Labarai

Kabiru Gombe Bashi Da Maraba Da Mai Wasa Da Maciji Makaryaci ne, Kuma Kwangila Yake Da Kungiyar Izala Yana Azurta Kansa Cewar Honorable Anas Abba Dala

Kabiru Gombe Bashi Da Maraba Da Mai Wasa Da Maciji Makaryaci ne, Kuma Kwangila Yake Da Kungiyar Izala Yana Azurta Kansa Cewar Honorable Anas Abba Dala

Honorable Anas abba dala ya fito ya karyata Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan Watau Sheikh Kabiru Haruna gombe akan Maganar da yayi na cewa baya cin kudin yan siyasa sana’a yakeyi yake samun kudinsa.

Hakan yasa Honorable Anas Abba ya fito acikin wata Faifan Vedio inda ya karyata malamin sannan kuma ya kara da cewa Kawai Kwangila Yake Da Kungiyar Izala domin Azurta Kansa.

Kuma Dukkan Maganganun Daya Fada Akan Tinubu Karya Ne, domin idan masu bibiyar mu ba zasu manta ba mun kawo maku labarin yadda shi malam kabiru Gombe ya bayyana cewa Alokacin da Mahaifiyar tinubu take london da zama kiran sallah ne da bataji acan yasa ta kasa zama ta dawo gida Nigeriya Kamar yadda Sheik Kabiru Gombe ya furta.

Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button