Labaran Kannywood
Masha’Allah bayan Aure da Jaruma Rukayya Dawayya tayi, ta Kuma Bude Katafaren Shagon Turare na ban Mamaki
Masha’Allah bayan Aure da Jaruma Rukayya Dawayya tayi, ta Kuma Bude Katafaren Shagon Turare na ban Mamaki
Jaruma Rukayya Umar Santa da akafi sani da Dawayya tayi bikin bude babban shagon Kayan Kamshi watau Turare inda ta gayyaci manyan Abokan Sana’arta irin su rashida mai Sa’a, Fauziya mai kyau da sauran su.
Ku kalli cikakken vedion anan