yayi kyau sanye yake da hoodie blue, ya hada da white jeans trouser. sai binshi kawai take da kallo tana murna a zuciya ta Aliyu ya zama nata har abada..
Yana Gama Shiri ya Mike ya kwashi wayoyisa yace” let’s go”
Tayi gaba Yana binye da ita janye da trolley nasu har suka isa reception ya ma Yar ma ma’aikata hotel din keys ya fito, securities sukayi kanshi sa sauri suka karbi trolley da ke hannu shi…
Ya shiga motar suhaima ta zauna a gefeshi tana kumbere kumbere bai kulata ya kalli driver yace” Airports za muje gida zamukoma”
Driver din dayake Dan India ne harda kukashi yace” yallabai zanyi kewarka naji dadi aiki da kai”
Aliyu Yana murmushi ya tabbing shoulder nashi yace” Kar ka damu we will meet next time, let’s go and drive fast”
Duk aka tada motoci ciki minti kalila suka isa Airports, Aliyu dakashi yaje ya yanka musu tickets din flight zuwa Nigeria, suyi Sa’a kuwa akwai Mai tafiya, ciki one minute suka Gama shirya komai, suna shiga jirgi ya daga ya Lula zuwa Nigeria. .. ..
Walid nagama sanya coins ya sauko ya nufi table da suka zauna yaga wayam ba Sadik ba Amir, yayi murmushi yace” bro Amir da San yawo ina suka je Kuma?
Bai Gama rufe baki ba sai ga Amir shima ya sauko yace” Bro harka ka dawo, ina boy yake” ya fada Yana waige waige ko zai ga Sadik..
Walid yace” a’a bro tare fa na barku na Kai zan tambaya ai”
Amir ya hada fuska yace” tell me you are joking, nabar boy a zaune Yana game, I went to use the toilet, wait wai tun yaushe ka dawo ne?
Walid yace” yanzu na na dawo”
Amir ya ware Ido yace” wat!!! Yanzu fa, wayyo Allah, Walid, Boy ya jira bai ga min dawo bane shiyasa ya Mike, Kai tsayuwa bai gamu ba, let’s find him”
Walid ya zubar da tickets yayi hanya dama, Amir yayi hanya hagu suka fara nema Sadik suna kwala Mai kira shiru kakeji ba Sadik, lungu da sako na storey building din ShopRite ba inda Basu duba ba ba shi. …
Cike da tashi hankali suka sauko, Amir ya sanar ma ma’aikata guri batawa yaro su. Suma sun shiga tashi hankali ba kada ba, su ka sa aka kulle kofofi ShopRite gabadaya ba shiga ba fita, duk activities da akeyi aka tsayar dashi cib, baka ji komai sai hayaniya mutani, aka sake sabo searching, securities suka Kara searching lungu da sako, har elevators na guri su duba gabadaya ko ya makale a ciki, ba shi… Ayi searching sosai har baki gate ba yaro ….
Amir da Walid jikisu ya mutu ba Karami tashi hankali suke ciki ba, Amir ya zube a kasa Yana kuka…. Manager din guri yazo ya dafashi yace” are you really sure kuzo na da karamin yaro?
Amir ya amsa da Kai..
Walid ya ware Ido ya Mike ya dafa manager yace” Sir ur cameras, ku du ba ko za’ayi dace”
Manager yace” good idea”
Amir Walid da Manager sukayi hanya office da ake viewing din CCTV cameras, suna zuwa, security da Aiki a office din ya Soma tambaya su da wani lokaci suka shigo”
Walid ne yayi iya amsawa yace” around 10pm”
Security ya fara searching mutani da suka shigo around 10pm, Yana kaiwa kuwa camera ya hasko fuskokisu Amir lokaci da suka shigo, har inda Walid yake gyara ma Sadik p cap har zamasu a table, manager yasa security yakara zooming fuskar Sadik da kyau, yayi haka suka cigaba da kallo har Walid ya Mike,ana kaiwa guri da Amir ya Mike computer na ta dauke kit, kamar a kasheta ayi ayi ta bada light ko motsi karshe ma spark computer yayi komai ya disconnect…
Amir yasa hannu akai Yana” inalilahi waina ilaihi raju’un inalilahi waina ilaihi raju’un, wayyo Allah Mai zamugaya ma Sis”
Manager ya rikeshi shima duk a rikece yake yana”calm down we will know what to do, please calm down”
Amir yaja hannu Walid suka fito daga camera room, Walid jikishi har Bari yake, murya na rawa yace” bro……. Yayi Shiru ya sharce haweye zanyi magana kenan yaji waya dake Baya aljihu ya Soma ruri gabashi yayi mummuna faduwa ya sa hannu ya ciro waya a hankali, Sis khairat ne ke ta yawo har Yana vibrating sosai a hannushi, ya daga ya nuna ma Amir…
Amir yace” inalilahi Mai zamuce”
Walid bai taka Mai ba Yana rike da waya har kira ya tsinke wani Kira yasake shigowa bai dauka ba.. duk suka zuba ma waya Ido har Kira ya sanke tsinkewa…. Jikisu har Yana kadawa..
Can waya Amir ya Soma ringing da sauri ya ciro waya daga aljihu ya duba yaga mummy ne….
Ya daga ya nuna ma Amir number dake kirashi
Walid yace” bro kawai mun amsa mungaya musu hali da ake ciki”
Amir ya girgiza Kai yace” no bro I can’t ina tsoro”
Walid ya dauki waya ya accept Kira jikishi na rawa yasa a loudspeaker, maimako yaji murya mummy sai yaji murya khairat ne
Tace” oho ni ne baza ku amsa Kira na ba sai na mummy ko, toh zan Rama Kar kuji komai, dama ba wani Abu bane, Na Kira ne na gayamuku Daddy ya dawo, hajiya tabani sako na gayamuku kun dawo gida Daddy yagan jikashi dats all”
Walid murya na rawa yace” yau … yaushe daddy ya dawo?
Ta amsa da” misali 12 ya shigo ama yanzu yaje masalaci Sallah”
“Oh gashi ma ya shigo, Daddy ga Yaya Amir zai baka ku gaisa da Sadik kafi su iso”
Bangare Daddy yayi murmushi ya karbi waya yasa a kunne yayi sallama.
Murya Walid na rawa ya amsa Sallama
Daddy yace” are you okay yanaji murya ka na rawa..
Walid yasoma inda inda ya kalli Amir, Amir ya sukunyar da Kai..
” Am ..Daddy Sadik ne muke nema ba’a gashi ba”
Daddy yace” what!! Mai kakecewa?wani Sadik ?
Essha da ke zauna tana yanka kumba jin Daddy ta ya Kira Suna Sadik yasa ta Mike zumbur ta karaso gaba Daddy.. tana sauraro taji Mai zaice…
Ciki tsawa Daddy yace” Walid answer me ina yake?
Walid Ya na haweye yace” Daddy Sadik ya bata, ba mungashiba”
Daddy ya tsaya shiru ya kasa motsi sai bin waya yake da kallo
Essha ta fizge waya da sauri a hannu Daddy jikita na Bari tace” Walid.. maiyefaru ne? ka gayamin”
Amir ya amsa yace” sis da Allah kiyi hakuri munkasa cika alkawari da muka dauka zamun kula da Sadik ki yafe mana”
Jiki ta ya Soma bari tace” Amir tell me what happened ina Sadik?
Amir Yana kuka ya fara Bata labari yada akayi..
Essha nagama ji ta saki waya ya fadi ta ji wani jiri na neman daukata, Mummy dake bayata da fitowata kenan na gani Essha za ta fadi ta karasa da sauri ta tareta ta fadi a hannu ta a take a guri Essha ta sume, Mummy tasa Kara tana jijigata, da sauri su Daddy sukayi kansu, Daddy k Anty zainab da hajiya ji Kara da Mummy tasa yasa suka fito da sauri zuwa sashe Daddy,
Kafi su iso har Essha ta farfado..
Mummy ta dagata tace”maiyasa maiki Essha ina kkemin ciwo tell me”
Essha Bata amsa tamike ta tana kuka kalli Daddy Tace” Daddy give me ur car key?