FARHATAL-QALB

FARHATAL-QALB 13

A tare suka kai hannu. Zata dau gilashin shima zai dakko mata. Hannuwan su suka hadu dana juna. Karaf suka daga kayuwa a a tare. Manyan idanun sa suka sauka akan nata. Gashin girar sa da ya kusa hadewa kawai ta ke Iya hangowa. Da jajayen labbansa. Sai lumshe idanu take ta kasa ganin ko wanene saboda matsalar idanun ta

“Waheedah!!” Umma Hadiza ta kira sunanta da sauri. Ta karasa tana janyo ta jikinta hade da goge gilashin ta mayar mata fuska

“Yi hakuri bawan Allah … Bata gani sosai. Musanman kusa haka “

Kasa magana yayi. Yayinda zuciyar sa ke tsananta bugawa. Bai iya cewa komai ba ya shige cikin gidah da sauri. Dayan saurayin da ke bayan sa ne ya tsaya ya basu hakuri kafin shima ya shige cikin gidan .

Waheedah ta daga idanu ta sauke akan tankamemen signboard din dake jklin gidan da suka shiga wanda ke a matsayin inda Umma Hadiza zata fara aiki wato:. The Adams family…..!!!

ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button