Labaran Kannywood

Kalli Hotunan Yadda aka Kece raini Tsakanin Yan Mata da Zawarawan Kannywood a Wurin Shagalin Bikin Jaruma Halima Atete 

Kalli Hotunan Yadda aka Kece raini Tsakanin Yan Mata da Zawarawan Kannywood a Wurin Shagalin Bikin Jaruma Halima Atete

Kamar dai yadda aka sani anyi Shagalin Bikin jaruma halima atete ranaku daban daban inda aka hango Fuskokin manyan jaruman Kannywood da dama a wurin, wanda suka hada da Jaruma Hadiza Gabon, Minal Ahmed, Maryam Yahaya da sauran su.

A bangaren Zawarawa kuma akwai Jaruma Samira Ahmad, Fauziya mai kyau, Maryam ceeter, Hauwa waraka da sauran su, Gangamin Jaruman na Masana’antar sun Nunawa Jarumar kara inda sukayi takakkiya har izuwa garin Maiduguri domin nuna farin cikinsu a gareta.

Ga Jerin hotunan da aka dauka nan a wurin taron bikin

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button