MY LADY BOSSNOVELS

MY LADY BOSS 1-10

Free page zai ƙare a next page inshallah ki hanxarta wajen mallakar taki Regular payment₦300 vip payment₦500 Special₦1000 via 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932

‘m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I’m
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial 1314# or 460260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Subscription for DStv gotv star time electric pay bills
Whatsapp OR
Call 08066268951

M²T COLLECTION Sayen na gari??? Mata azo ayi gyara,gyara shine mace! Ato
Muna da kalolin sabulai na ɓatar da duk wani tabo , knuckles son bone , pimples tare da gyarar fata
dilka soap
Dilka cream
Dilka cleanser
Dark knuckles cream
Dark knuckles cleanser
Face cream
Body cream
Aƙwai magungunan mu wanda babu kamar su wurin gyara da ni’ima…
Maganin sanyi infection
Maganin ni’ima
Maganin ƙarin ƙiba
maganin gyarar nono
Maganin hips
Zuma Yar asali
Gumban nonon raƙumi
Maganin rage ƙiba
Aƙwai supliment marasa illah aƙwai kuma na gargajiya zaku na iya tuntubar wannan number in kin shirya siya ɗaya ko sari 08081202932….
akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al’ada da kuma cikin al’ada,
.
akwai maganin rashin saurin kawowa (release)
Maganin rashin sha’awa ko daukewar sha’awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha’awar saduwa, ko kuma daukewar sha’awa insha Allah zan rabu da matsalar
Maganin ni’ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni’ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni’ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu…….
Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba ALLAH sarki

Masu buƙata suna iya tuntubar wannan number 08081202932

Aunty Aisha Mmn teddy
[9/17, 9:04 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy????: ????️MY LADY BOSS????️
(Romantic and comedian)

   Last free page
          .......10



 Marubuciyar:

(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarata
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da’iman
(11)Dijama ƴar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maɗaci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss


Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi…ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne????haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw…..masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar????

Free page ya ƙare daga wannan page ɗin…ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku a antayaku a paid grp…kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance… Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000…zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank…ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932…Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya…

SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU gami da godiya ga masoyana billions ko trillions ne gdy duk????????


Jin yanda take wasu irin zuban sambatu marasa kan gado yasa Fahad miƙewa yana raba jikin shi da nashi ,hannun shi yasa yana ɓanɓareta daga jikin sa , miƙewa yayi tsaye daga shi sai Boxer kaman ɗan dambe , damtsan shi ka gani a duhu sai ka ruga saboda tsayuwar su ba wasa fuskar sa ɗaure tamau ya fara faɗin ” Ke tashi fiche mun daga bedroom apartment. Tsayawa Nuwaira tayi tana don Allah kayi haƙuri ko sau …wani irin uban tsawa ya daka mata mai maida mutum shiga taitayin sa ,kana yace” You are nonsense , tashi ki fichemun daga apartment. Jikin Nuwaira ne ya hau rawa da sauri ta miƙe tana gyara rigar jikin ta da yayi ƙasa tana wani irin guntun kuka …Go!!

Yayi maganan a zafafe tamkar mai shirin duka ,wannan yasata saurin nufan ƙofa , kasa murɗa Handle ɗin tayi ta tsaya , wanda juyowa yayi yana ware lumsassun idanun sa akan ta na shirin tijara , cikin sauri ta murɗa Handle ɗin tana fichewa …dafe kansa yayi yana jan ƙaramin tsaki mai sauti kana yace “with her untasteful I luv u! Loved Who? mtswww dole yau ta bar gidan nan baxan zauna da jarababbiya a matsayin cook ba. Yana maganan haɗi da shigewa bathroom don watsa ruwan ɗumi.


Zaune Nurse Yusrah a bakin gadon Bilkisu tana nuna mata takardan Sallama don sosai ƙwarai taji sauƙi jiki sarai tamkar ba ita ba…yanda tazo masu a bige yau sarai ta farka . Amsan takardan Bilkisu tayi kana tace ” Na gode da kulawan ki Nurse , yanxu zan tafi. Kallon ta Nurse Yusrah tayi kamin tace ” A’a ina Mama? Da sauran ƴan uwa? . Miƙewa tayi tamkar Boss don a tsaye Billy take ga tsawo ga ƙiba ,sai da tasa takalmin ta ,kana ta juyo tana kallon Yusrah tana bata amsa da ” Babu su a yanxu Billy ita kaɗai take gudanar da koman ta.

Tana ƙare maganan tare da yafa ƙaramin mayafin ta , tana faɗin tnx ones again nurse ,till we meet again. Hannun ta Yusrah ta rike tana cewa” Me zaisa ki zauna tare dani?”. Muje kiga gida na mahaifina , nima marainiya ce bani da kowa , mahaifin a ya rasu ,haka mahaifiyata , ina da wa namiji amma shima kash bayaji sam yaƙi natsuwa , dangin uban mu basu mana komai , da wannan aikin nawa kaɗai na dogara , mai zai hana ki zauna damu har zuwa lokacin da zaki samu miji kiyi Aure.

Wani irin dariyar basawa Billy tayi kana tace ” Billy bata saba zaman gida ba , kuma Billy ba cima zaune bane ,na barki lafiya sai wata jiƙon…tana faɗin haka ta fiche ɗaga asibitin.

Ƙasa motsawa Yusrah tayi kawai hawaye ne taji yana saukowa kuncin ta , dama akwai macen da take irin wannan rayuwar na Bilkisu? Ada Ina tunanin nafi kowa shiga cikin tsananin rayuwa ,amma a yau naga wacce take buƙatar taimako da tallafin iyaye sai dai babu su…kuka sosai Yusrah tayi bata damu da patient ɗin da kowa ke kwance a gadon shi yana kallon ta ba… addu’a kawai take Allah ka shirya masu hali da ɗabi’a irin na Bilkisu.


Ɓangaren Madam Sumayya kuwa tana kammala aikin karin kumallon gidan Hjy Juwairiyya ta zauna tana kallon yanda dirning table ya cika da abucucuwa kala-kala .

Wai yanxu wannan duka za’a cinye a ciki? Taɓ aiko dole na ɗiba mawa Su Safna da Umma na suma ba’a ci basu ba. Zama tayi ta cika babban flsk tana barin gidan haɗi da nufar Gidan su.

A tsakar gida ne ta cidda Haulatu na shara , wanda ganin ta yasata tsayawa cak tana cewa ” A’a ya kika dawo da wuri haka? Kuma kinyi mawa Hajiya maganan zamu zo aikatau ɗin?.

Humm Sumayya ta nisa tana kallon Haulatu kana tace ” Ke ana faɗa maki har yanxu bata sauko ba , tana can sama tana bacci ita da ɗan ta…yanxu abinci na kawo maku ku ci sannan ,Ni Bara na koma… Safna ce ta fito tana amsa kana tace ” Wallh ko kamannkn san yanxu Umma ta tashi daga bacci Bara a sa mata ruwa tayi wanka sai taci abincin. To nidai na koma”. A dawo lafiya sukayi máta tana fichewa cikin sauri.


Bayan koma wanta gidan Hjy Juwairiyya ne ta haɗu da Oruma wanda cikin sauri take cewa ” Kije kiyi serving nasu , suna dirning yanxu . Buɗe baki Sumayya tayi cike da mmki tana cewa “Au yanxu abincin ma Ni xan zuba masu suci?.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button