Labarai

Hukumar Yan Sanda Sunyi awun gaba da wani Matashi Mai Suna Aminullahi bisa zargin rashin kunya wa Uwargidan Shugaban kasa Aisha Buhari a kafar Twitter,

Hukumar Yan Sanda Sunyi awun gaba da wani Matashi Mai Suna Aminullahi bisa zargin rashin kunya wa Uwargidan Shugaban kasa Aisha Buhari a kafar Twitter

Matashin yayi rubutu a kafar Twitter inda ya Sanya hoton Aisha ya ce, ” oho su Aisha Buhari an ci kudin talaka anyi bul-bul,

A halin YANZU yana hannun Hukumar yan sanda na garin dutse dake Jihar Jigawa,

Daga Shafin Tsalle daya

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button