JIDDATUL KHAIRNOVELS

JIDDAHTUL KHAIR 17

guda daya ya diba ya xuba yana kallonta, bayan d’an lkci kamshi ya fara tashi, yace “Safe da yamma xaki tabbatar kin ma dakinki da parlor haka” Ta gyada masa kai kawai, waya karama ya ciro aljihunsa yana kallonta ya mika mata, ta mike ta isa inda yake ta risina ta amsa, yana kallonta yace “Number da xaki dinga samuna ne kadai a ciki, sai ki koyi yanda xaki yi amfani da shi ke kadai” cikin sanyin murya tace “Toh” Yace “Sannan ba ace ki xauna ke daya kiyi wani shiru kamar me xaman makoki ba, ga kayan kallo duk na koya maki yanda xaki kunna” Ta sunkuyar da kanta, kofa ya nufa yace “Na tafi” Ta kallesa da sauri tace “Ina xaka je” Yace “Garin da nake aiki” bude kofar yyi ta bi sa da ido, sai da taga ya fita kafin ya kulle kofar cikin sanyin murya tace “Allah ya tsare” Ya amsa da Ameen a takaice, da sauri tace “Yaushe xaka dawo?” Yana kallonta yace “Wannan bai shafeki ba, ko da wani abu da xaki bukata bayan duk wanda na maki??” Daga haka ya kulle kofar hawayen dake makale idonta ya silalo a hankali, ta fi minti goma tsaye yanda ya bar ta, jin an tada mota ta kalli window da sauri sannan ta karasa window din ta d’an bude labule tana lekan waje, tana ganinsa ya fita da motar, a hankali ta fara kuka ta xauna nan kasa, sai kuma ta fashe da kuka kamar ana dada tunxurata, Abuturrab ya sauka motar yana kallon gate din gidan, he just dont have any option then to close the gate from outside, don bai ma son ya gwada mata yanda ake kullewa daga ciki balle ya sa ta kulle ta ciki, yasan probably kafin ya dawo weekend an samar masa mai gadi kamar yanda yayi requesting ayi, ya kulle gidan ya koma ya shiga motarsa yana karasa addu’o’in da yake yi tun daga compound a ransa ya bar layin…..

Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it’s 500 via

3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788… Do justice to ur self by subscribing before reading
Thank you

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button