Labarai

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Uwa da Yarta sun rasa ransu a lokaci daya Sanadiyyar Hadarin Mota a garin gumel Zuwa Katsina.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Uwa da Yarta sun rasa ransu a lokaci daya Sanadiyyar Hadarin Mota a garin gumel Zuwa Katsina.

Wata baiwar Allah ita da diyarta sun rasa ransu Sakamakon wani Hatsarin Mota daya faru dasu bayan sun baro garin gumel sun taho Jahar katsina.

Mamatan wanda yan garin dutsen mane ta jahar katsina sun cimma sa’i adaidai sha’iskawa wanda anan ne Allah ya karbi Rayuwar su baki daya.

Muna masu Addu’a Allah yaji kansu da rahama yasa aljanna ce makomar su idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani, muna godia da Ziyartar wannan shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.

Mun gode !

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button