Labarai

Magana ta Kare a Karshe dai an Kama Su Mr442 a Kasar Niger Bayan Sun Canza Kamanni Zasu Shiga Wata Kasar Akan Tsargin su da…

Magana ta Kare a Karshe dai an Kama Su Mr442 a Kasar Niger Bayan Sun Canza Kamanni Zasu Shiga Wata Kasar Akan Tsargin su da…

An Kama Mawaki mr442 tare da tawagarsa a kasar niger a yayinda suke kokarin shiga wata kasar…..

Fitacciyar Yar TikTok Murja Ibrahim Kunya ta bayyana Cewa an kama mawaki Mr442 a Kasar Niger bayan ma har sunyi aski domin canza kamanni.

Murja ta bayyana hakan ne a shafinta na Tiktok inda Bayyana cewa Innalillahi wainna ilaihirrajiun Kuma dukkan wanda yayiwa kaddarar wani dariya to idan tashi tazo kuka Zaayi mata domin muninta.

Mr442 da Abokin sa ola of kano Suna cikin prison a kasar niger amma kuma Insha’Allah cikin Hukuncin Allah ana nan anata kokarin yadda zaayi a fitar dasu, domin an kawo korafin cewa suna neman million goma Ko kuma sai sunyi adadin shekarun da aka yanke masu a kasar ta Niger.

Gadai bidiyon data bayyana nan a shafinta

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button