MY LADY BOSSNOVELS

MY LADY BOSS 1-10

Ke Summy ki shiga da sauri , wannan ƴar bala’in Binafa tana nan tana cika wuya. Ganin yanda Oruma ta rude yasa Sumayya nufan falon ,wanda kai tsaye Dirning area ta nufa…wani irin ƙamshi ne ta shaƙa mai daɗin gaske , wanda yayi mata gauraya kaman da wanda tasan ƙamshin sa irin haka…………

Cikin sauri ta nufi Dirning ɗin tana zubewa har ƙasa tana gaishe da Alh Y Kumbo Wanda ya kasance mahaifin Khamal , fuskar sa sake cikin fara’a ba izza da mulki ta masu kuɗi babban mutum wanda ashekaru yakai 70 . Kallon Hjy Juwairiyya tayi da take cikin tsadaddan lace black Wanda itace take serving din su tana zuba masu abincin kowa a gaban shi , sun san Shi Daddy Kunu ake masa ta gyaɗa da safiya wannan yasa Hjy Juwairiyya tsiyaya masa a wani cup tana risinawa tare da ajewa a gaban shi….Binafa ce da take ta kallon Khamal wanda bai san tana yi ba , yana can yana latsa wayar hannu shi… ɗago da idon ta Binafa tayi tana dalla mawa Sumayya Harara kana tace ” Ke meye aikin ki a gidan nan da har sai Momy ta yi srvng ɗin mu ? Ke ba ƴar aiki bace?”. Tayi maganan a gadarance cikin faɗa? Jikin Sumayya ne ya hau Rawa ,cikin sauri ta amshi ladle ɗin hannun Mom Juwairiyya tana cewa ” Yi haƙuri hjy bari na yi. Humm zama mom Juwairiyya tayi , Daddy ne yace”Aa Binafa kiyi haƙri ƙila wani uzurin ne ya zo mata but yanxu ba gashi tazo ba?”.

Talia ce ta zuba masa a platin Gaban shi tana ɗaura masa miyar hanta akai tare da cewa ” Yallaɓai Bismillah”. Tsam Khamal yayi jin Muryar da baxai manta dashi ba , don duk maganan da suke yi bai tankasu ba ,bai ma sauraren su sai a yanxu . Wuce shi tayi tana nufar Binafa tana ɗaukar ruwan lipton tana shirin aje mata , ɗago da dara daran idanun shi yayi yana watsa su ga sabuwar ma’aikaciya r Momyn tasa….Wani irin shock yayi yana kallon ta gaba ɗaya ƙwaƙwalwa e sa ta tsaya cak….LADY BOSS? Tartstsatsannnnnn kaji Sumayya ta saki cup din tea din tana watsa ma Binafa da tayi zumbur ta miƙe don ruwan zafin ya taɓa ta sosai…..wani irin mari ta ɗauke Sumayya dashi ji kake tassssss ke makauniyace wacce jaka ce?”.

Binafa kina da hankali kuwa? Cewan Daddy cikin ɓacin rai….Daddy zuba mun ruwan zafi tayi fah, Binafa tayi maganan cike da shagwaɓa tana shirin sa kuka. Sumayya ko da nata hawayen ya riga sauka , cikin sauri da gudu ta bar wurin….tana nufan store. Duk da hakan baki ga yarinya ce ƙarama ba? Cewan Daddy cike da damuwa don bai ji daɗin marin da Binafa tayi mawa Sumayya ba .

Miƙewa Khamal yayi yana barin wurin tare da nufan falon Daddy. Zama yayi shiru yana tunanin abubuwa tabbas dubu ɗari hudun da ta ɗeba masa a wurin sa bai ganin sa a koman komai . Zai iya bata kyautar million bai dame shi ba ,bai kuma ji komai ba , amma maganan da ta yaɓa masa shine baxai iya yafe mata ba…wanin zagaye na ne , xan axabtar dake , zaki san koni waye? Zan saki kuka na dana sani….miƙewa yayi yana nufar store inda yaga ta nufa ..cikin takon sa na taƙama ya kutsa kai dai dai Mom Juwairiyya na miƙa mawa Sumayya takardar sallama daga aiki…..

Na dakatar dake daga aiki anan ɓangare na.

No mom” Ni na ɗauketa aiki a nawa ɓangaren!.

Free page ya ƙare daga wannan page ɗin , ku hanxarta wajen biyan kudin littafin REGULAR ₦300 VIP PAYMENT₦500 SPECIAL₦1000 VIA 6037312299 MOHAMMED AISHA KEYSTONE BANK IDAN KATI NE MTN XAKU TURA TA WANNAN NUMBER 08081202932

M²T COLLECTION Sayen na gari??? Mata azo ayi gyara,gyara shine mace! Ato
Muna da kalolin sabulai na ɓatar da duk wani tabo , knuckles son bone , pimples tare da gyarar fata
dilka soap
Dilka cream
Dilka cleanser
Dark knuckles cream
Dark knuckles cleanser
Face cream
Body cream
Aƙwai magungunan mu wanda babu kamar su wurin gyara da ni’ima…
Maganin sanyi infection
Maganin ni’ima
Maganin ƙarin ƙiba
maganin gyarar nono
Maganin hips
Zuma Yar asali
Gumban nonon raƙumi
Maganin rage ƙiba
Aƙwai supliment marasa illah aƙwai kuma na gargajiya zaku na iya tuntubar wannan number in kin shirya siya ɗaya ko sari 08081202932….
akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al’ada da kuma cikin al’ada,
.
akwai maganin rashin saurin kawowa (release)
Maganin rashin sha’awa ko daukewar sha’awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha’awar saduwa, ko kuma daukewar sha’awa insha Allah zan rabu da matsalar
Maganin ni’ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni’ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni’ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu…….
Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba ALLAH sarki

Masu buƙata suna iya tuntubar wannan number 08081202932

‘m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I’m
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial 1314# or 460260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Subscription for DStv gotv star time electric pay bills
Whatsapp OR
Call 08066268951

Aunty Aisha mmn teddy

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button