Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yanzu Yanzu Fitaccen Mawakin Hausa Aminu Abubakar Ladan Alan Waka Yayi Mummun Hatsarin Mota.

Fitaccen Mawakin Hausa Aminu Abubakar Ladan Wanda Akafi Sani Da Alan Waka Yayi Hatsarin Mota.

 

 

Kamar Yadda Mawakin Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumuntar Instagaram Da Facebook.

 

Mawakin Ya Baiyana Cewa, Hadarin Ya Afku A Jiya Litinin 1-11-2022, inda yace hatsarin Ya Tsaya Ne A Iya Abin Hawan su.

 

 

Hatsarin da ya ritsa da Alan Waka amma ya ƙare akan abin hawa muna jaddada godiya ga Allah A Cewar Alan Waka.

 

Mutane Da Yawa Ne Suka JajantaAnan Muma Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Kiyaye Mu Baki Daya Sukuma Ya Mayar Da Abinda Aka Rasa Aminwa Mawakin Tare Da Addu’ar Allah Ya Kara Kiyayewa A Nan Gaba Amin.

 

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button