Labarai

Duniya Ina Zaki Damu Yadda Akaje Har Gidansa Aka Sassareshi Har Ya Mutu A Garin Hadejia

Innalillahi wa’ina Ilaihir raji’un yanzunan muka sami labarin yadda akaje har gida aka Sassareshi har ya Mutu a Garin Hadejia kamar yadda aka wallafa a Facebook

Inna lillahi wa Inna ilaihir rqji’un
A jiya ne wannan bawan Allah wasu masu son zuciya suka bishi har gida suka sassarashi da adaa sakamakon Haka Rai yayi halinsa
Za ayi suturar sa, a general hospital dake garin Hadejia 8:30 am’

To Allah Ya Jikansa Da Rahama Ya Kyautata Makwanci Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci
Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *


The reCAPTCHA verification period has expired. Please reload the page.

Back to top button