JIDDATUL KHAIRJIDDATUL KHAIR COMPLETE HAUSA NOVEL

JIDDATUL KHAIR 60

aikata sae zumunci ya tarwatse ya daidaice ya lalace wllh, don ba Yarima kadai ba.. hatta mutan Bauchi sae sun kullaci Aliyu, daga nan kuma sae a fara gaba tsakanin Bauchi da kaduna, to wa xai so haka??” Ta kara fashewa da matsanancin kuka tana kwance ha6ar xaninta tana salallami, ta mike ta fice daga parlon

tace “Tirrrrrr” A karo na farko Abba ya kalli Abuturrab da har sannan ya ki raising kansa, Abba ya gyara xama speaking calmly yace “Yanxu kai ka tabbatar ka koma an sake daura maku aure da yarinyar nan Aliyu? Are u very sure about this” Sai a sannan Abuturrab ya daga kansa ya kalli Abbansa amma ya kasa

cewa komai, Abba yace “I’m asking you….” A hankali yace “Ehh Abba” Abba yace “To da yaushe kaje aka mayar da auren?” Cikin sanyin murya Abuturrab yace “Before i got married to my recent wife…” Abba ya gyada kai yace “Ohkk that’s good, wani sadakin ka kai kenan?” Abuturrab ya sunkuyar da kansa yace

“Ehh” Abba yace “Nawa ka kai?” Abuturrab ya share xufar forehead dinsa yace “150k” Abba ya gyada kai cike da gamsuwa yace “Ohkk that’s fine” Ummi ta rike ha6a tana kallon Aliyu da abinda ya fi mamaki, Umma kam dariya ma abun ya fara bata sai taji kamar film, hakan yasa bata san sanda ta dinga

murmushi ba tana gyada kai, Mikewa Abba yayi Abuturrab ya bi sa da kallo kamar idanuwansa xa su fito ganin ya nufi bedroom dinsa, kallon Ummi yayi ya marairaice mata amma ya kasa cewa komai, gaba daya hankalinsa ya tashi sosai, ita kuwa sai kallonsa take har sannan tana rike da ha6a, Abba ya fito daga dakinsa rike da paper and pen, Alhaji Lawal ya dakatar da shi yace “Let’s talk first Alhaji Usman” Abba ya

ajiye takardan hannunsa gaban Abuturrab kafin yace komai Abuturrab ya hade hannayensa cikin breaking voice yace “I am sorry Abba, wllh i can’t, i can’t plsss….” Ai bai jira mai Abba xai kuma cewa ba ya mike ya fice daga parlon, duk suka bi sa da kallo. Babu yanda Alhaji Lawal bai yi kokarin ganin yayi

convincing Abba yayi hakuri da abinda Abuturrab ya aikata ba, he should calm down before making any decision… but all his effort prove abortive, har Alhaji Umar ya sa baki don ganin Abba ya janye wannan kudirin da ya dauka amma Abba ya ki sauraron kowa, kana ganinsa kasan ya hau sama sosai, Ummi dai

sai kallonsa take haka ma Umma dake parlon har sannan, Alhaji Umar yace “Ka fahimce ni Alhaji Usman ba don muna tsoronsa ya sa xa mu saurara masa ba, akwai abubuwan dubawa da yawa….” Abba ya

dakatar dashi yana girgixa kai yace “Kasan Allah Umar?? Wllh wllh sai ya saketa, wllh baxai xauna da ita ba, xan nuna masa I birth him….” Yana kai wa nan ya mike ya fice daga parlon…… Masu Neman littafin Jiddatul Khair comp

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button