NOVELSUncategorized

HUSNA KO HUZNA 1

????️ 1

Zaune take tayi tagumi , abun duniya duk ya isheta, ga kuma k’aton cikinta da yakai ko’ina akan girma, zama dak’yar, tashi dak’yar , tayi zurfi sosai cikin tunanin matsalar ‘ya’yanta, tsakanin Husna da Huzna tarasa wayafi wani mugunta , yara k’anani sai muguntar tsiya , tunda ta haifesu bata huta ba ,mahaifinsu bai huta ba , duk da yana iyakar k’ok’arinshi a kansu.
Ya fito daga Band’aki ya dubi matarshi Hafsi yace “lafiya dai Maman Biyu tunaninmi kikeyi haka? 
          Nisawa tayi tace “bakomai Baban Husna ,kawai  dai……….. Batasamu damar k’arasa magarba suka ga Huzna kamar daga Sama tafito daga d’akinsu tana tunzuro baki, yarinya ce ‘Yar shekara biyar mai masifar kyau kamar aljana , tace , ” Mama naji kin kira Abba da Baban Husna ,wai miyasa kikafi son Husna a kaina ne , tana maganar kamar zatayi kuka , tsaki mama tayi don ji take kamar ta shak’eta don haushinta da takeji, kallon uwar tayi tayi k’wafa tace ” to naga yanda za’ayi nikuma ki haife wannan cikin , kuma wallahi Husna ma bazan barta ba” 
           Dukkansu a razane suka d’aga idonsu suka kalleta don sunsan duk abunda Huzna ta ambata to kamar yankan wuk’ane ,
          Abban ya kalleta cikin sigar lallashi yace Haba ‘Yar Baba karkiyiwa mahaifiyar ki haka kinji , ai dake da Husna duk d’aya ne duk muna sonku ba Wanda yafi wani acikin ku , don haka kar nak’arajin kinwa mahaifiyarki iri wanan furucin kinji ko, 

Wani narke fuska tayi Wanda hakan ba k’aramun fito da kyaun ta yayi , cikin shagwa’ba tace ” wallahi ni ban yarda ba Abba sai dai kuce kunfi sona akan Husna wallahi inba haka ba……… Sai kuma tayi shiru ,
        Hankalin Abba ya tashi don yasan Huzna ciki da bai tun tana zanen goyo take da muguwar mugunta ,Wanda har tsoro abun ke bashi, nan fa yashiga lalla’bata amma Sam ta kafe , yace “to shikenan tunda so kike Maman taku ta mutu , nan da nan ta zaro ido. Waje cikin tsoro tace mutuwa zatayi Abba?  Yace  ” eh mana , nan da nan tayi rau-rau da ido don duk abunda sukeyi to suna masifar son iyayen nasu saidai hakan ba ya hana su azabtar dasu ,saboda halin k’urciya , 

Ita dai mama tana zaune kawai ta zuba masu ido don ji takeyi kamar ta kamo Huzna ta shak’eta don haushinta da takeji,  
Abba ya bud’e baki zaiyi magana kenan sai ji yayi an banko k’ofar gidan an shigo da wani matsiyacin gudu , kamar an harbota daga kibiya haka tashigo gidan tana maida nunfashi,  dukkansu kallonta sukeyi ko ba’a fad’a ba Susan ta janyo masu wata fitinar ne, aikuwa sai ga wasu budare su ukku sun shigo a hargitse da alama suma gudun suka sha don sai numfarfashi sukeyi

D’aya daga cikinsu wadda take a jik’e sharkaf da ruwan k’asari tayo kan Husna da niyar damk’ota ai kuwa  cikin zafin nama Husna ta goce ta bi ta cikin k’afafunta ta fita wani tsalle ta daka sai gata abayan Mama, Wanda k’iris ya rage bata take cikin Mama dake zaune a k’asa ba saboda girma, 

Subuhanallahi ke baiwar Allah lafiya , ? Kun shigo ba sallama kuma kina nema ki daki yarinya a gabanmu ai dai kyayi bayanin abunda ya had’aku ko ” cewar Abba ,
        Wani banzan kallo budurwar tayiwa Abba cikin rashin mutunci take cewa , wane sallama zan maku , kana ganin wannan ibilishiyar yadda ta mayarmun da jiki , to wallahi bazan yarda ba haka kawai muna cikin tafiya sai ji mukayi ta wanka mana ruwan k’asari ,to wallahi duk iskancin da sukeyi acikin garin nan k’yalesu akayi ,amma wallahi yau sai tasan tamun rashin mutunci don yau sai naci uwarta wallahi 
          Ba dai uwa ta ba sai dai taki???? sukaji ta fad’a cikin siririyar muryar ta tare da murgud’a masu baki ,  ai kuwa da azama takoma yowa kan Husna zata dake ta nan ma Tsul Husna tayi tabi ta kan Mama ta wuce ta fad’a cikin d’aki ta kullo k’ofa ,amma Sam bakinta bai mutu ba sai zazzaga bala’i take ,
Ita dama haka take sai tsokaanar tsiya amma kuma shegen tsoro ne da ita , ita kuwa Huzna Sam batada tsoro , yanzu ma duk abunda sukeyi tana gefe ko kallonsu batayi ba , sai yanzu da taga ankusa bi takan Mama sannan ta d’ago ido ta dubesu , 


Mama kam shiru kawai tayi inbanda inna lillahi wa inna lillahi rajee’un ba abunda take   ita kad’ai tasan abunda takeji ga marar ta duk ta k’ulle daurewa kawai takeyi, 

Duk hak’urin da Abba yake basu amma Sam sunk’i saima zazzaga mashi rashin mutunci sukeyi , musamman wannan budurwar ta farko duk tafisu zak’ewa sai nuna Abba takeyi tana zuba mashi rashin mutunci ,tace “Kundai ji na gayamaku wallahi in wad’an nan mayun yaran naku basu fita hanya ta ba wallahi duk sai na babbalasu , tana magana tana nuna Mama da Abba da hannu ,


Lokacin da tagama tijarar ta a lokacin kallo ya koma sama ,don tayi duk yadda zatayi don sauke hannun ta k’asa amma hannun yace baisan zancan ba Sam hannun yaki ko motsi ,ya tsaya cak bai gaba bai baya , 

Ko da Mama ta fahimci haka sai kawai ta rafka salati tana duban Abba da shima hannun yake kallo don tini ya fahimci abunda ke faruwa kallon shi yakai ga Huzna aikuwa sai ga idonta kafe cak akan hannun ,Husna ma tana tsaye ta window itama idon ta akan hannun yake bata ko k’yaftawa ????????‍♀????????‍♀dafe kai Abba yayi tare da furta inna lillahi wa inna lillahi rajee’un


Wani irin ihu budurwar tayi Wanda ya k’ara firgita ‘yan’uwan nata don suma tuni sun dauki haske, ihu take ba k’ak’k’autawa tana fad’in wayyo Allah wayyo inna nashiga ukku ,kuyiwa Allah kuyi hak’uri wallahi bazan sake ba , wayyo da rarrafe ta k’araso kusa da Abba ta rik’e rigarshi da d’ayan hannun ,idon ta har ya kad’a yayi jajir nan tashiga rok’onshi da bashi Hak’uri , 

Yace “kinga tashi tashi ba komai insha Allah zasu rabu dake , cikin kuka ga majina duk ta ‘bata mata fuska tace to Baba , juyawa yayi ya kalli inda Husna da Huzna suke kamun yayi wata magana Husna ta sauka daga kan window ta juyawarta cikin d’akin tayi zamanta yayinda Huzna ta fice daga gidan ba tare da ta koma kallon inda suke ba, hannu d’aya yarinyar ta d’ora bisa kanta ta shiga zunduma ihu , yayinda sauran ‘yan matan suka sulale suka gudu don suna gudun ta rutsa dasu………..✍????


????????????ASSALAMU ALAIKUM????????????

Yauma takun ce Maman yusup???????????????????????? nazo maku da wasu muhimman kaya masu kyau da inganci sayen nagari maida kudi gida 

Ku biyoni????????‍♀????????????????????????????????????????????????

Matsi

GARKUWAR MATA ????????
Shin matsi shi ne matsalarki ‘Yar uwa?
Hakika ko wane namiji burinshi a kullum ya samu gaban matarshi a tsuke kamar na budurwa sabon shiga. In baki sani ba ki sani budewar da mace take yi bayan aure da d’an lokaci ko haihuwa sune suke sa mafi yawan maza sha’awar karin aure. 

Abinda zai sa ku gane shi ne zaki ga itama Amaryar tana zuwa haihuwa biyu zuwa uku sai darajarta ta dawo daidai da taki shi kuma ya kara nemo wata. Wannan babbar matsala ce da kuma illa ga jin dadin rayuwar Mata. A saboda haka ni Maman yusup na zo muku da wani hatsabibin Matsi Wanda na tabbatar da ingancinsa da kuma tabbaci a kan tsaron lafiyarmu, wannan matsin baya cutarwa. 

Sahihin matsi ne wanda tun a wajen wanke shi zaki ji hatta yatsanki dakyar yake komawa cikinki. Wlh in dai mijinki na jinki a daure kullum ta shiga dakyar to mutunci da kimarki ba zasu zube a idonshi kai tsaye ba. 

Yanzu haka bayan ko wane irin gwaji, wannan shahararren matsin ya fita Kasuwata. Akwai a nan Sokoto ina aikawa ko wace jiha a Nigeria.  Da kuma daya reshina dake jihar *. ‘Yar uwa ki gwada wannan matsin na tabbata sai kin ba wasu labarin shi. Yana nan available kuma a kan farashi mai sauki ……………Maman yusup✍????
????????????????????????????????????????.          DAKAN JARABA
????????????????????????????????????????

Har yau dai nice taku Maman yusup ku biyoni????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

Dakan jaraba 
Wannan daka ne da yake k’arawa mace Sha’awa sannan ya k’ara mata ni’ima tare da  d’and’ano ,kuma tabbas yana mallaka don mun gwad’ashi tun-tuni mungani

Ku biyo ‘Yar mutan sokoto don samun naku rabon ,karki bari abaki labari’yar’uwa????????????????????????????????????????????????????????????????????????ina sokoto ina aikawa ko’ina , sayen d’aya ko sari.…..✍????
09035027743???????????????????????????????????????????? 
DOMIN DAWO DA MARTABAR NONONKI ‘YAR’UWA
????????????????????????????????

Kar ku mata yan uwa na mata nononki shine kadararki shine martabarki a wajan maigida , duk abunda kike tak’ama dashi idan har bakida cikar k’irji ko kuma nononki ya lalace ya kwanta sharkaf to wallahi  ke baki cika mace a wajan maigidan ki ba mata da yawa na fama da Wannan matsalar 
        To Albishirinku????????‍♀????????‍♀????????

Nazo maku. Da wani shahararren had’in da yake taso da nono komai lalacewarshi kuwa da izinin Allah zaki ga biyan buk’ata hakama matan da suke da k’ananun nono ku jaraba wannan had’in da izinin ALLAH sai kunzo kunamun godiya , 
Hadine ingantacce , na sha Dana shafawa ba cuta ba cutarwa sayen d’aya ko sari 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button