Labaran Kannywood

Maryam Gidado ta fito tayi korafi akan masu zaginta da cewa ta tsufa ta kare mata

Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Gidado,wadda akafi sani da Maryam Babban Yaro ta fito kwanta da kwarkwatar ta tayi korafi akan masu cewa ta koma roko,kuma ta tsufa tana neman temako.

Jarumar ta ce ita fa tana zuwa Tiktok ne domin kawai tayi nishadi da kuma raha,amma ba wai domin zuwa taci mutuncin wani ko aci zarafin ta ba.

 

Sannan ta kara da cewa ita tana yin duk abunda takeyi ne a gaban Iyayenta sannan da sahalewar su,ba kamar sauran mutanen dake dandalin na Tiktok ba.

 

Idan baku manta ba tun kwanakin baya muka kawo muku rahoto akan yadda mutane suke ce mata ta tsufa Bama a iya ganeta baki daya.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button