MY LADY BOSSNOVELS

MY LADY BOSS 1-10

Ihun maman biyoda da Sumayya yasa mutane fitowa daƙyar aka ƙwaci mmn biyoda a hannun Sumayya da ke ihu tana faɗin Umma na zaki zaga??????….
Murmushi Sumayya tayi a hankali tace ” Allah sarki Umma na , bazan bari bashin lapo su tajaramaki Ni ba , zan waxgi iya rabona mai Company kayi haƙuri nima ba’a son Raina zan saci kuɗin ku ba…astagafurullah mun astagafurullah mun tayi maganan tana hayewa wani dogon stairs , ba tare da tayi tunanin komai ba”.

Idon ta ne yy wal³ ganin hasken wurin yasha ban ban dana inda take , tabbas anan dukiya take! Tayi maganan a zuciyar ta tana takawa zuwa wurin wata matashiyar budurwa da ashekaru zata kai 32 ganin an rubuta sectary yasa Sumayya nufar inda take kai tsaye”.

Tsaye Sumayya tayi akan ta wanda mulki ya hanata ce mata komai wanda itama sectariya isa da mulki yasa bata kalli Sumayya ba…kujerar gyefen ta Sumayya tajah ta zauna ba uhm bare uhm’uhm. Wannan yasa Hauwa ɓaidu ɗago idon idanun ta cike da masifa tace ” Malama ba’a zama mana anan.

Shiru Sumayya tayi kamin ta ɗago da dara daran idanun ta tana watsa mawa sakatariyan wani irin kallo na baki isa ba kana ta motsa laɓban ta tana cewa ” Ba’a zama kuma aka aje a gurun?.

Ta ƙare maganan suna kallon kallo, fahimtar Sumayya ƴar bala’i ne kuma gashi a ƙaidar Company n kukayi faɗa korane ko cacan baki yasa Mrs Hauwa ɓaidu cije lips ɗin ta tana kwantar da murya wakike nema ko nace me kike so?”. Ina son magana da mai wannan wurin ne?. Saurin kallon ta Mrs Hauwa tayi kamin ta fara tunanin Anya Sumayya nada hankali kuwa? Sir Khamal da idan aka ganshi gudu akeyi ita tazo tana wani ce mata tana son magana dashi? Mutumin da idan yayi magana da kai sau uku to na huɗun korane??….

Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details…6037312299 Mohammed A’isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba

share

like

comments

M²T COLLECTION Sayen na gari??? Mata azo ayi gyara,gyara shine mace! Ato
Muna da kalolin sabulai na ɓatar da duk wani tabo , knuckles son bone , pimples tare da gyarar fata
dilka soap
Dilka cream
Dilka cleanser
Dark knuckles cream
Dark knuckles cleanser
Face cream
Body cream
Aƙwai magungunan mu wanda babu kamar su wurin gyara da ni’ima…
Maganin sanyi infection
Maganin ni’ima
Maganin ƙarin ƙiba
maganin gyarar nono
Maganin hips
Zuma Yar asali
Gumban nonon raƙumi
Maganin rage ƙiba
Aƙwai supliment marasa illah aƙwai kuma na gargajiya zaku na iya tuntubar wannan number in kin shirya siya ɗaya ko sari 08081202932….
akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al’ada da kuma cikin al’ada,
.
akwai maganin rashin saurin kawowa (release)
Maganin rashin sha’awa ko daukewar sha’awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha’awar saduwa, ko kuma daukewar sha’awa insha Allah zan rabu da matsalar
Maganin ni’ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni’ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni’ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu…….
Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba ALLAH sarki
Masu buƙata suna iya tuntubar wannan number 08081202932

Aunty Aisha mmn teddy
[9/8, 9:07 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy????: ????️MY LADY BOSS????️
(Romantic and comedian)

      Free page
          .....2

Idan kin san kanki bazai ɗauki girman abun dake ciki ba kar ki karanta kidawo mun da zancen kutumelesi…bansan wani kitimurmura labarin Romantic ne????haka kema idan zaki saya ne don ki fitar mun a kawo mun zancen gntlw kema riƙe kuɗin ki na hutashsheki…masoyana billions naji saƙonnin ku gareni ina gdy allah yabar ????

SADAUKARWA GA MUTANEN ZAZZAU

Ganin Sectariyan tayi shiru yasa Sumayya cewa ” Ba magana ne ne in shiga don ina da abubuwa da yawa a gaba na…bana zo wurin nan don na zauna bane ba, aiki na zo yi ,jini na baisa ba da zama ba aiki ba. Kallon ta Hauwa ɓaidu tayi kana tace” ki jira lokaci kaɗan pls ba’a barin kowa shiga inda Sir Khamal yake sai wuraren 11am yanxu ko ki duba kiga 9:am ne…Kamin Sumayya tayi wani magana ne sai ga Wata inyamura ba Musulma ba tazo wucewa well-done shine abun da tace mawa Sakatariyan tana nufar hanya kai tsaye ta shige , Hauwa ɓaidu har da rawar jikin ce mata yana ciki ,amma ta bar Sumayya tsaye suna gaddama”. Haushi ne ya kama Sumayya wanda ya sata nufar ƙafan da wannan inyamura ta shiga tana nufa gadan-gadan bata ko kalli Hauwa ɓaidu ba, wannan yasa Hauwa saurin shan gaban ta tana cewa” plz wait”.cikin masifa Sumayya tace” I should wait to do what? Ke Malama bani hanya kona kaudake da hannu ɗaya”. Tayi maganan tana shirin hankaɗe Hauwa wanda don dole tana ji tana gani Sumayya tayi office din Sir Khamal ,Wanda tun da Hauwa ta dafe kai bata sauke hannun ba tana tsaye tsawon lokaci ta riga da tasan Matsayin ta a wannan Company n daga yanxu ta koma korarra..Manager ne taga yazo zaf-zaf yana wuce ta wanda a sarari cewa take ” Wannan wacce irin yarinya ce? Tajangwalo mana”.


Tun da Sumayya ta fara zuba a gaban shi bai ɗago ya kalleta ba kuma bai daina amfani da laptop ɗin dake gaban sa ba…mamakin yarinyar yake a binnin zuciyar shi da ko shakka babu take masa magana ba tsoro kaman saura ,shi kanshi yasan kan shi idan ya shiga wuri ƙwarjinin sa bai sa wani ko wata ƙwaƙwƙwarar motsi bare magana.

Shigowa manager yasa Sumayya yin shiru shidai manager ya tsinci Muryar ta da ya shigo tana cewa” Bata saba da zama ba ,a chnja mata mazauni”.

Isowa yayi ya tsaya gaban kujerar Sir Khamal yana kallon inda Sumayya ta zauna itama tana zuba jawabi. I’m here sir”.

Shiru baice masa komai kusan daƙiƙu uku kana ya ɗago da lumsassun idanun sa yana ware su akan na Manager da har a lokacin yana tsaye , Sumayya ne ta tsaya ƙurr tana kallon shi kamin a zuciyar ta tace” Wai dama aƙwai wanda yafini kyau ? Wannan wani irin shegen mahaukacin ƙyau Allah ya bashi wow Masha Allah ,abun da take faɗi kenan a zuciya ,kamin wata zuciyar tace da ita” Shi yasa yake wannan wulakanta al’umma saboda yasan shi kyakkyawa ne mtswww Ni Allah kyakkyawa n namiji baya burge Ni gama izzar taka tassssss ka nema mun abunyi ɗan rainin hankali tana tsaka da masifan zuci ne taga ya nuna ta da hannun sa ,sai kuma ya cigaba da abun da yakeyi…. Oh wato shi zai mun magana ba shi ba?

Sunana Mubarak Al-mustapha me kike buƙata kika zo nan kanki tsaye ?”. Wani kallo Sumayya ta watsa mashi don ta fahimta shima ɗan rainin wayo ne? Sunana Sumayya kaman yanda nayi bayani since before , ogan ka zai maka bayanin komai don idan nayi magana sau da yawa bakina zafi yake mun…zan koma inda kuka ajeni yanxu na zauna na yau ,amma gobe bazan zauna ba saboda aiki nazo yi bazaman taba laptop ba…tayi maganan tana kallon Khamal dake using laptop ɗin , fiddo da ido waje Mubarak yayi yana aduo’i kamin yayi magana tuni Sumayya ta fice don bata da salɓi sam yanda take komai bil haƙƙi haka take tafiyar ta. Lumshe ido Khamal yayi a ranshi yana jin zafin rainin hankalin da tayi masa ,amma a fuska bai nuna ba…wato shine mara aikin yi kenan? Takarda ya miƙa mawa manager Al-mustapha Kamin cikin arrogant voice ɗin shi da sam batayi kama ga mai fuskar ba ,don babu wasa daji kasan namiji ne tsayayye yace” Pass it to my sectary , Idan wannan ta dawo ta zauna mazaunin ta”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button