JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL
“Baffa’am mine wannan din?” Juyowa yayi ya zubanta ido tayi qasa da nata ya dade yana nazarin me zaice mata ta sake dagowa suka sake hada ido ya zaro wani kwalin a aljihunsa ya miqa mata tasa hannu ta karba ta duba tayi dariya tare da sauke ajiyar zuciya tace “nafa zata comdom ne ashe sweet ce bani daya” hadiye wani abu yayi yana fuskewa yace “haba me kuka zanyi da comdom” binsa tayi da kallo Yana fita ta bude kwalin ta dauki alewar daya ta jefa a bakinta taci gaba da shirya kayan bayan ta gama ta fada wanka ta fito ta shafa mai ta fesa turaruka tayi sallar Isha ta kwanta tana lallatsa wayarta ganin Ya’isha a online yasata gyara kwanciya ya shigo kwanta a bayanta ya rungumeta taja numfashi dumin jikinsa na sauke mata kasala tace “ka gama training din?” Daganta gira yayi yace “yanzun ma wani training din zanyi” juyawa tayi ta zubansa ido shima ita yake kallo sukayi murmushi tare tace “kuma a gado?” Daganta kai yayi kafin tayi mgn ya zare zip din wandonsa tayi saurin rufe idonta tace “Allah Ni kada ka cire waikai Baffa’am bakada kunya ne…..” Bakinta ya rufe da nasa ya lumshe idonsa ya tura hannunsa cikin rigarta yana zagaye nononta da hannunsa taja ajiyar zuciya me qarfi saboda yanda taji tsigar jikinta na tashi
Tanajin saqon nasa har cikin bargonta ta mirgina ra shige jikinsa ya matseta a faffadan qirjinsa tayi luf da ita tanajin wani yanayi game da mijin nata na ratsa zuciyarta bakinsa yasa cikin kunnenta yana lasa da harshensa tana qara shigewa jikinsa komansa a nutse yakeyinsa Yana lasar kunnen nata Yana shafa dogon gashinta zuwa bayanta har ya gangara ya zura hannunsa cikin wandonta ya fara matsa tattausan bombom dinta itadai tayi luf a jikinsa Yana shafeta ta lumshe idonta tana karbar saqon Yana shiganta bai bata damar miqewa ba ya tashi ya zarenta komai na jikinta ya kwanto ya dora harshensa ya kama nipples dinta taja numfashi yanda ya lashi nonon nata ba qaramin gigita duniyarta yayi ba tayi wata doguwar miqa hakan yabasa damar sanya tausasan lips dinsa ya cafki nipples din ta qanqameshi tace “ohhh Baffa’am so sweet….”
Bata iya qarasawa ba yanda yake cafkar nonon nata Yana cakudasu a hannunsa da bakinsa yayi bala’in kidimata bata taba samun damar jin wannan yanayin ba sai yau gaskiyar mutane Shirin zaune yafi na tsaye….. Tura masa nonon takeyi Yana shafawa yanasha Yana sakin wani nishi me sanyi yana bude idonsa Yana lumshewa Yana sakin nipples din nata Yana Kiran sunanta sannan ya sake kamawa zare boobs din yayi daga bakinsa ya zubanta ido sannan ya sakeyin qasa ya Sanya bakinsa Yana lasar cibiyanta a hankali yayi qasa yasa harshensa yana lasar saman belinta ta zame tare da cewa “baf’am…..” Bai kulata ba Kuma bai daina ba saima qara sanya hannunsa da yayi ya budata sosai yasa harshensa yana lasar gabanta zuwa saman ta lumshe idonta gabadaya jikinta rawa yakeyi tanajin saqon nasa over tace “ohhhhhhhh Baffa’am hmmmmm oh God!!!” Shiru tayi lkcn da jikinta ya sake daukar sabuwar rawa ta shiga yi masa release a bakinsa ya sake lumshe idonsa yaci gaba da zuqota Yana kasheta da dadinsa gabadaya ya rikita yar mutane da salonsa tun tana jurewa har hqrnta ya qare ta sa masa kuka ya tsaya ya zubanta ido ta bude idanunta ta dubashi cikin nasa gabadaya ya wani murde Building body dinsa tsokar jikinsa sai rawa take yace “why crying?” Cikin in…. Ina tace “ni kanata so ka haukatani don Allah kayi ka gama kaga fah 12:30am”
Dagata yayi cak ya zata samansa yace “ok Amma banson raki ke kin cika nuna gajiya dazun ba wani abu nayi ba Amma kin kamamin kuka” batayi mgn ba taji ya sake dagata ya saitata a cinyarsa ya jingina bayansa jikin fuskar gadon ya kwantar da ita ya buda cinyoyinta ya saita dick dinsa Yana turawa a hankali da salonsa na dabarar kada tayi masa tallasa aikuwa yana wucce gejinta jikinta yadau rawa ta fara janyewa yayi saurin janyota ta saki qara lkcn daya janyota din saboda wani abu da taji ya zunguro mata a ciki ya sauke wata ajiyar zuciya me qarfi yaci gaba da lilata Yana lumshe ido tare da sakin nishi me qarfi saboda wani dadi da yakeji na fitar hayyaci itakam yanayin kwanciyar azaba kawai take bata gabadaya jikinta rawa yakeyi batasan inda yaje ya zunguro mata ba mararta ta daure fam.
Tsayin lkc sannan ya kwanta a gadon ta dawo samansa ya rinqa sama da qasa da ita yana nishi Yana Kiran sunanta Yana fadin “don….don Allah Aminah karki barni ki kulamin da kanki bantabacin mace me dadinki ba ahhhhh sweet baby ohhhhhh washhhhh!….” Samu tayi Allah ya taimaketa ya sake juyata ta koma qasa yaci gaba da pompim nata tun tana daukan abin wasa harta fara tsorata ganin ana neman biyun dare ko alamun zai gaji, daqyar ta samu ya qyaleta ta kwanta manne dashi yana tandar baki yana Kiran sunanta Yana cewa “I luv ur Meenah” itadai jikinta ya gama dahuwa tayi laqwas bacci me dadi ya fara daukarta can tsakiyar kanta ta rinqajin saqonsa aikuwa tana bude ido Yana tura babynsa cikin jikinta gurin sai zugi yakeyi mata batasan sanda tasa masa kuka ba yayi maza ya rufenta baki da nasa yaci gaba da cinta ta gicciye nanma sun bata yafi 40 minutes sannan yayi release ya matseta a jikinsa bacci ya daukesu.
Sannu a hankali kwanaki suka rinqa tafiya cike da walwala ga Juhud da Rasheed hutun wata biyu ya dauka yayi mata a KD zuwa lkcn tayi wani mugun haske tayi wata fitinanniyar qiba ta daukar hankali komanta daukar hankalin Rasheed yakeyi a cikin wata gudan abu daya ne yake neman Basu matsala Meenah bayan quruciya tanada tsoro ta kasa sakin jiki dashi ta fannin kwanciyar aure duk da tana bakin qoqarinta shidinne baya misalta lissafinsa baiqi kowanne lkc suna manne ba kamar gum lamarinsa har tsoro yake bata a Rana bai nemeta ba shine zaiyi sau biyu safe zuwa dare da dare kam baya barinta bacci kullum cikin layi take da mayen bacci.
Wannan tana damunta sosai badai ta cika son nuna masa bane kasancewar ta fahimci shi indai akan wannan abinne yanzu zaku kwasota dashi hakanan take bakin qoqarinta Amma baya gani kullum cikin cewa yake da ita ita raguwa ce shiyasa yaqi aure saida qaddarar sonta ta gifta badon haka ba da 10k dinsa saiya kwana Yana sukuwa a kan mace ya gama tace masa sannu.
Idan ya Fadi haka sai yakan Sanyaya mata jiki ko Kuma hakanan ya dauki fushi da ita ya yini baiyi mata mgn idan ma zata biye masa sai su kwana babu me cewa wani Amma hakan baya hanashi tumurmusata.
Yau ta kama daren lahadi ne gobe litinin take shirye²n komawa aiki tun safe taketa aiki a kitchen soya wannan kwashe soya wannan duk dominsa tana aikin ne da qarfin hali kasancewar tafi wata sati guda tanajin wani baqon yanayi a jikinta ta gama soya masa nama kenan wani zazzabi me zafi ya rufeta dole ta hqr da aikace aikacen ta gyara kitchen din ta nufi dakinsu ta shiga bathroom tayi wanka ta dawo ta shafa mai tasa kayan bacci ta duba agogo goma harda rabi taja numfashi yanzu sabuwar dabi’arsa kenan idan ya fita sai yakai 12 bai dawo ba daya shigo zai fara ciccin magani Yana fuffuskewa don kada ta tambayeshi.
Hayewa gado tayi bayan ta watsa paracetamol ta kwanta ba baccine ya dauketa ba sai wajen 11:30pm lkcn daya dawo zazzabin ya sauka sai rashin kuzari hakanan ta daure ta tashi ta nufo falon ta tsaya jikin makarin benen ya juyo suka hada ido gabanta ya fadi lkcn da idanunta ya sauka a kuncinsa hoton bakin mace ne radau yasha jambaki, ganin kallon da takeyi masa ne yasashi shan jinin jikinsa ya fara caje kansa ta juya zata haura saman ya cafko hannunta yace “Meenah meye Kuma hakan?” Dagowa tayi idanunta ya ciko da hawaye tace “babu komi Baffa’am ka sakeni….” Saurin sunkuyar da kansa yayi zai dora bakinsa a nata ta fizge da qarfin da batasan tanadashi ba ta kwasa da gudu ya kuwa tsaya sake da baki yanabinta da kallo, tabe baki yayi ya nufi saman ya shiga dakin ya hangeta ta qudundune a gado sai rawar sanyi take tanata gursheqen kuka ya nufota da sauri ya hauro gadon yace “Oh God Meenah meye Kuma nayi miki ne din Allah yini nayi fa bananan bare kice na takura miki ko baki da lfy ne naji jikinki da zafi” dagowa tayi ta sake kallon fuskarsa sai ta Kuma fashewa da kuka tace “kaje Baffa’am kaje banson ganin fuskarka don Allah meye ne na gaza maka nikam bansan wanne irin miji Allah yabani kai ba baka ganin qoqarina baka yabamin duk da rashin sabona Baffa’am ban isheka ba saika nemi matan banza Allah na dade Ina qyamar zina meyesa ka jarabceni da miji Mazina…..”