
Page 1
Kwance take saman wani makekin gado mai Kyau tana rerah kuka mai ban tausayi kamar ranta zai fita…
Takun da taji ne kamar za’a shigo wajan ta yasa ta k’ara karfin kukan da takeyi a hankali ya bud’e kofan ya shigo…
Ya kifeta da ido yana kallon ta a zuciyar shi na zafi saboda kuksn nata Jin shi yake kamar ana soka mai mashi a zuciya…
A hankali ya tako zuwa gare ta Yana hawa kan gadon, ta zabura ta mike kamar wata zararriya…
Sai kuma ta kuma fashewa da kuka ta dur kusa gaban sa ta hade hannayen ta waje daya tana cewa….
“Daddy dan Allah ka kyale Ni nayi rayuwata pls”
Tana fadin “Daddy Ni fa ‘yar kace kada kayi min haka” Daddy ta fashe da kuka mai ban tausayi shikon…
Yana kallon ta tana kuka ji yake kamar ransa zai fita don duk duniya baya son jin kukan mace…
Balle ma na masoyiyar shi Koda ma abinda yake ma gudu kuma dai Babu yadda zaiyi da hukuncin ubangiji….
Yana cikin tinanin yaji Abu ya fadi daf, da sauri yaza bura yaga ko miye Ashe ita ce ta fadi sumammiya…
Hankalin shi ya tashi sosai da sauri ya k’arasu wajan ta Yana girgiza ta Amma yaji ko motsi Bata yi…
Jikin shi na karkarwa ya dauko ruwa ya shafa Mata Nan take tayi ajiyar zuciya shi kuma Yana ta fadin….
“Alhmdllh” tana dawo wa haiyacin ta ta zabura daga jikin shi a hankali ya fara magana yadda zata jishi…
“Fateema kiyi hakuri Wallahi bayin Kai na bane Allah ya riga ya rubuta sai na aure ki”
Ai kowa bai garasa ba ta kuma fashewa da kuka yana Bata hakuri Amma kamar ma Bata San da mutum a wajan ba….
Muje zuwa
Comment
and
share
1/23/20, 11:43 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
KAWAR ‘YATA CE
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumayya A shehu
Page 2
Duk abinda yace har ya gama Bata dashi komai ba kuka take har bacci yayi awun gaba da ita….
Kwanci yar ta ya gyarama yaja mata bargo yara gemata haskin wuta ya ficewar shi…
Yana komawa kai tsaye part d’inshi ya wuce toilet yaje yayi alwalla ya shinfid’a sallaya yafara gabatar da sallah nafila yana kai ma Allah kukan shi…..
Yana haka har bacci yayi awun gaba dashi a saman sallaya…..
Kiran sallah farin ne yata dasu dashi har ita dan bawanda yayi bacci mai dad’i…..
Tana tashi da addu’a a bakin ta toilet taje ta d’auro alwalla ta fara gabatar da raka’atanil fajar kafin atada sallah …..
Tana kan sallaya daddy yashigo ya tasheta yagan ta har tatashi bai ce da ita komai ba ya fice….
Dan ko kadan bata d’ago takalle shi ba tana kan sallaya akatada sallah tashi tayi tayi sallah bayan takammala tafara azkar har gari yafara haske …
Alamun za’a shigo wa d’akin taji dan haka da sauri tatashi ta kulle d’akin Alk’ur’ani tadauku tafara Karantawa ko zataji sauk’in abinda takeji …
Koda ya k’arasa yaga takulle dakin sai yayi murmushi ya koma part dinsa yana shiga ya kwanta yana aikin tunani, dadai yaga tunanin ba mai k’arewa bane tashi yayi yaje part din Hjy Hadiza uwar gidanshi …..,
Da sallama yashiga falon Amma bata nan yak’arasa bedroom d’inta…,
Koda ya k’arasa tsaye yayi yana kallonta tashirya tayi kyau sosai idan kaganta ba zaka ce tana da shekara sama da arba’in ba, turare ta d’auka ta feshe jikin ta dashi tana kammalawa ta taku har gabansa da takun ta mai jan hankalin shi sai kace babu abunda kedamun ta…. ,
Tana karasu wa da murmushi tafara gaidashi cikin kisa da iya duniyan ce,
Shi Kuma yana amswa yana tambayar ta yasuka tashi ita da yaranshi ,
tace “duk Lafiya k’alau suka tashi “,
tak’ara da cewa ….
“Ya amaryar mu ?” yace “Lafiya k’alau take “, sai tace ‘ muje Berakfast dan nasan yunwa kakeji ka kira amarya kafin nakira su zainab”, yace “tom….”
Tana fita yabita da kallo yana murmushi shima part d’insa ya koma yayi wanka yashirya yafito …
Ba laifi koshi yayi k’yau yafi to cikin wata shadda Ash could tunda yafito Hjy ke sakar masa murmushi koda yak’arasu su Zainab da Ummi da Khulsum sunk’arasu suna fad’i, “daddy ina kwana ….”
Cikin fara’a sa yake amsawa da lafiya k’alau ya tambaye su yasuka tashi suma suka ce Lafiya k’alau Momy tajama sa kujerar dinning yazauna suma suka zauna…..,
Yace “ina Nabila take?”, sai Mummy tace ” k’ila bata tashiba”, sai yace “Khulsum jekikira Antyn ki”, tace tom….
Tashi tayi tatafi Mumy har tafara had’a ma Daddy tea ta kalleshi da kulawa tace “ina ‘yata koma nace k’anwata tana fad’a”, tana murmushi , yace “oh Allah nasha’afa …..”,
Sai mummy tace “tun yanzu zaka fara barmin ita da yunwa koh…”
yace “A’a tuba nike, ayiman afuwa “, yana had’e hannayensa waje d’aya , Zainab ya kalla yace ” taki ki kira ta “, tace ” toh Daddy “,
Muje zuwa
Commet
Nd
Shaya
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumayya A shehu
Page 3
Tashi tayi tatafi a hankali tafara hawa step step d’in, kuda ta kawo bakin k’ofar knocking tafara, jin ba’ayi magana ba yasa ta tura k’ofar falon da sallama ba kowa a falon yasa ta wuce bedroom.
Saman gadu tasameta kwance, ta k’arasa ta zauna bakin gadon tad’au lokaci kafin ,tace mata “kitasu muyi Berakfast ke kad’ay mukeji ra Daddy yace na kiraki,”
Hankali tafara bud’a idon ta wa inda suka kunbure saboda kuka, arazane zainab ta kalle ta Amma tadake tace “kuka Kika kwana kinayi kenan ?” ta tsare ta da ido fuskara ta had’e ba alamun wasa a tari da ita,
Hankali ta sake je fumata wata tambayar “Daddy ne baki so shiya sa kika kwana kina kuka “.?
Da sauri tafara gargiza mata Kai Tana kuma sanya wani kuka tana cewa “wallahi kunyar ku nakeji .zeey kuyi hak’uri wallahi ba lafina bane please”
Tana had’e hannayinta sai datayi kuka sosai kafin tayi shuru.
A hankali zainab take magana “tace kada kisama ranki damuwa dok abunda Allah ya k’addara mutum yayi to sai yayi ko yana so ko baya so ,Dan haka kitashi muje muyi breakfast in har bakisun muyi fad’a”. Fateema tace ” naji bari nashirya”,
Toilet tashiga tayi wanka ta fito bata tsaya wata kwalliya ba.tasan ya material mai k’yau duk da batayi kwalliya ba tayi kyau , mayafi ta d’auku ta sanya ta taku wajan Zainab tace “muje “.
Kallon ta tayi har tasu tayi mgn Kuma tafasa tace muje,
Suka fara tafiya har zasu fita Zainab tace “dan Allah kisake jikinki kada Daddy ya d’auka dukanki akayi “, tana murmushi tana kallon ta,
Bata ce komai ba suka fara tafiya cikin natsuwa har suka sakko,
Tunda suka fara sakkowa hankali Daddy yakoma kansu har suka k’ars so, Zainab tajema ta kujera tazauna kafin itama ta zauna,
Tunda tazauna Daddy yakafeta da ido yanaji kamar ana k’ara mishi sonta a zuciyarshi,
Duk abunda yake Mummy na kallonshi Amma tayi kamar bata gasniba sai dai ita kad’ay tasan mitake ayyanawa a zuciyarta,
Tana Zama ahakali tafara gaida Mummy cikin natsuwa Mummy ta amsa da fara’a a fuskarta sannan tace “Daddy ina kwana”, kanta na k’asa tana wasa da stones din mayafinta….
Ya amsa yana murmushi, akafara breakfast bakajin mutsin komai sai na cokali har sun kusa kammalawa Nabila ta k’araso tana ta yatsine fuska,