Labaran Kannywood

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Kakar Darakta Falalu a dorayi rasuwa Allah yaji kanta da rahama

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Kakar Darakta Falalu a dorayi rasuwa Allah yaji kanta da rahama

Allah Yayiwa Kakar fitaccen darakta a Masana’antar Kannywood Falalu a dorayi rasuwa, Darakta shine wanda ya wallafa wannan rasuwa a shafin sa na Facebook

Ya Wallafa kamar haka : Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Uwata, Kakata, Hajiya Amina (Nene, Yakumbo, Yadikko) rasuwa.

Zaayi Jana’izar ta karfe 12 a gidan makera Ja’en dorayi, ta rasu tana da shekaru 110 Allah yajikanta yai Mata rahama Allah ya yafe duk kurakurenki ya haskaka Kabarin ki Ameen. Zumunci da kika assasa Allah ya sadar dashi gaeki Allahu akbar Abokiyar Shawara ta tafi.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button