Labaran Kannywood

Duk da Martanin da Akayiwa Rahama Sadau AKan Nuna Surar Jikinta ta Kara Sakin wasu Sabbin Hotunan birthday dinta

Duk da Martanin da Akayiwa Rahama Sadau AKan Nuna Surar Jikinta ta Kara Sakin wasu Sabbin Hotunan birthday dinta

Jaruma rahama ta sake wasu sabbin Hotunan birthday dinta duk cewa mutane nata korafi akan irin shigarda takeyi wanda ta sabawa Al’ada da kuma addini, amma duk da haka Jarumar bata damuwa da irin abinda mutane suke cewa akan ta.

Hakan yasa ta wasu hotunan na murnar Zagayowar Ranar Haihuwar ta Kalli Cikakken vedion anan

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button