HARIJI COMPLETENOVELS

HARIJI 19 AND 20


Akwai lauje cikin naɗin????????

Adnan Gigif ya farko a barcin sa ,kafatanin jikinsa ya gama jiƙewa da zufa,sosai ya soma tsanan kansa da rayuwarsa,ya tsani koda barci ɓarawo,wanda da ya fizgesa sai yayi mafarkinta,me yasa waye ita?? Me yasa ba Nabila ɗina ba,sai wata can da ban santa ba…Kansa ne ya sara masa tunowa da mafarkin yanxun
Cikin wani haɗaɗɗen lambune kore shar me tarin tsirrai ya tsinci kansa,ya kwanta akan grass carpet yayi pillow da tafukan hannunsa,cikin ɗacin rai.na fushin wulaƙancin da Nabila ke masa,wasu kyawawan yarane mata da namiji ,yau kuma ta taso su,saida tazo dab dashi kafin tace “Kuyiwa mahaifinku firfita ko ya samu sauƙin raɗaɗin kaɗaici da damuwar rashin samun kular masoyiya…maimakon ya ƙyale maƙiyarsa ya fuskanto da kansa kanmu,mu Iyalinsa! ya ƙyale ƙyalƙyal banza ,don Nabila ba matar sa bace mu ɗinne dai zuriyarsa ,saidai ga alamu,yina jan tafiyar,,riskar mu zai masa nisa!!..
Tsawa ya daka mata “ki bayyana mun kanki in kin isa ,cikakkiyar mace,kibar ɓoye kanki” cikin fushi ta kwaye farin mayafin da ta kulluɓe fuskarta dashi kamar na buzaye…Akuma daidai nan ya farka a mafarkin cikin tsananin ɗimuwa ,saidai fuskarta da gajeran hancinta cute bakinta da duƙu duƙun idonta kyam suka tsaya masa a rai,don haka a hankali ya fara tuunanin yanda zai fara da nemanta,saidai a take ya ƙaryata yaudararriyar xuciyar da take zugasa da ya nemeta,shikenan sai in bar beelah ɗitah,to ai yarinta ne ,da zaran ta gama jami’arta zata saurareni harma muyi aurenmu…kalmar matashiyar akan rashin yuwuwar auren shi da beelah ɗinsa ya kuma dawo masa ,a take yaji ɓarin kansa ya datsa masa,a take yafara saransa ,da azama ya Dafe kan ,yina burgima akan gadon cikin tsananin ciwo
Waye ke?


Tambaya
Wacece oum kulthoom ,wanda mukafi sani da ummi?
Waye ƙuliya mahaifin Adnan,kuma me yasa ya auri mata har uku yare daban² ?
Waye beelah,budurwan Adnan? Ya kuma waye adnan yike gani cikin barcinsa,mutum ko aljana? Kuma da gaske tanada halaƙa da Zuriyarsa?
Waye Adinani..yaro me sharafi da zamani…A ƙarshe ya yuwuwar auren Ƙuliya da ummi ,shin zata amince da aurensa ko ƙaƙa
Finalli ,waye harijinnan da har mukasa sunansa matsaunin littafin mu??? Wannan amsar dama saura zaku sameshine duk ciki lottafi na biyun HARIJI Gwara ki siya sis don baxaki sami na kyautaba
Kinazagina keda allah kuma ko biyoni kisha tijara ,inbaki raayin karantawa ba dole…

Tantantan Laifin daɗi ƙarewa ,daganan kuma free page ya ƙare ,sai kiyi subscribe ɗin cigabanki akan kuɗin regular #200 vip #400 duk ta 7782217014 fcmb ,muhammed Hassana ko mtn card ta 09065990265,karki bari ayi babu ke,don tafiyar bamu faraba,amma daga yanzu ne????????sannan kuma Me son duk littafan marubicyar,irinsu AKAN DADIRONA,JARABBABEN NAMIJI ,BAGIDAJIYA ,RAMUWAR GAYYA ,Littafaine cankqada cankqaɗa guda Goma duk akan bononxa 1k kacal na sauran littafan ne banda wannnan

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button