KALLON KITSE COMPLETE NOVEL
Shiru tai tace kayi hak’uri abinda namaka kaji?, babu komai Allah yayimiki albarka.
Waya taiwa ZAHRA tana hanya gobe fa, haba dai nazata bazaki zo ba?, Wallahi kedai bari. Washe gari jirgin su ya d’aga sai birnin tarayya Abuja
Kawaye an had’u, anyi murnar ganin juna, kwana sukai suna hira yaushe gamo, jama’a antaru yan kwana su Anee anbaje itama da qaramin cikin ta
Washe gari akayi Suna, anyi suna lafiya antashi lafiya, qawaye kowacce ta tarkata ta tafi gidan ta, sai Deedoh Ita kad’ai tunda shi zaizo yazo su tafi.
Kyaleta yayi saidata kwana 5 sannan yazo suka tafi, ba Kano suka sauka ba, Katsina yakai ta, nan ma kwana biyu tai tazaga dangi da qawayenta, Maman ta har fad’a tai akanme zasu zo bayan cikinta ya shiga wayan haihuwa?, hak’uri suka bata, washe gari kuma suka tarkato sai gida bayan addu’a data sha wajan iyayen ta da yan uwanta.
A gajiye suka dawo wanka sukai, Allah yaso take away yayi musu a airport sunaci suka bi lafiyar gado, sai bacci.
Nima haka na tarkata kayana nabasu waje, Asubah tagari Deedoh da MALAMIN FIQHU
Allah nagode maka da kabani ikon kammala wannan littafi, mai suna KALLON KITSE, Alhamdulillah
Qawayena ina alfahari daku a ko Yaushe, jama’a ta NAGARTA ina godiya akan encouraged d’in da kuka bani, Auta tana alfahari daku. Excellent ina k’aunar Ku, kowa da kowa da Readers damasu SONA da masu K’INA kaf ina sonku
wannan Littafin nayishine domin nishad’i, dakuma fadakarwa tabbas nasan wasu sun ilimantau dashi, ina rok’on Allah yasa ayi amfani da abinda akaji, Ameen
Deedoh & ZAHRA tukwicine gareku, aminaina sannunku Auta na k’aunar ku, Queen Meemi, Anker Anee, Mama Hassy Jamila M Ali, ina alfahari daku
Ku saurareni cikin k’arshen Book ena mai Suna SO BABBAR CUTA a ko yaushe zaku jishi, bye