Labarai

Allah Sarki Al’ummar Garin Gidangoga ta Jihar Zamara Sun Hada Miliyan 20 Wanda Yan Bindiga Sukasa Musu a Matsayin Haraji Don Tsira Daga Kai Musu Hari.

Allah Sarki Al’ummar Garin Gidangoga ta Jihar Zamara Sun Hada Miliyan 20 Wanda Yan Bindiga Sukasa Musu a Matsayin Haraji Don Tsira Daga Kai Musu Hari.

Jaridar rariya Hausa ta ruwaito rahoton Yadda Mutanen garin gidangoga ta jahar zamfara suka hada kudi naira na gugar naira har Miliyan Ashirin 20 Wanda yan bindiga suka dora masu a matsayin haraji domin gujewa hare harensu a Kauyen su

Wadannan sune kudaden da barayi suka sakawa garin Gidangoga dake karamar hukumar Maradun a jihar a Zamfara idan har suna son zaman lafiyarsu.

Karamar hukumar Maradun, itace karamar hukuma da Gwamna Matawalle ya fito. Muna Addu’a Allah ya kawo mana zaman lafia a kasarmu Nigeria baki daya.

Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button