Labarai

Gwamnatin Jahar Jigawa Ta Rabawa Mata Tallafin Awaki da Bunsuru 4,050 Don Kawar Da Talauci

Gwamnatin Jahar Jigawa Ta Rabawa Mata Tallafin Awaki da Bunsuru 4,050 Don Kawar Da Talauci

Jaridar Zuma Times Hausa ta ruwaito Cewa Gwamnatin jahar jigawa ta rabawa mata tallafin awaki da bunsurai don Kawar da talauci Wannan shine karo na uku da gwamnatin na Jigawa ke yin rabon akuyoyin inda ta ce rabon na baya ya haifar da da mai do.

Hasina Muhammad Abubakar, matar
gwamnan Jigawa ta ce wasu jihohi da kungiyoyin kasa da kasa sun fara koyi da tsarin. Kamar Yadda Jaridar leadership ta ruwaito.

A cewar rijistan rabon kudin, sama da talakawa mutum 167,620 ake sa ran za su samu rabonsu cikin N1.6 billion. rahoton ya kara da cewa mutane sun tafi wajen da katunansu domin karban kudi.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button