AHUMAGGAH 21

_*♡AHUMAGGAH????*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
_Bismillahirrahmanirrahim._
_Shafin masoya masu min coments grp grp,nagode sosai Allah ya bar zumunci.Pls idan mutum yamin magana a pc yaga nadan jima ban amsa ba yayi hakuri????????bancika hawa whatsp haka kawai bane sai zanyi posting,Sannan idan zaka min magana akan abune kaga ya dau lokaci ban duba ba pls go ahead n say evrything and leave it there wannan nasan ko a offline zan iya bi na amsa, thank you????._
_2⃣1⃣-errabund♡_
cikin baccin kanta yayi hitting ta gane cewa baccin ya dauke tane a bazata a gabansa a cikin wannan yanayin.
A mugun firgice ta farka tareda sake kowakwar tare towel din dake kirjin ta ta matso sa dam dam kamar wanda ake shirin kwace mata.
Wani rutse ido tayi tana mugun jin fargaba da bugun zuciya,duk dama bata ganshi ba but ranta ya bata cewa ya farka kuma ya kalle ta a hakan
Sam bata ji dadi ba,tana mikewa direct ta shiga inda ta shanya rigar ta witou any waste of time tamaida dukan kayan jikin ta,nan ta kunna tap ta wanke ido da baki Tafito dai dai wayan ta na ringing.
Daukawa tayi a gurguje bata ma lura da yadda book din ke kife akan bed din ba,ta sa wayar akunne ta shiga magana da dija.
Its just 40minutes to lecture time
Tace gani nan zuwa,a dan hanzarce ta rarumo side purse din ta har yanzu bata dena tunanin ina ya shiga ba.
Duba da yadda take fama da kunyan sa aranta she is not sure ko tana bukatar ganin sa ayanzun sai ta fara tunanin ta bari ko sai anjima inta dawo
Tunanin daya sha mata kai kenan ayayin da ta ke dan daga pillows din tana jan bed sheets tana kintsawa,
Da murmushi ta dauki book din zata ajiye tanayi tana tuno da hirar su na jiya,har zata rufe kenan sai charaf idanun ta ya sauka akan bold handwriting dinsa.
A nitse ta karance abun da ya rubuta
“Wani Manne book din tayi da kirjin ta game da lumshe ido kwakwlata na aikin amincewa da sakon daya bar ma ta.
“So he is gone,…wani numfashi taja kafin ta bude idanun ta….
haushin missing dinsa da murnan moments din da suka yi spending harda kunyar data keji duka suka hadu suka sauya mata yanayi.
Just as she was about to drop the book wayan ta yayi kara kuma,tana dauka wani murya wanda bata sanda shi ba yace tafito a kaita school yana waje .
Da wayan a kunnen ta ta matso har jikin window bata lokaci ta duba ta windown taga wani driver ne a tsaye jikin wata deep blue classic jeep wrangler..
Tasan bazai wuce
Khaldun yasa shi ba,bataji wani dar dar ba ta taho ya bude mata ta shiga har cikin school ya ajiye ta yayi gaba abunsa.
Ta danyi latti gashi tana bukatar sauya kaya,dan haka ta wuce hostel bata shiga class ba sai da ake je break aka dawo
Toh bayan sun gama suka hade da su dija Da murna mai dauke da cunkusashen tsumayin missing dinsa dake damun ta ta rungume su
Kowa na tambayar ta ina taje da wancen mutumin kuma waye shi
Dariya kawai take,bata ce uffan ba sai ta shiga tambayar su nasu hidimon anan ta san cewa maman dijan ma ta tafi kasuwan ci ne acan kasar sudan maybe zata iya dawowa soon
Wasa wasa bahiyya ta shiga wani yanayin mugun kewa da tunanin saood,daga jiya zuwa yau bata iya tabuka komai akan lokaci duk moment din da sukayi take ta famar maimaitawa a kwakwlta
Dija ce ta gaji da ganin day dream din nata sai ta tsiye ta cikin wasa,da dare suna kwance shine take gaya musu sunan gayen khaldun sa’ood
,shine elder bro din big sis dinta amma takasa cewa itama bro din ta direct,tana tayi musu kwana har suka kamo kan tashan zancen
Jasmine dake dariya sosai take teasing din ta da wasa cewar ta kaga masu bro din bigsis tare kuma kuka kwana?toh ai sai abamu details..
Tashi tayi agabn su kamar munafuka ta runtse ido tana murmushi..
Dariya suke yi Cikin wasa har suka
Ci nasaran sata ta gaya musu asalin sirrin zuciyar ta akan sa.
Tace tun ranan da tagansa taji ya kwanta mata arai sosai,acewar ta ba so bane kai tsaye burge ta daya ke yi ne ya cusa mata son shi…
Dukan su sun shagala da yadda take suffan tashi so very real and natural
Abun ya matukar kama zuciyar su
Sai dai tce musu basu furta ma juna komai ba kuma bata san ko shima yana jin yadda take ji aranta ba
Hakan ya sa su dija suka dan shiga nazari
A tunanin dija tace mata bisa ga labarin data bayar ita taga alaman shima he feels the same
Jasmine tace a’a,kar tayi gaggawan rike hakan
Tace bahi…akan yi mistaking so sabida wata rana yakan yi kama da tausayi kuma yakanyi kama da abokantaka.
hakan yasa tabata shawaran cewa ta kula da son shi aranta har sai nashin yafi haka bayyana mata sosai kafin ta yanke hukunci..
Bahiyya tahi dadin shawaran nasu
Suma kuma Sunyi farincikin sanin cewa bahiyyar su is in love sabida dama kullum hidiman sadaat na mugun sanya musu tausayin ta aransu.
.
Gashi yadda ta gwada saood cikin labarin ta tasa sukaji sun amince da shi kuma suke ta zumudin ganin sa
Kamar yadda tace wata rana tasan zai sake zuwa.
Haka hirar ta kare kowa ya cigaba da hidiman rayuwar sa
Bangaren khaldun kuwa isar sa gidan sa ya samu babu kowa and his doors were half locked alaman kaamil bai tafi ba tun a jiyan
Amma daya shiga baigansa ba sai yake tambayar gurds yaushe kaamil din ya bar gidan
Sai gurd yace masa yau da safe..,daga nan dakin sa ya nufa ya fada bathrum ruwan shower mai sanyin gaske ya sake ma jikin shi yana kwalala ya nitsar da zuciyar sa waje guda tamkar wanda yake bada zuciyar hakurin kar ta tunzura shi ya aikata abun da baida niyya which is kiran bahiyya a waya..
Thats why he neva wanted to keep her contact gashi yanzu zuciyan sa har ta fara tunzira shi.
He want to convince himself that she wll be ok..
Gani yake kamar in ta tashi bata gansa ba zatayi ta kuka
A Yanzu Gaba daya fiskan tane yake masa guzo sai yaji baida filin jin sakat a rayuwar sa.
Haka ya karaci sha’anin sa yana shafa cream yana tunanin ta He dint bother to even think of yadda ya tafi jiyan ya bar su kaamil anan din kosau daya
Bayan yan shafe shafen da yayi ya dora jallabiya light brown a jikin sa Sallah kawai yayi ya cire kafin nan ya shiga duba abubuwan da zai duba
20minute yana danne danne nan ya fara tunin hada ma cikin sa simple coffe,white singlet da deep blue jean ya fito da shi ya kunne coffe maker ya shiga hadawa
Shikuwa kaamil dama yace a sanar da shi dawowar khal gidan,so ana fada masa kuwa ya diro with immidiete effect
Khal ganin sa kawai yayi a bazata
Sallama sukayi exchnging,kaamil sai ya cije ya dan daure fuska yana nema makansa wajen zama,ba yabo ba fallasa yace
So u back?
Sai yayi kamar bai gane fushi yake ba Yace ehmm yana dada sipping coffe dinsa very camly
ya lura da yadda kaamil ya hade rai cikin masifa sai ya dauke kansa Kasan makoshi yace
Ashe baka tafi?im suprised..
“Ohhh bro pls..dama ka gudu ka barmu ne sabida mu tafi
Sannan sai ka dawo?….Seriously kaamil yayi wannan tambayar
Amma Cikin kasalallen yanayi khal ya amsa.. Yace kaaaaamil,mu kuma?kai ka cika shirme… i was talking about you just now sai kaga ma kazo..
Yace ohh khal cut the crap naki naji wannan boye boyen naka,kasan katafi ka barmu and its,me and junnut…ur fiance…
Wai meyasa baka kira ka fada mana inda kakw ba,wallahy bata ji dadi kuma ni Akan ta nake magana
.
Sa’ood Wani hade ransa yayi share sa
Yace brother pls dan Allah ka dena azabtar da yar mutane dan ko ni na ji haushin abun
She tot u left bcos of her,baka ganin yadda take kallon ka inka namin ne wllhy tasan ba haka kake ba.
Karamar yarinya ce fa,tana bukatar kulawar ka Just little attention
Wani banza da shi khal yayi yana ta shan coffen sa tamkar bada shi ake yi ba
Kaamil shima bai fasa ba bambami yake yana ta surutu non stop
Why isnt it like this
She is your godamm
wife to tun kan yace be din yaji ance..
Stop kaamil,ya ishe ka…Ta turo ka tazo ka buge ni ne?
Kaamil zai sake magana yace not another word frm you
I dint say i want any girl ..to name zan takura ma rayuwa ta akan ta?
Baki a bude kaamil yace
But Ure engaged.
Khal yace ok…Engaged not my wife right?toh Ka kama hanya ka tafi in baka da abun da zaka fada min
But brother ure wrong .,wallhy baka kyautawa ma junnut,pls dont act that way with her
jiya da ka shanya mu ko bacci batayi ba She left this house very upset and depressd.
Wani xaro ido uayo yace So?its my job then to make anyone happy..
Kaamil yace No,but she has that right!
Ko?,dan kawai ance zan aure ta in future shine take da wani right akaina?
Ai gwara ma kaje kayi mata fada ko zata gane cewa akwai banbanci abunda ya faru da abun da ake jira zai faru
Kaamil yace Haka ne amma ai abunda zai faru shi ake shirya wa ba abunda ya faru ba..
Kaamil meye bai faru ba?..Isnt it enough that i have accept that marriage proposal
Me kake so dani ne?
Na rika jan karamar yarinya ajikina kowani lokaci kamar wani shasha sha?..why wont she just face her studies
tunda ta amince zata zauna dani a auren alkwari i think bata da matsala akan dole sai mun saba
In sabo dani take so sai tawarware alkwarin ta jira sai naganta nace ina son ta,but right now babu wanda zai takurani.
Agurin ku ne auren alkawari awajena auren alfarma ne
wani shiru kaamil yayi cikin sanyin ajiyan zuciya bai sake kwaklo wani maganan ba dai sai yace To Where were you yestade din
Dan Allah kar ka boye min,Nasan dan ma nine kake iya amsa wannan maganan
Khal Bazan boye maka ba am getting worrried for junnut,yadda nake gani is like she is very much in love with you amma kai kuma hankalin ka bai kanta
Dada Matsowa gabansa yayi tare da sauke masa sincere eyes dinsa.
Cikin sauke murya …yace Whats wrong general?r u ok?pls waye zaka fada ma damuwar ka inbani ba
A duniya bani da abun farinciki da ya wuce naka,to be sincere with you nasan bason auren junnut kake yi ba.
U just dont want to disobey them,but believe me baka aikata mata adalci da irin zaman da kukeyi junnut tana shan wahala d sonka sosai.
Tunda ka amince i think u have to act acording
…kasallalun idanun shi ya zuba mashi yace
Kaamil pls stop it.
To yasan bazai wuce yace masa su bar maganan ba sai ya tsare sa da wuri
Yce”No no zaka fada mib koma miye ne matsalan
we have to make things rightt tun kafin junnut takai maganan gaban grand ma,wallhy tau
Da kyar na mata karyan aiki ne ya janye ka amma ko kulani batayi ba
i know aranta tasan karya nake tafiyar ka kayi ka jibga mu
“Wani tsaki khal yayi….Akan dan wannan maganan shine kai kuma kake daga min jiniyar wuya sai ya harare shi
Komawa kan kujeran dayafi kusa dashi kaaamil yayi cikin shgwaba irin tasu na maza yace its hurts me too.. ai nima cewa nayi zan kwana agidan nan sabida kai
Wai Ina kajje?
Yace London…
Wajen sai ya dauke shiru London!?cikin mamaki kaamil ya maimaita
So,Whats up with london? Ko abun sirri ne
“Babu wani sirri tsakanina da kai kaamil,i just went to see someone else and i ended up spending thw night wit he..r kamar baison fadan kalman Sai yayi shiru
Kaamil dake kallin bakn shi kuwa ya dade cikin mamaki da nazarin yadda zai fassara maganan khal da yaji yanzun
Yasan dan uwansa sosai Dan Ko irin soyayr yarantan nan khal bai taba yi ba bare ace mace yake bi har wani kasa..
Yace anything important?u want me to know
Wani sauke ajiyan zuciya khal yayi,ya tsime kamar wanda bai damu da feeling din kowa ba
Yace,nifa nayarda bana kyautawa ok?
Kawai bana iya daurewa ne akanta kaamil ..she is not my type gaskiya
amma ba dan na bata muku rai yasa na tafi london jiya nabarku ba
Gaskiya banma yi tunanin xuwa london din ba asali
Wani abu nagani a store din da mukaje sai naji ya min na kyautar shine na siya na tafi da shi..
In a terrific suprise mood kaamil yake kallon bakin sa ayayin daya mike tsaye daga zaunen dayake,cikin tsanani mamaki yana kallon sa yace
Who is she?
ya furta murya sa har na rawa
Khal ya dada daure fuska salon raina mashi hankali yace who is who?
“Wani dariyar murna mai shake da jin dadi a bazata ya kufce ma kaaamil
Ohhh my god am freaking out..Bro ure in love with a girl?
And i dont know
Wooooooooooo ya wani daka ihu yana dariya…shi Sai yanzu ma ya fahimci komai
Hey hey kaaamil stop,kafara hauka ne yaushe na kira sunan wata anan
Dariya kaamil ya dadayi yana Toshe bakin sa,cikin zolaya mai dada bayyana condition din da zuciyar sa
yace kar ka raina min hankali…i can see u got boyfriend
Yo ni ban maka kyau bane da zaka tsallake gida na ka kai ma wani gift har wani kasa,kuma har ka kwana?
“Stop it kaga ni ko?
Shiyasa bana son gaya maka komai shirme kawai,yayi tsaki yana yunkurin zai tashi
Da sauri kaaamil ya tare shi yana cewa noo zauna zauna pls relax Wallhy ba shirme bane,im just too excited,..wani ajiyan xuciya ya sauke atake sai ya sauya murya cikin sauti mai sanyi…
Yace nayi farin ciki, i really love you khal..,sai ya fada jikinsa ya rungeme sa sosai yana sauke nunfashi kamar wani karamin yaro
I want you to be happy,koma wacce yarinyar in har zata saka min kai farin ciki zanyi mugun murna da hakan
Infact ive no problem with that,sai ya zare jiikin sa a slow yana bin sa da kallo cikin ido
Yace Ko ka fada min labarin ta ko baka fadamin ma ni nayi farincikin sanin cewa kaima zaka dandani dadin soyayya,ni dai bansan so ba amma nasan yana da dadi,u derseve who you love and who loves you back
..im soo hapy forr u..yayi dariya ya kara rungume sa
Already zuciyar khal yayi ragwas da reaction din kaamil
A Tunanin sa yadda yake yare da junnut bazai yi tunanin bashi goyon baya akan wata na daban ba
But its obvious that har yu babu wanda zai iya replacing matsayin kaamil aransa yasan kaamil yana kaunar sa and He soo much love him with sincere passion
Shima Wani dada rungeme shi yayi yana dada gyara aje kansa agefen kunnen sa,
Cikin sautin shagwabea dake mugun masa kyau wanda bai saba da shi ba yace.
Ban fa ce ina son wata ba kaamil..but that girl is alwys on my mind..ita ke nake gani kullum in ma rufe ido..
Zuciya ta tana saurin jin tausayin ta….her sweet innocent nature is what my heart is actually craving for.
Sai ya dan dago kaamul din suna kallon juna,cikin nitsuwa yake maganan sa
Yace kaaamil can you believe she slept off watching me and i wanted to kiss her this morning?..sai ya wani lumshe ido yana shakar numfashi mai uban shauki…..
..,that feeling he neva try to open up saiga shi yau ya bayyana akan fuskan sa,..sai ya karashe da cewa Amma yarinya karama ce shiyasa bazan wani iya ba
Tuni kaamil yayi suman zauna Yanayin yadda khal yake maganan Gaba daya ya lular da kaamil wani duniyan gajimare
,Wani uban blushing kaaamil din yake yi,for his mind yama manta da wata junnut a doron kasa,His bros happines ko akan meye ne shine masa akan gaba
,.yanayin yadda suka taso in akace kaaamil zai iya mutuwa akan farincikin khal babu maiyin musu ko a ina ne.
Kwace jikin sa kadan ya dawo daf da khal yana mai riko hannun sa zuwa nashi murmushin sa har kunne…
Im so hapy…. shine kalman daya fara furtawa a nitse kafin ya shiga tambayar sa
Pls how is she like?
Dan har naji ina matukar kaunarta tunma kafin nagan ta
Nan ne khal ya murmusa ya dan tabe baki..,yace she is a little angel very fair..long hair…
Calm,sweeet,faultless,tana da jin kunya kuma bata yawan tula kwalliya a fuskan ta,grey eye balls,tempting small lips,infact she is impeccable…
I will call her twinkle..yayi murmushi sanda kaamil ya dada kallon sa
‘…Wow…bro ure in love with her
Yace I dont know
Wai Baka gaya mata bane,a hankali ya gyada kai..ya dan jingina bayan shi
Kaaamil ya dada biyosa yace itafa?
I bet she is feeling the same ko?
…lumshe idon sa yayi kamar mai tsoron bada amsa a hankali ya furta i dont know,…But i think we..ooh god i just dont know.
But Brother why dont u know?…in kuna son juna meyasa bazaku bayya na ba
No kaaamil nafada maka yarinya karamace bata wani girma ba,she is just like that junnut or what eva u call her,wani abu ne kawai yake gaya min cewa itama tana so na sosai,i check her phones and msgs and no one was there,i saw somthing for me in her tears..its makes me feel special
Har kaamil zaiyi magana sai ya tsare sa yace
In har bazan bata time dina akan ta ba kaga kenan bazan bata akan wata junnut ba,karatu fa takeyi a london din whts the rush
Jiya cikin dare ta gaya min cewa She is an opharn..
tausayin ta nake ji and i want her to concentrate on her studies first before i will take the next move…i care about her..sai yayi shiru..
Wani Ajiyan numfashi kaamil ya sauke bai ce komai ba sanda yagama naxarin maganan aransa yace,so shud i make junnut understand that itama ta maida hankalin ta kan karatun ta?
khal pls ka fahimce ni bana bin bayan ka rayu da wancce bata makaba but ka tuna fa ka amsa alkwarin iyayen mu akanta.
So whts gonna happen? Dan na amsa alkawarin iyayen mu akanta sai na takura makaina ko?
Yanzu fa na gama fada maka wata ce acikin raina
tun kafin khal ya sake numfasawa kaamil yace ok,na fahimce ka,pls dont woryy…,indai futuren ka ne da mrs beutifyl twinkle i asure you bawani matsala.
dan duk tsiyan da za’ayi nasan inhar kuka aminta da juna a gida ma dole ne a barka ka aure ta
Amma fa kasani junnut will still b ur wife..wannan ma dole
Wani ajiyan zuciya khal ya sauke yace to naji,me xanyi yanzu?
Kaamil yace Its simple khal..
A ganina dai kar ka wani aje soyayar da ranka yabiya akai sabida wani auren alkwari…pls fight for ur love
Kuma Bawai nace ka watsar da junnut ba its already hard for her now dakake share ta kana nunawa cewar she is not important
Nidai shawaran da nake baka shine,just start preparing to live with both girls
Plan for junnut, talk things with her,zata fahimce ka,sannan zata maida hankalin ta kan karatun ta kyale ka kamar yadda kake so
And for our mrs beautiful twinkle,pls bro ka yi kokari ku sanar da juna sirrin zuciyar ku on time.
I know you baka wasa
I cant wait to see tarihi na shirin maimaita kansa…bro is marryng two wives just like dad?
To ni mata hudu zan kankro na aura a rana daya …cikin zolaya ya fada wanda yasa dukan su yin dariya
Khal yace Ok,naji shawaran ka captain mai mata hudu i will just do my best
Cikin jin dadi Kaamil yace thats my bro
Amma zaka taimaka min da yarinyar ko kasan bazan iya komai ba
Dariya kawai kaamil yayi cikin zolaya yace tab bazaka iya me ba?,toh ya akayi ka kwana ajikin wata jiyan…har uhmm uhmmm
Just Get out…khal ya fada yana dan murmushi
Not until u give me a hug,sai ya taho dakanshi ya rungeme khal din dake faman ture sa cikin wasa yana yunkurin tashi
Har waje ya rakasa kafin ya dawo gidan zuciyan sa cike da sanyin samun wanda ya fahimce abun dake makele acikiin zuciyar sa musamman akan bahiyyah.
Kaaamil cikin nazarin yadda zai taimaka ma dan uwansa yake tuki,…daf da zai bar anguwan ya daga wayar shi dialing number junnut yake amma sam bai shiga ba
Where cud she be now?kawai sai ya sha kwana ya nufi apartmtnt din ta direct.
Bangaren junnut kuwa tunda ta fita ta bar gidan khal da fushi bata iya komawa gidan ta ba ta tare wajen kawarta hilda
She is living in one of the luxurious hotele asalin cikin las vegas,to anan junnuta ta sauke duk abunda ke damun zuciyar ta game da rayuwar ta da khaldun saood
Kwata kwata alkwarin da akayi musu shekara guda ne a yanzu amma gaba daya khal ya cunkusa mata zuciya da bakin ciki.
Ranar da tazo tayi ta kuka Har ya kaiga ta fada ma hilda dukan abunda ake ciki game da auren nasu
Tace ma hilda,tana ganin kamar karya
Dilshad khatun sukayi mata akan maganan kama zuciyar sa da sukayi gashi babu abunda take sha wajen sa sai wulkanci.
Dan ita har yau bata ga abunda ya sauya ta fannin sa ba
Ita ce ma take mamakin yadda zuciyar ta ya kasa bata daman daukan kwakaran mataki akansa.
With all his wulakancin amma ahakan wutan kaunar sa ke dada bulbulowa a kirjin ta
Jiyan Data kira kaaamil da sassafe ko zata ji ya dawo da yace ah’a hankalin ta ba karamin tashi yayi ba.
ko abinci taki ci da kyar hilda ta zaunar da ita tayi mata masifa sosai.
Anan take cewa ita data san haka samun kan khaldun yake da wuya da duk abunda aka ca tayi a india ranar da zagewa zatayi tayi
But righr now she is even suspecting ko kuskuren ta ne ya jawo abubuwa basu kankama ba?
Toh tun suna juya wannan magana awasa har hilda ta tursasa ta akan sukama hanya su nufi kasar india ko za suji meke faruwa
Ya da safe Jirgin su na tashi daga gidan ta kuma masu aiko suna ma kaamil bayanin cewa Tun ranar bata dawo gida ba,he left very worried amma daya kira gida baiji ance ta kira ko nan taje ba sai ya yi suspecting tana tare da hilda ne
Sukuwa isarsu india cikin dare,saida suka sa aka bi musu kafa aka binciko komai harda amount din kudiin da dilshad take biyan matsafi ta
Its much kam amma haka suka hada karfi suka ruba kudin kashi biyu dan ya saueare su da gaggawa
Da sassafen kuwa ya kira su,suka taho kamar bai gane ta ba kuwa sanda yasa ta masa bayanin kanta sosai
Tace tana so ya duba mata matsalan ta batare daya fada a gidan su ba
Ba laifi,ya tambaye ta meke tafe da ita
Nan take gaya masa dukan nin matsalan ta harda abunda taki hadiye da suka bata anan din.
Wasu tsubace tsubacen shi yayai ya mata hayaki
daga bisani yake sanar da ita cewa
Sihirin da sukayi yana tafiya daidai amma abunda yasa bazata gane ba shine asalin zuciyar sa’ood aka bata ta hadiye ranar,amma sai ta bari kyakymi yasa tayi jefa dashi kuma tace musu tayin
Wannan maganan sosai ya taba zuciyar junnut,tace ashe zuciyar sa aka bani? Kasssshhh tafurta cikin yanayin rashin jin dadi.
Cikin marairacewa tace ko zaa sake bani zuciyar nashi?
More than anyone today she was so ready taci ko da kashi ne,aganin ta ko da meye aka hada tana ganin yau zata iya hadiyewa
Matsafii ya gama buge bugen sa,daga bisani yace mata tayi jinkiri dan ya duba ya gani cewa khaldun din ya furta soyayya akan sunan wata wanda kuma ba ita bace.
Dan haka kafin su sake dauko zuciyan sa su bada wata sai wancan yarinyar tafita..
Wani gum taji Tuni idanun Junnut sukayo ruwa,
hankalin ta ya tashi sosai,so akwai wata kenan a zuciyar sa?
Sai tace amma kwanan nan yafara ko?why not acire ta daga nan tun yanzu ai zaku iya ko?
Mutumin yace,ai dama tana nan tun kafin ke,saidai da bai furta ba muka samu daman cire maki zuciyar sa,kedai kinyi wauta mai girma dakika watsar da damar ki
Zuciyar sa kam bazai sake fita ba.
Tsaban damuwan da ya bayyana kan fuskan ta gaba daya ta kasa maida magana hilda ce ta dawo amsa maganan tana tambayar sa me zasuyi?
Yace maganan zuciyan shi kan kawai ta cire rai,amma zai taimaka mata da maganin da zai sassauta duk taurin kansa agaban ta.
Nasha ne dana wanka
Ba tawani so ba,amma bayadda ta iya haka ta karba
Har suka dawo united state babu abunda junnut take sai bakin ciki da jimami..
Musamman cewa da akayi akwai wata ta daban Wanda ba ita bane a rayuwar sa.
Har suka dawo gidan hilda bata gane kanta ba
Wani baccin dole ta tursarsa kanta zuciyan ta cike da mummunan tsanan yarinyar da khaldun sa’ood yake so a zuciyar sa.
Follow #SURAYYAHMS
And vote.
This shafi is for
Maman bappa kawata????
Madinatul munawwara
Nafzagie
saffah
Deeja ciroma
Mom sayeed and noor
Mrs mane shukura Durlings na Munerah novel grp
Swhrts na taskar billy galadanci????
Lovers na Zauren littafai????
Princess nvl grp????
gidan gayyar mai gaba daya wato Ahumaggah coment grp da surayyhms novel grp????..
And all my beautiful momies and drlings na gidan *Zinne smart* novel group ku na daban ne a zuciya aradu????….
_Uhum uhum ashe ban fada wa whtsap cewa jiya wattpad fans sunce zasu siya min lamboghini????dan ayi posting full week ba,wani suna da suke kira min wai mrs surry lambo????pls kar abarshi ya biyoni kamar yadda official catty ya dawo min official tag????”to ku whtsap me zaku siya min?leeme ques..sury ferrari????have a lovely night????.._
SHARE WITH FRIENDS.