NOVELSUncategorized

A GIDANA 14

Haske Writers Association馃挕

Shafi na Goma Sha Hudu
*Ayusher Muhd*

Baki Goggo ta saki dataga Sadiya ta fito daga daki sanye da kaya, duk da bata san Zainab da kayan ba amma tasan ina zata samo kaya inba na Zainab ba?
  Sadiya ta matso ta tsuguna a gefen Goggo ta gaisheta, Goggo ta amsa tace 鈥淜in shirya?鈥�

Tace 鈥渆h.鈥�
鈥淭afi da wannan kitchen ki zubo abinci.鈥� Ta mika mata plate din hannunta.
Sadiya ta amsa ta mike ta nufi kitchen, Goggo ta kwafa ta maida kanta kan tv.

 Nabila ce tafito daga cikin daki, zama tai akan kujera tare da kallan Goggo tace 鈥淕oggo naso ina nan za鈥檃i bikin nan inje rakiya.鈥�

 Goggo ta kalleta tace 鈥渋nkinje wa kika sani?鈥�
Nabila tadan tabe baki tace 鈥渂a sai kin fadi haka ba Goggo nima neman magana ce, ko ina nan ba zuwa zan ba.鈥�
Dariya tai tace 鈥渘ima naso kina nan muje tare wasa nake miki, ai tafiya da dan rakiya yafi dadi.鈥�

 Nabila tace 鈥淯hm.鈥�

Goggo ta harareta ta kasan ido a ranta tana cewa wannan yarinya da tsinanen neman magana take.
Adam ne ya fito daga daki yana sa mabalin riga.

 Wai harkai wanka ko me?
Goggo ta fada tana kallansa, Nabila ta kalleta tace 鈥渢o in banda abinki Goggo dakalw yai?鈥�
Goggo ta kifa mata harara tace 鈥淣abila wai meyasa bakinki baya shiru ne?
Nabila ta kalli Adam wanda shima kalaman Goggo sun bata mai tace 鈥淯ncle dan Allah ka taimaka ka daumin hoto ka turamin.鈥�
鈥淗oto? Nawa?鈥�
Alama ta mai da Goggo tace 鈥渋n zamusha ashoki.鈥�
Adam yai dariya yace 鈥渁ngama, nayi alkawarin turuwa.鈥�

 Sadiya ce ta dawo dauke da plate biyu, ajiye daya tai a kusa da Goggo sannan ta ajiye ma Adam a inda yadan fiya zama tace 鈥測aya gashi.鈥�
Ta koma kitchen, daga ciki tace 鈥測aya sugar fa?鈥�
Yace 鈥渒adan.鈥� Jim kadan ta fito da cup ta ajiye mai sannan ta zauna.

 Yace 鈥済odiya nake kanwata.鈥�
鈥淜anwa?鈥� Goggo ta fada ba tare da ta sani ba.
Nabila ta kalleta tace 鈥淕oggo me kike nufi?鈥�
Adam ne ya kalleta da sauri, dariya ta saki tace 鈥渄ubamin ki gani Nabila, maza basa tashi cewa mace kanwarsu sai ta musu aiki.鈥�

 Nabila ta kalli Sadiya wacce tai shiru tana cin abicinta, wai Sadiya bakya magana ne?鈥�
Murmushi tai ta kalleta tace 鈥渋nayi.鈥�
Nabila ta kalli Adam da Goggo tace 鈥渨ai haka take? Ni sai naga kamar ba haka ya kamata 鈥榶a da uwa su dinga yi ba.鈥�

 Adam ne ya kwashe da dariya harya kusa kwarewa yace 鈥淏aki gansu a daki bane su biyu, sun iya kus kus cikin dare.鈥�

 Nabila ta kalleshi sannan ta kalli Goggo wacce itama kallanshi take tace 鈥渋rin wannan dariya?鈥�
Goggo tace 鈥渒uyi ku gama ku wuce lokaci na wucewa.鈥�
Adam ya mike ba tare da ya kara cin komai ba ya dau plate da cup din yai kitchen, ajiyewa yai ya fito yai waje.
Sadiya ta mike itama ba tare da ta karasa ba ta kai kitchen ta dauko hijab ta fito.
Harzata fita Nabila tace 鈥渟aduwar alkairi.鈥�
A hankali tace 鈥渂azamu sameku ba?鈥�
Tace 鈥渆h, sai kun dawo.鈥�

 Sadiya ta fita, a bakin mota ta tarada Adam ta bude ta shiga shima ya shiga, Nusaiba ce ta fito da gudu tace 鈥淵ayanane?鈥�
Nabila dake zaune ta mike tace 鈥淎llah ya baki lfy dan wlh bakida ita.鈥�

 Cikin masifa tace 鈥渒e kika dauranun rashin lafiyar?鈥�
Nabila ta daga kafada tace 鈥渒ika daurawa kanki dai.鈥�
Cikin masifa Nusaiba tace 鈥渒e kuma meye naki a ciki?鈥�
Nabila ta fara hamma tace 鈥渁hhh nagaji.鈥�

 Ran Nusaiba ya kara baci, Goggo ta kalleta tace 鈥渇adan karshe ake mana?鈥�
Nusaiba tace 鈥渁i munsan murna kike da tafiyarmu.鈥�
Goggo tace 鈥渘i mikon ayaba a kitchen da alama neman magana kikeso.鈥�

 Nusaiba ta wuce kitchen ta dawo da ayaba ta mika mata.
Goggo ta amsa ta maida idanta kan tv.

*************

 Zainab ce tai knocking din glass din baya, Khalid ya bude motar ta bude ta shiga.
Zama tai sannan ta kalleshi a ranta tace baya gajiya da zama a mota?
Khalid ne ya tada motar sannan yace 鈥渕uje?鈥�
Tace eh.
 Nan ya fara tafiya, shiru sukai a mota kafin wayar Khalid tai ringing, dauka yana a handsfree yace 鈥淪almanu zan kiraka.鈥�
Yana neman kashewa cikin tashin hankali yaji Salmanu yace 鈥淜halid yanzu bayan munyi eaya na fito zanje siyo kunun aya, naga Asiya a hanyar gidanmu.鈥�
Asiya?
Khalid ya tambaya, Salmanu yace eh? Wai tsaytsayi ya samu Abba, da alama bandaki ya shiga ya nemi bin bango da kanshi ya fadi.

 Cikin tsananin tashin hankali Khalid yace 鈥測anzu Abban yana ina?鈥�
Ya fada yana neman daukan wayar dan ya kashe handfree din.
 Salmanu yace 鈥渕unje Chemist sunce mu wuce asibiti cikin gaggawa, to gashi munzo asibitin su kuma sun ki karbarmu tukunna.鈥�

 Khalid hankali a tashe yace 鈥渂ari na taho, zanzo yanzu.鈥�

 Zainab da tunda aka fara wayar hankalinta ke kan Khalid tana ganin ya ajiye ga kalleshi.
Juyowa yai ya kalleta yace 鈥渁m soryy bansan ya za鈥檃i ba Abbana ne bashida lafiya da alama dole naje.鈥�
Kai ta daga alamar to sannan tace 鈥渁mma naji yana cema ba鈥檃 karbesu ba.鈥�
Yace 鈥渆h zanje inga meza鈥檃i.
Zainab tace 鈥渋nba damuwa ka kawosu nan asibitin Zaks, mai asibitin matarsa tare mukai makaranta.鈥�

 Kallanta yai yace 鈥渕ungode zanje in abin bai yiwuba sai mu taho nan din, nagode sosai.鈥�
Tace 鈥渢o ko zaka kaini gida sai ka wuce da motar?鈥�

 Kallan mamaki ya mata, kanta ta kawar gefe.
Komawa yai ya zauna daidai sannan ya maida motar titi ya cigaba da tafiya.
 Can ya daure yace 鈥渒o na maidake station din sai na wuce?鈥�
Tace 鈥渁鈥檃 zan tafi da kaina, ka wuce.鈥�

 Shiru yai yana tunanin halin da Abba yake ciki, yana neman shiga gate tace ya ajiyeta anan, nan yai parking ta fito, harta rufe kofar tai saurin budewa tace 鈥淥hh akwai wani dr Sabir a asibitin Danbatta, ta dauko wayarta tak searching din numbersa sannan ta mika mai wayar tace 鈥渒a kirashi zan mai magana yanzu.鈥�

 Khalid ya karanta number sannan ya mika mata wayar, kallanta yai tana amsa ta wuce ciki.

 Juya kan motar yai ya dau hanyar danbatta.

 Zainab na shiga gate ta tsaya ta kira shi, sai da wayar ta kusa katsewa ya daga 鈥淶ee?鈥�
Tace 鈥淪abir kana danbatta ne haryanzu?鈥�
Yace 鈥渆h nemana kike ne?鈥�
Tace 鈥渘o abokin mijina ne zai nemeka yanzu plz.鈥�
Yace ok, sanin halinta yasan yanzu zata kashe wayar yai saurin cewa 鈥渟hikenan?鈥�
Tace 鈥渁kwai wani abu ne?鈥�

 Dariya yai yace 鈥淶ee kenan, abinda zakicewa wanda ya soki na shekara da shekaru kenan?鈥�
Tace 鈥渘agode da taimako.鈥�
Ta kashe wayar, daga can Sabir ya kalli wayar tare dayin murmushi yace 鈥淶ee kenan鈥�

*******

 Sai da sukai nisa yace 鈥渘orthwest ce?鈥�

 Tace 鈥渆h.鈥�
Nan suka dau hanya, kallanta yai kadan yace 鈥渄azu Nabila ta tsorata ki ko?鈥�

 A hankali tace 鈥渆h.鈥�
Yace 鈥渉aka take, halinsu daya da yayarta sai dai ita akwai bin didigi.鈥�

 Sadiya tai murmushi tace 鈥渕eyeasa basa yarda da mutane?鈥�

 Adam ya kalleta yace 鈥渒arki damu da wannan.鈥�
Tace to.
Sai da suka tsaya suka cire kudi ya bata sannan suka karasa northwest yace 鈥渋n rakaki ne?鈥�

 Da sauri tace 鈥渁鈥檃 zan je in gama, ko zakaje ka dawo? In ma gama sai ma fadama?鈥�

 To kawo wayarki na sa miki numberta, nan ta mika mai yar nokia din nan me touch ya amsa ya saka mata sannan yace 鈥渋nkin gama ki kirani.鈥�

 Harzata fita ta juyo tace 鈥測aya nagode sosai.鈥�

Murmushi yai yace 鈥渒arki damu.鈥�


 Shiru tai tana kallansa, wanda harya tsargu yce 鈥渕enene?鈥�
Tace 鈥渂an taba ganin mutum irinka ba.鈥�
 Kansa ya shafa yace 鈥� da gaske.鈥�
Ta daga kai alamar eh, tace 鈥渋rinka mata ke fatan samu? Aunty tayi dace.鈥�
 Kallanta yai yace 鈥渉aka kike tunani?鈥�
Tace eh.
Yace yau ce rana ta farko da wani ya fadan haka, kowa cewa yake nayi dace.鈥�
Kai ta girgiza da sauri tace 鈥渄uk da bansan halayen mutane sosai ba amma nasan itace tai dace, itama tanada kirki sosai ina kuma mata godiya.鈥�

 Washe baki yai, wayarta ce ta fadi tagun kafarsa, da sauri tasa hannu zata dauka, shima yakai hannu zai dauka hannayensu ne suka hadu, kallanta yai, itama kallansa tai sannan tai kasa dakai tare da dauke hannunta.

 Dagowa yai ya mika mata wayar, ta amsa tace 鈥渘agode yaya.鈥�

 Jeki inkin gama ki kirani.
Tace 鈥渘agode.鈥�

 Fitowa tai ya juya ya tafi.

 Sai da motar ta kure sannan na kalli fuskarta, a hankali naga wani murmushi wanda ya fito daga gefen bakinta, ya sunan murmushin nan? Me yake nufi? Wa tayiwa? Abinda ya ziyarci kaina kenan ganin salaha Sadiya dauke da wannan murmushi yasa naji kaina ya juya……..

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button