Labaran Kannywood

Sheikh Ahmad Sulaiman yayiwa Atiku da Bola Tinubu addu’ar samun shugabancin Najeriya

Fitaccen Makarancin Al’Qur’ani mai girma Sheikh Ahmad Sulaiman ya jawo cece kuce a shafukan sada zumunta,bayan da aka gano shi yaje gurin Dan Takarar Shugabancin Najeriya Atiku Abubakar yana masa addu’a domin samun Shugabancin Najeriya.

Bayan hakan da watanni, sai kawai kwatsam akaci karo da fefen bidiyon sa yana yawo yana yiwa Bola Ahmed Tunibu addu’ar samun shugabancin na Najeriya.

Wanda hakan yayi matukar jawo cece kuce a shafukan sada zumunta musamman ma dandalin Facebook da kuma Tiktok.

Ba tare da bata lokaci ba zaku kallon cikakken bayanin a cikin fefen bidiyon dake kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *


The reCAPTCHA verification period has expired. Please reload the page.

Back to top button