Labaran Kannywood

Hoton Ali Nuhu da Matarsa da Kamaye da “Yar cikinsa sun kayatar da masoyan su

Wani katin hotu ya bulla na Sarkin Kannywood Ali Nuhu tare da Mai Dakinsa Maimuna Ali Nuhu Wanda hoton yayi matukar kyau haka kuma da nuna tsantsar soyayya tsakanin Ma’auratan.

Mutane da dama sun kara taya Ali Nuhu da kuma yi masa addu’ar kara haduwar kai da zuri’a dayyiba.

Haka kuma a daya gefe guda,an wallafa hoton jarumin shirin nan na Dadin Kowa Kamaye tare da Diyarsa ta cikinsa wanda hakan yayi matukar bawa duniya mamaki.

Ba tare da bata lokaci ba,duk zaku iya ganin hotunan anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Ali Nuhu tare da Maimuna

 

Kamaye tare da “yarsa

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button