Labaran Kannywood

Momee Gombe ta Shiga Harkar Gala dumu dumu Kalli Sabon Wasan ta da Sukayi Da Wani Jarumi

Jarumar ta kware indai wajen iya rawa da waka ne wanda duk cikin kannywood babu wani wanda zai nuna mata kawarewa wajen yin wasa da kuma iya rawa da waka shi yasa duk indai taje ake Binta ake mata hidima domin kwarewa da kuma iya rawa da waka daman haka ake so mutum ya kasance indai wajen aikinsa ne ya zama babu wanda zaici gyara da da haka yake zama mai kafin baiwa da hikima.

A wajen wannan wasan anan ne wasu suka kara tabbatar da wannan jarumar ba karamar jaruma bace wanda wasu suke ganin a yanzu babu wata jaruma wacce zata nuna mata iya rawa da kuma hawa kan waka.

Ku kalli cikakken vedion anan

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button