JIDDATUL KHAIRJIDDATUL KHAIR COMPLETE HAUSA NOVEL
JIDDATUL KHAIR 57
lallaba Ahmad take ya tsaya ya ci girkinta yau daya dai… Abuturrab na fita kofar gida ya shiga motar Ahmad ya bar layin, tafiyar minti kusan talatin yayi ya iso layin….