Labarai

Kotu Ta Daure Saurayin Daya Gutsurai Belin Budurwarsa A Lokacin Wasannin Motsa Sha’awa

Yanzu haka dai, wani saurayi Dan kasar Ghana mai shekaru 27 da haihuwa ya shiga hannun hukumar kasar bayan daya gutsure dantsakar budurwarsa a daidai lokacin take tsaka da jin dadin tsotson da yake mata.

Derrick Amposah, wanda daman saurayin masha’an budurwar nasa ne, yace bai ma san lokacin daya ciji dumbarun nata ba saboda yadda ya himmatu wajen jiyar da budurwa tasa dadi sai bayan daya ji tayi wani irin karan da shi kansa sai daya tsorata, yana dagata sai yaga jini a bakinsa da gaban yarinyar tasa.

Likitocin da suka dubata sun bada tabbacin rabata da dan tsakanta da saurayinta ya mata garin tsotsonta.

Tuni dai Yan sandan kasar ta Ghana sun tura shi gaban kuliya domin hukunta shi. Ita kuwa da aka mata kaciyar da bata shirya yinsa ba, tana karkashin kulawar likitoci kamin kaciyar tata ya warke..

 

Da wannan ne nake kara baiwa ma’aurata shawaran cewa su ajiye kunya domin neman sanin yadda mace zata yi wasa da gaban mijinta da shima yadda zai yi da nata. Idan ba haka ba kuma sai muce Allah Ya kauda bacin rana.

Asali Abdul Tonga

               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button