DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL
Aliyu yace” da Allah u guys should stop”
Fawaz yace” toh ango ya magana Salma?
Yace” ni gaskiya bani da niyyar yi mata biyu daya ya isa, Kuma Salma na dauke ta a matsayi kanwa na ne, baza iyaba”
Haydar yace” hmm toh nikamin hanya wlh ni Ina sonta”
Suleiman yace” wayo ku kaisan kumana kenan ko, toh baku isaba”
Haydar ya kalleshi yace” buddy stop Allah am serious wlh ni inasonta , zan aureta”
Aliyu yace” karkadamu zan mata magana”
Aka Kira sallah la’asar duk suka Mike zuwa masalaci dake ciki gida gida.
A daki Kuma Salma be keta rusa kuka kamar nufashita zai dauke, Ammi da siyama suyi lallashi har su gaji, takikiyi shiru.
Ammi tace” Wai Salma yaki keso ayi ne, ki cika gida da kuka, har ki ja makaki ciwo a banza, kema kisan Aliyu inyace bayayi to ya zaunu, sbd hk kiyi hakuri kijiko, Allah zai zaba maki Wanda yafi alkhari, Kuma kisan Koda a fada ma daddy su ra’ayi shi yakebin, kiga bahali a jegunda kenan, kiyi shiru kibar wanan kuka”. Ta share hawayeta, sai ajiya zuciya take tayi da shesheka kuka.
Ammi tace” siyama kaita side naku, ta huta, siyama ta mikar da ita suka fice daga daki. Ammi ta jijiga Kai Tana mamaki yara yanzu.
Su Aliyu na idarwa suka fice a gida gabadaya don ko daddy shi baikara lekashi ba.
Suhaima sai haushi takeji, Aliyu ya dawo kasa na, shine bai naimaita ba, abun takaici ma ta kirashi yaki daga waya, wanna wani iri Abu ne, sai wurgi da Kaya dakita ta keyi, sbd haushi da matsifa.
Ma’aikata gida sai hakuri suke Bata ama kota kullasu, daya daga cikisu taje takira mommy ta tagayamata hali da suhaima ke ciki, da sauri mummy ta nufi dakita ta sameta rike da kwalba turare ta farfasa mirror hannuta nata jini,
Hajiya binta(suna mummy ta kenan) tace” baby na maiyasameki haka? Wayata ba min ke? Mummy ta Kira suna ta da Karfi” hajiya binta ta matso kusa da ita tayi sauri ta karbe kwalba fasashe dake hannuta tace” Wai suhaima so like ki illata kanki a banza, nace kigayamin waya tabaki ne a garinan? Bata amsaba tasake durgusa a guri da ta fasa kwalba da sauri hajiya binta ta riketa. Tace” zo muje dakina kigayamin kiga Ina barki ana zakiji makaki ciwo” tana magana Tana gyara mata kitso attachment nata da ya barbazo yayi kamar wata aljana ????.ta jata suka fita daga daki, takira daya daga ciki maid nata, da tazo ta share mess din da suhaima tayi, ai da sauri ta karaso, dun suna bala’in tsoro hajiya binta Bata da kirki ko kadan daga ita har suhaima din, sam Basu San mutunci dan Adam ba.
Suna Isa daki ta kaita toilets,ta watsa ruwa ta da towel, Kaya da ta cire aguri tabarsu , don a rayuwa ta batasan wani aiki ba, hata pants da bra Yan aikisu ne ke wanke mata.
Tana fitowa hajiya binta ta tareta tace” zo ingyara maki guri da kikaji ciwo da first aid kafi daddy ki ya dawo, yaga wanan ciwo”
Wace ce suhaima?
Suhaima yariya ce sagartaciya na buga a jarida, Wanda tun tasowata iyayeta suka Bata ta da kudi, sbd ita kadai Allah ya azurtasu da ita. Mahaifita Ambassador ne na Nigeria dake kasar Russian???????? .
Suna mahaifita Alhaji rabi’u Hussain Dan asali jahar kano, matashi daya hajiya binta, family nasu daya da Ambs rabi’ u Hussain aure zumuci ne aka musu, tun da sukayi aure har tsawo shekara biyu Basu samu haihuwa ba, sai a shekara na uku ne, Allah yabasu suhaima , Kuma tsanadiyar haihuwata ne, mahaifar hajiya binta ya lalace, aka cire mata gabadaya, shiyasa ita da Ambassador suka daura mata son duniya, duk abunda takeso Bata taba rasawaba, rayuwa ta rabi a kasa waje tayi shi, tarbiya da al’adu mu na hausa suhaima Bata sanshiba, duk shiga da taka dama tanayi tafita, kaweyenta kalla kalla, Yan club goggu mata masu ji da kansu, Ama Tana da best friend maisuna nafisat ama suna kirata da feenat, itama yariya babba Dan siyasa ne a kasa namu.
Suhaima tun lokaci da ta hadu da Aliyu a Russian, yakawo ma daddy ta ziyara, taji dun duniya ba Wanda takeso kamar shi, shiyasa ta nace ma daddy ta har ya ma tycoon magana, har aka kai ga muzali aure.
Suhaima manager ne a daya daga ciki company tycoon, ita tasa daddy ta ya naima mata aiki a company sbd ta saba da Aliyu da Kuma ahalishi.
Cigaba lbr
Hajiya binta tace”yawwa baby zona kigayamin maiye samaiki har da taba lafiya jiki?
Suhaima tace” Mommy ba Aliyu bane, yadawo ko ya naimeni, ko ma yagayamin yau zaidawo”
Hajiya binta tace” toh ke baby waya gayaminki yadawo?
Tace” daddy shi mana, yau yazo office da safe ya sanar cewa Aliyu na zuwa yau, Kuma na Kira number shi na Nan har 12 missed calls bai dauka ba”
Hajiya binta tace” ho babyna Kisha kuruminki, ai yakusan zuwa hannumu, mujuyashi son ranmu, bandai aure saura wata uku ba , toh ki kwatar da hankali kawai babyna”
Suhaima tace” Allah ko mummy na?
Tace” eh mana Kar damu”
Suhaima tayi murmushi tace ” yawwa dats my best mum” ta rugumeta ,ta gyara kwanciya a gado mommy nata, taja bargo ta rufe jiki .
Hajiya binta tace” babyna badai bacci bako? Yanzu fa 4:00 ne dots, Kuma nasa bakiyi sallah azahar ba balle la’asar”
Tace” uhm uhm ni mummy ki kyalleni inatashi zanyi, ni na gaji”
Hajiya binta tace” toh baby na, na kyaleki sleep well” ta gyara mata bargo(waiyazubillahi????).
Su Aliyu suta zagaya gari har misali 6:30pm ,sanan suka tsaya a central mosque, sukayi sallah magarib, suka jira Isha , sanan sukama hanya gida, dun daddy shi nata kira, ya dawo gida hakama Wai yafita bada security ba, ya sallemi su haydar yace musu sai suyi waya.
Yana shiga , ya wuce parking lots direct, ya ije mota a hankali dun bayasa su hada Ido da daddyshi, dun yasan fada zai Sha, Kuma yasa tabas daddy shi ya dawo gida yau da wuri,
A hankali ya kashe mota ya cire key, ya sauka tuna nishi yabi kofa baya ya shiga side nashi, Kar daddy shi yaganshi, bai sani ba tun shigowar shi da motar , tycoon ke kallonshi , Yana tsaye agefe garden, dayake guri da ya tsaya ba haske Sosai sai yayi kamar wani security ne a gun, yafi minti goma a guri Yana jira yaga shigowar shi.
Aliyu na sauka zai bi ta ida zai sadashi da kofar baya, har ya Soma tafiya yaji anakirashi ,Aliyu? Ya tsaya cak tabbas murya daddy shi ne
Yace” shikena yagani” ya juya a hankali kamar Mara gaskiya ya sunkuyar da Kai yace” Ina wuni dad?
Tycoon bai amsa ba yace” zonan” ya nufoshi a hankali kamar wandakwai ya fashe minshi a ciki.
Tycoon yace” Aliyu saunawa zagayama inkazo Nigeria, kariga fita da masu tsoro lafiya ka iye? Yau ma daga zuwaka shine ka fita ko ka sanar ma Ammi ko Mami ka zaka fita ko ?
Comment and share ????????
Doctor Essha
????⚕️
Written by J Hajara
1️⃣5️⃣&1️⃣6️⃣
Dad kayi hakuri ban zan sakeba mu Dan zagaya garine da su Suleiman” Aliyu ya fada.
Tycoon yace” ok naji, wuce muje kaci abinci Kai kadai ake jira”
Yace” no dad ni ba yanzu zan ci ba, Allah dad zafi ya dameni baza iya zama na Kai three minutes banyi wanka ba, daddy zufa”. (Aliyu Sam bayason zafi,bale ma weather naija)
Tycoon yace” haba mana Aliyu kowa yayi missing big bro, yau suna murna zasuyi dinner dashi shine kace bazakayibs, yi hakuri muje ko two minutes kayi”
Yace” Allah daddy inakara one minute banyi wanka ba ihu zan saka don Kai kayi nake ji”????
” Eh daurai son zakaiya nasan son dinna jarumi ne” yaja hannushi suka taho gwani sha’awa, duk lungu da suka bi sai security su Sara musu, tycoon kadai ke amsawa ama Aliyu kam hankalishi ma baya wajan.