Bashir Mai ShaddaKannywoodLabaraiMaryam Yahaya

Yadda Jaruma Maryam Yahaya Tasha Zazzafar Wanka Wajen Dinar Tsohon Saurayinta, Abubakar Bashir Mai Shadda

A shekaran jiya ne aka daura auren producer bashir mai shadda da jaruma Hassana Muhd inda jaruman masana’antar Kannywood da dama suka halarci bakin.

Sai wani magana yana tashi akan jaruma aisha humaira bata halicci bikin ba hakan yasa wassu sukace ko kishi take saurayin ta zai auri wata ba itaba.

Gaskiyar maganar shine hotunan da ya yadu kwanakin baya na mai shadda da aisha humaira hotone da sukayi dan tallah da wata company ta basu hakan yasa wassu suke gani kamar soyayya suke asali ma wassu sun dauka hoton pree wedding ne.

Related Articles

  • >Wata Budurwa” href=”https://lastng.com/ni-tun-tasowa-ta-a-gidan-mu-banajin-magana-sabida-malamai-kada-kuce-zaku-min-nasiha-ku-bari-duniya-ta-ladabtar-dani-wata-budurwa/” class=”post-thumb”>
    Ni Tun Tasowa Ta A Gidan Mu Banajin Magana Sabida Malamai Kada Kuce Zaku Min Nasiha Ku Bari Duniya Ta Ladabtar Dani >>Wata Budurwa

    8 hours ago

  • Mustapha Naburaska Ya ýanta Fursunoni 33 Tarar Da Ake Binsu

    4 days ago

  • Jerin jaruman kannywood da suka fi ‘ya’ya da yawa

    6 days ago

Abun mamaki kuma nasan dayawa sun san jaruma maryam yahaya sunyi soyayya sosai da bashir mai shadda wanda duk masana’antar Kannywood an san da haka.

Kuma soyayyar tasu yayi nisa sosai dan anyi tunanin zai kaisu gayin aure a lokacin saidai Allah be nufa ba.

Duk da bashir mai shadda tsohon saurayin Maryam Yahaya ne be hanata zuwa wajen diner bakin ba inda jaruma maryam yahaya tasha wanka ta garzaya wajen diner akayi murnan bikin tare da ita harda daukan wassu hotuna masu kyaun gaske

Ga hutunan nan a kasa ku kalla.

Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
Instagram picture
               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button