NOOR AL HAYAT COMPLETEUncategorized

NOOR ALHAYAT 81-90

xauna kan kujera taki kallon Jawahir, Khaleel yace “Good afternoon khadijah” Ba ta dago ba tace “Ina yini” ya d’an yi murmushi yace “Lafiya lau, how are 

you” Bata ce komai ba, Jawahir tace “Ya gidan khadijah” sai a sannan khadijah ta kalleta, Jawahir ta sauke idonta a hankali, Khadijah tace “Alhmdllh” 

Khaleel yace “Ta ce in kawo ta ku gaisa….” Khadijah tace “Toh nagode” Jawahir tayi kasa da murya tace “Khadijah I am sorry about what transpired between 

us recently, kiyi hakuri ki yafe min” D’an murmushi khadijah tayi tace “Ae ya wuce” Aliyu ya dawo parlorn ya wuce Fridge ya dauko masu drinks ya ajiye, 

Khaleel dake ta kallonsa ganin ramar da yayi yyi yar dariya bai dai ce komai ba, Murmushi Aliyu yyi yana shafa kansa, Khaleel yace “Ina Shureim?” Aliyu ya 

xauna kujera yace “He slept off minutes ago” Khaleel yace “Alryt then, dama madam na kawo, I think we will be on our way now, but before then Ina son xa 

muyi magana da kai…” Aliyu ya mike yace “Alright” a tare suka fita parlorn, Jawahir ta dawo kusa da khadijah tace “Da gaske kin hakura khadijah?” Khadijah 

na wasa da xoben finger dinta tace “Sure ya wuce” Shiru Jawahir tayi a ranta tana imagining abinda su Ummanta suka ce, khadijah ta dago suka hada ido, 

murmushin karfin hali khadijah tayi ta sauke idonta kasa, haka suka ta xaune shiru a parlorn har Aliyu ya dawo yana kallon Jawahir yace “Yana jiran ki waje 

Madam” Mikewa tayi ta ma Khadijah sallama shi ma tayi masa sanann ta fita, Khadijah ta tashi tana tabe baki ta wuce sama ya bi ta da kallon gefen ido. Da 

daddare ta fito wanka tana shafe shafenta Aliyu ya shigo dakin, ta xaro ido tace “Noo!! you can’t just come in without….” Kashe wutan dakin yayi ta xaro 

ido sauran maganan suka makale, yana daga inda yake a tsaye yace “Drugs da kika amsa hannun Shureim daxu, where is it?” Tace “Ka tafi xan kawo maka” a d’an 

fusace tayi maganan, yayi murmushi ya tako a nutse har inda take, duk da duhun dakin hakan bai hanata ganinsa ba ta dinga komawa baya a tsorace tace “Aliyu 

meye haka…” Xata gudu ya rikota sai jin ta tayi jikinsa, lkci daya jikinta ya dau rawa ta dinga kokarin kwace kanta amma yaki saketa, Babu abinda ke mata 

yawo a memory dinta sai incident din Shekaru bakwai da suka wuce, lumshe ido yyi jin yanda ko ina na jikinta ke rawa, murya can kasa yace “Ki gaya min 

abinda ke xuciyar ki game da ni Iman…. Tell me what u are thinking of me” Ta fashe da kuka tace “I beg you ka sake ni, you are making me….” Bai bari ta 

kai karshe ba ya hade bakinsu….. Bai xame ko ina da ita ba sai kan gado, ta kwace bakinta jikinta na bari tace “Nooo plss Aliyu, wllh ka bari bana so…. 

Kana son xuciya na ya fara min ciwo ko” Murya can kasa yace “I will cure it…” Toshe bakinta yayi jin xata fara masa ihu, Sallamar Shureim bakin kofar 

dakin ya sa shi saketa da sauri, da ta samu ta sauka kan gadon bata xarce ko Ina ba sai bayi ta rufe kofar jikinta na 6ari, Aliyu ya mike tsaye yana kallon 

kofar ya kunna wutan dakin sannan ya bude, Wayarsa Shureim ya mika masa yace “Uncle Mumy tana kiran ka tun daxu” Ya amshi wayar yace “Are you done with the 

game?” Girgixa masa kai yayi Aliyu ya kullo mata kofarta yana rike da hannun yaron suka koma dakinsa, Xaunawa yayi gefen gado yayi dialing number Mumy, 

bayan ta dauka suka gaisa tace “Ya Iman da Shureim?” Yace “Suna lafiya mumy” tace “Maa Sha Allah, Aliyu if it’s okay by you gobe ku shirya don Allah ku je 

Zaria duba Anty khadijah, duk da ina jin nan da kwana biyu xa a sallameta, Amma ya kamata ku je can din Koh” yace “In sha Allah Mumy” Mumy tace “In ji dai 

ba matsala” ya lumshe ido ya bude don har sannan bai gama dawowa daidai ba yace “Babu Mumy ga Shureim ku gaisa” daga haka ya mika ma shureim waya ya mike ya 

shiga bathroom. kasa bacci yayi gaba daya daren ranan sai juye juye yake, a bangaren khadijah kuwa da kyar bacci ya dauketa don duk a tsorace yake duk da ta 

sa ma dakin makulli….

Washegari da safe karfe bakwai khadijah ta ji fitan Aliyu da mota, mikewa tayi ta fito tana mamakin inda xa shi da sassafe, ta bude kofar dakinsa ta ga 

Shureim kwance yana bacci, rufe kofar tayi ta koma dakinta, sai bayan da tayi wanka ta sa wata doguwar riga mara nauyi sannan ta sauka downstairs don 

tsaftace gidan, kafin karfe takwas da rabi ta gama komai, tana kokarin sa turaren wuta aka bude kofar parlorn, da sauri ta juya ganin sa ta dauke kai, ya 

karaso ya ajiye jakar hannunsa da Breakfast din su yana kallonta ta ki juyowa, bai ce mata komai ba ya wuce sama, sai a sannan ta mike ta isa gun jakar ta 

bude ta ga kayan shureim ne a ciki, ta rufe a hankali ta koma daki ta dau wayarta, ta fi two minutes tana kallon wayar kafin ta turo baki tayi dialing 

number Umma, Umma na dagawa tace “Fatan kun tashi lafiya Daughter” a hankali Khadijah tace “Umma shine baki kira ba koh?” Umma tayi murmushi tace “Toh ke ba 

gashi kin kira ba yanxu, ya grandson dina?” Khadijah tace “Yana lafiya” Umma tayi kasa da murya tace “Kiyi hakuri da abinda kika gani kin ji khadijah hakan 

kadai ne rufin asirin ki, and I am sorry for hiding that from you ban san yanda xaki dau hakan ba shi yasa…” Khadijah ta ji hawaye ya kawo idonta ta rasa 

abinda xata ce, Umma tace “Soon xa ki fahimce gata mu ka maki, nasan ki da taurin kai khadijah don Allah ki ajiye makaman yakin ki ki rungumi mijin ki ki 

manta komai, a role dina na matsayin mahaifiya a gare ki nake baki shawarar ki daina riko ba shi da amfani khadijah, wllh na tabbata son da Aliyu yake maki 

baxai misaltu ba da dadewa na gane haka, ke kam ba lallai ki gani ba tunda kin sa ma kanki k’in sa saboda kaddarar da ya faru tsakanin ku, Wai ma in tambaye 

ki… Tunda kike kin taba ganin wanda yayi ma mace fyade ya damu kamar yanda Aliyu ya damu? Ko akwai it’s very rare in today’s world khadijah, sure from the 

beginning Barrister Sudais ya xame maki wani Haske a rayuwar ki, ya haskaka maki rayuwar ki, abinda kuma baki sani ba shine, bar ma Aliyu auren ki da 

Barrister yayi duk cikin haskaka maki rayuwa ne coz Aliyu is the best husband for you duba da irin duniyar da muke ciki a yau, shi kadai xa ki aura ki samu 

kwanciyar hankali da nutsuwa ku xauna lafiya tare da d’an ku, shi yasa ya hakura ya bar masa ba don baya so ba, Kuma ya tabbata Aliyu xai daura daga inda ya 

tsaya, Barrister abun girmamawa da mutuntawa ne a gun ki khadijah, kinga Babu abinda bai maki ba don tabbatar da Haske a rayuwar ki, and Dr Ayman nasan shi 

ma har abada baxa ki mance shi ba don ya maki abinda mahaifin ki bai maki ba yana da rai, duk da nima na so kwatanta hakan amma babu dama, ban kuma san ta 

inda xan fara ba, don haka mutanen nan biyu babu da abinda xa ki iya biyansu sai dai kullum ki masu addu’ar gamawa da duniya lafiya, Allah ya ba ku xaman 

lafiya my daughter….” a sanyaye khadijah tace “Amin Ummata nagode” Umma tace “Maa sha Allah, my regards to both father and son” d’an murmushin karfin hali 

khadijah tayi daga haka ta katse wayar dai dai shigowar Aliyu dakin, kin kallon direction dinsa tayi, yana kallonta yace “We are going out anytime soon, ki 

shirya, and am hoping kin ga breakfast downstairs…” sai a sannan ta kallesa ta daure fuska tace “Xuwa ina?” Yace “Idan mun fita xa ki gani” daga haka ya 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button