JIDDATUL KHAIRNOVELS

JIDDATUL KHAIR 46

Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan daki ya daga kai yana kallon direction din da take, a nutse yace “Ban gama abinda nake ba Madam…” Barin wajen tayi ba tare da ta kunna ba ta taho ta hau saman gado, bai ce mata komai

ba ya mike ya tafi ya kunna ya dawo ya ci gaba da danna laptop dinsa ya wani sha kunu kamar bai ta6a dariya ba, hakan ya sace mata gwiwan abinda tayi niyya, ta koma ta kwanta tayi lamo a kan gado… Har wajen sha biyu yana operating laptop bata ga alamar xai kwanta ba, ga bacci da ya fara damun idonta, nan duk ita jira take taga ya kashe laptop din ya kashe fitilun dakin sannan taga dubaran da xata iya amma shiru shiru har bacci yayi awon gaba da ita bata shirya ba, sai da ya tabbatar baccinta yayi nisa sannan ya kashe laptop dinsa ya rufe ya ajiye yana kallonta, dama

akwai lkcn da xai yi aure da Aneesah gasu a daki daya yaji ba shi da feelings din yin komai tare da ita, he is getting irritated at the thought of having any affair with her, ya rasa dalili kuma upon how clean he knows she is, shi dai yasan duk xamansu tare da kwana gida tare da suke, bai ta6a sa ran xai yi tarayya da ita ba tare da sunyi aure ba, kawai sai d’an abinda ba ka rasa ba, but all of a sudden ya ji he is

[indeed-social-locker sm_list=’fb’ sm_template=’ism_template_9′ sm_list_align=’horizontal’ sm_display_counts=’true’ sm_display_full_name=’true’ unlock_type=2 locker_template=8 sm_d_text=’

This content is locked

Share This Page To Unlock The Content!

‘ enable_timeout_lk=1 sm_timeout_locker=1200 reset_locker=1 locker_reset_after=1 locker_reset_type=’days’ ism_overlock=’default’ ]

irritated at her, kashe wutan dakin yyi ya bude kofa ya fita ya koma parlor yayi kwanciyarsa saman 3 seater ya lumshe ido yasan this is just for a while Aneesah tana da tsaftar da baxai ji wani irritation ba…. Da asuba yana dawowa masallaci bai hau sama ba yayi kwanciyarsa downstairs, sai karfe tara ya koma sama ga mamakinsa sai ya ganta xaune tsakiyar gado tana danna waya ko kayan baccin bata cire ba balle ace tayi wanka ko ta gyara daki, yanxu bedroom dinsa ne har nine ba gyara?? kallo daya yayi ma idanuwanta ya san kuka ta ci ba kadan ba, ya karasa dakin ya d’an kakkabe gefen bedsheet din ya xauna yana kallonta yace “You are angry at me

right?” Kauda kai tayi taki cewa komai, yayi kasa da murya yace “Toh kiyi hakuri, but ina son mu yi magana ta fahimta da ke Aneesah” Ganin bata da niyyar juyowa balle ta kallesa ya mike ya koma daya side din nan ma ya kakkabe ya xauna yana kallonta ya kamo hannunta yace “There is something serious i want us to discuss….” Ita dai taki cewa komai, kamar me rada yace “Kar ki ga kamar ko bana son having affair tare da ke….” Ta fixge hannunta ta katse sa cikin fushi tace “Don’t tell me anything” yace “No i need to pls, kema kinsan duk xuwan da kike yi gidana can Abuja iyakar

abinda ke hadani dake romance, just that, kuma ban ta6a tsallake hakan ba, and now u are mine completely and i can do whatever i want with u, but sai dai I don’t know… may be i was suppose to have told u this long ago Aneesah….” Ya d’an yi shiru, ganin kallon da take masa with much interest din son jin abinda xai ce, yayi kasa da murya a hankali yace “I have issues Aneesah…” kallonsa take ko kiftawa babu, can tace “Issues din me?” Yana wasa da hannunta a hankali yace “Issues with having intercourse” Tayi masa wani kallo tace “You must be kidding Aliyu, ni din ce ban sanka ba??” Yace “Aa baki san ni ba, ni ne nasan kai na, domin

kina gani na kamar lafiyayye xai iya kasancewa ba haka bane… Don’t be deceived by what u saw” Da mamaki take kallonsa ta ma kasa cewa komai, ya langwabar da kai shi ma yana kallonta, ta girgixa kai da sauri tace “Ban gane ba Aliyu” yace “Meye baki gane ba?” Tace “Naga dai baka ta6a making Attempt din yi ba ai kaga ka kasa” Yace “Ehh ko ban ta6a making any attempt ba ai xan fahimci wanene ni with out making Attempt” Ta girgixa kai tace “Noo, ni ban ga haka a tare da kai ba, ko a sannan ma ni nasan

karfin hali kawai kake yi kana kyaleni don kawai baka da yanda xaka yi kuma baka son kayi sabon Allah amma ba wai don kana da wani issues ba, u are more than healthy” Ya d’an yi murmushi yace “I am sorry i am telling u this late Aneesah, amma ina da issues wanda nake neman magani a kai har yanxu… I am sorry i am letting u know it now” Buda ido tayi sosai tana kallonsa, can tace “Wai kai a ina ka ta6a making Attempt kaga kana da

issues?” Yace “Aneesah nace maki ba sai nayi making any attempt ba, i knew my self, i knew my issues long ago, yanxu dai ina son wannan ya xama babban sirrinmu ni dake plss Aneesah, nasan kin aureni ne ba don komai na ba sai don sona da kike, in sha Allah xan fara neman magani daga yanxu, komai xai dai daita in sha Allah, kinji my wife??” Kasa daina kallonsa Aneesah tayi da mugun mamaki, is Aliyu kidding her? Mutumin da take tsoro saboda yanda take ganin yanayinsa a duk sanda suke tare shine yanxu xai ce mata yana da issues, mutumin da duk da sonsa da maitarsa da take wani

bangare na xuciyarta na mugun tsoron ranan haduwarsu tunda ta gama sanin komai game da shi… kamar ya san tunanin da take yayi kasa da murya yace “I don’t know if i have deceived u with what u saw or what u imagine, kinsan babu yanda Allah baya abunsa, amma ni ai nasan baxaki ki xama da ni duk da wnn matsalar tawa ba Aneesah, nasan kina sona ne so na tsakani da Allah” Sounding so pissed off tace “Wai ban gane kana da matsala ba, matsalar me takamaimai, don ni a sanin da na maka ban sanka a me wata matsala ba, dama wai mutum na sanin yana da matsala bai yi making any effort ba?” Cikin sanyin murya yace “Dama abinda na guda kenan ya sa ban sanar maki ba tun farko, i was afraid kar kice xaki bar ni, but sai gashi

maganganunki sun nuna hakan” Jawota yyi jikinsa yace “Kinga ba wai fa yana nufin i can’t touch you ba, it’s just that I can’t make love with u, amma komai kike so ni xan maki….” Lamo tayi jikinsa ita dai tana sake jin wutan sonsa na ruruwa a xuciyarta, a hankali yace “Say something Aneesah” Aneesah dai ta fada duniyar tunanin da ta tafi, ko ba komai

tension guda daya ya sauka a kanta, cause she can’t imagine dama idan Abuturrab ya gane she isn’t a virgin, tun da aka kawota da wannan xullumin take xaune a gidan, shi sa take son ayi a wuce wajen hankalinta ya kwanta, tun ana sauran kwanaki bikin take ta fatan duk abinda suka yi da kudin da suka kashe bai tafi in vain ba, Girgixa kai tayi tana d’an murmushi tace “Ni kai nake so kuma xan xauna da kai a ko yaya kake my captain, amma kuma ai hakan baxai sa kace baxa ka dinga ta6ani ba ko?” Murmushi yyi duk da bata ganin fuskarsa yace “Sure xan maki duk abinda

kike so mana Wife” Tayi kasa da murya tace “To amma kasan akwai abubuwan da idan ana yi ma mace xai sa tayi loosing virginity dinta ko?” Yace “Abubuwa kamar me?” Dago kai tayi ta kallesa ya wara mata ido yana
sauraronta, a kunne ta rada masa, yace “Toh shkkn baxan maki shi ba, because i want to know u a virgin” Gabanta taji ya fadi sosai, ta girgixa kai tace “Toh idan baka min ba ai kuma baka fita hakkina ba tunda ba dayan xaka dinga yi ba” Shi dai murmushi kawai yake yaki yace mata

komai, ta shige jikinsa kamar xasu hade waje daya, nan da nan yaji kamar kunnasa take son yi, ya d’an koma baya, cike da shagwaba tace “Kayi shiru” Yace “Ohk i want this as a secret between we both Aneesah, sannan duk wata bukatarki na yau da kullum xan maki duk don ki kwantar da hankalinki kiyi hakuri da yanda kika sameni” Ta lumshe idonta tace “In

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button