Labaran Kannywood

Mama Daso Tayi Martani Mai Zafi Akan Labarin Karya na Mutuwar Kamaye

Mama Daso Tayi Martani Mai Zafi Akan Labarin Karya na Mutuwar Kamaye, Jaruma saratu Gidado ta fito tayi Zazzafan martani akan wanda suka yada labarin karya akan jarumin Kannywood kuma darakta dan azumi baba da akafi sani da kamaye.

A jiya ne dai akaita yada labarin cewa kamaye ya rasu inda mutane da dama sukaita yada labaran a Shafukan Su na sada zumunta.

Ga cikakken vedion anan

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button