Labaran Kannywood

Allah Sarki Maryam gidado ta Mayar da Martani ga Masu cewa Harda Shaye Shaye Yasa ta Tsufa Har take Neman Taimako. 

Allah Sarki Maryam gidado ta Mayar da Martani ga Masu cewa Harda Shaye Shaye Yasa ta Tsufa Har take Neman Taimako.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Maryam Abubakar da akafi sani da Maryam Gidado ko Kuma maryam babban yaro ta fito a wata faifan vedio tayi martani ga masu cewa  tana Shaye shaye harma da bukatar ataimaka mata.

Jarumar wacce ta bayyana hakan ne a shafinta ta na Tiktok ta koka Matuka kan yadda wasu daga cikin mabiyan ta suke ajiye Mata comments na maganganu marasa dadi Harma wasu ke bayyana cewa bata da lafia tana neman Taimako.

Da yawa daga cikin masoyan ta kowa nata bayyana ra’ayinsa ta Hanyar ajiye mata comment inda wasu ke furta magana me dadi wasu kuma akasin hakan.

Shiyasa jarumar ta fito tayi martani acikin vedion data wallafa a shafinta ta TikTok gadai faifan bidiyon abinda take fada nan kamar haka.

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button