NOOR ALHAYAT 81-90

ya tafi kan wani kujera a waje ya xauna ya jinginar da kai ya lumshe ido, he was totally lost and sad, Bai taba tunanin makircin jiddah ya kai haka ba, ya
rasa gane inda ta samu lbrin Khadijah, yasan Yusuf baxai fada mata ba, infact ta ina ma xa su yi communicating bayan bata da number sa bashi da nata, Babu
abinda ya kara sanyaya masa jiki sai yanda Khadijah of all people ta yarda da abinda jiddah taje ta fada, ai Ita mai ce ma mutane sharri jiddah ke masa, but
she is among the believers, Khaleel dake jingine da motarsa yana ta kallonsa, tausayi ya basa sosai, and he knows what he is feeling, khaleel ya fi minti
biyar yana jinjina kwarewar matar Sudais a fannin hypocritical action, she is just perfect, a hankali ya taka ya isa har inda yake ya xauna gefensa, Sudais
ya bude ido a hankali jin mutum gefensa, Khaleel ya cire glasses din idanuwansa in a low voice yace “Sure it hurts…” Sudais na kallonsa da idanuwansa da
suka sauya launi cikin sanyin murya yace “Can I confide in you Dr Ayman?” Khaleel na kallonsa ya gyada kai yace “Sure” Gyara xama Sudais yyi yana dubansa ya
fara magana cikin sanyi…. Umma ce ta fito haraban hospital din bayan kusan minti sha biyar, duk iya kalle kallenta bata hango ko wannensu a nan ba hakan
yasa ta koma ciki don dauko wayarta, Sudais ya dinga kallon Khaleel da yayi shiru idonsa a kasa, Sudais yace “Don’t forget I asked you before letting out my
mind to you doctor, ka gaya min gaskiyar abinda ke ranka” Sai a sannan Khaleel ya dago yana kallonsa, d’an murmushin karfin hali yayi yace “Sure” bayan few
seconds a hankali yace “Yea Barrister, May be it’s the right decision” Sudais na kallonsa yace “May be?” Khaleel ya shafa kansa yace “It’s just the right
decision” a sanyaye ya kare maganr, Sudais ya kalli wayarsa dake ring ya ga Umma ce ke kiransa dauka yayi, ya kai kunne yayi sallama, Umma tace “Kana ji na
Barrister, Babu abinda fa xa a fasa, don’t let anything spoil ur mind pls, idan har kana son Khadijah da gaske ka tafi, it’s almost time for prayer ana
saukowa a daura auren ba abinda aka fasa in sha Allah” a hankali yace “Toh Umma nagode sosai Allah ya kara girma” tace “Ameen” katse wayar yayi yana kallon
Khaleel dake kallonsa shima don duk ya ji me Umma ta ce, a tare suka mike Sudais na kallon agogon wrist din sa. Tun da aka sauko masallaci gaban Sudais ke
faduwa, is he really making the right decision, Khaleel dake gefensa na lura da shi, a hankali ya matsa kusa da shi sosai yace “It’s not only the right
decision but the best…. For many reasons” Sudais ya kallesa yayi murmushi bai dai ce komai ba, can ya kalli Khaleel yace “Kana da Number Dr Aliyu kuwa? I
didn’t see him…” Katse sa Khaleel yyi yana yar dariya yace “Sheer jealousy, did you expect to see him here….” Murmushi kawai Barrister yayi, Khaleel ya
fiddo wayarsa ya nemo masa number Aliyu ya mika masa, Dialing number Sudais yyi ya kai kunne ba a dau lkci ba aka dauka Sudais yace “It’s Barrister Aliyu,
ban gan ka masallaci ba, or don’t you want to witness the nikka?” Aliyu yyi murmushi yace “It’s not a must I stay near you Barrister, though I can sight you
from where I am, I am not what you might have thought of me, idan abun farin ciki ya samu d’an uwana musulmi ina taya sa murna, idan kuma otherwise….”
Hangosa Sudais yyi tsaye not too far away from them tare da Salim da wasu frnds, Sudais ya katse wayarsa yana murmushi, Aliyu ya Karaso ya basa hannu Sudais
ya mika masa nasa, sannan Aliyu ya mika ma Khaleel ma, Khaleel ya cire glass din idanuwansa ya basa nasa hannun. A can asibiti kuwa bayan an ma Khadijah
allurai aka bata drugs aka sallamosu suka koma gida, har sannan hawaye ya ki tsaya mata, Babu abinda aka fasa na biki a gidan kamar yanda Umma tace don
kamar ma ba ayi komai ba sai dai Amarya da bata da lafiya, Shayi Umma ta sa baby ta bata ta sha ta kwanta nan da nan bacci me nauyi ya dauketa….
Breakfast, just light????
Sai kusan karfe uku saura Baby ta tada Khadijah tayi sllhn azahar ganin lkcnsa na ta wucewa kuma da alamar ta samu saukin jikinta sosai ganin she is
sleeping peacefully…. Khadijah ta mike xaune da kyar, xuwa lkcn kam ciwon da ta dinga ji daxu da safe a xuciyarta ya rage sosai, sai dai gaba daya taji
gaba daya she is weak kanta ya mata nauyi, Tana kallon Baby cikin sanyi tace “An daura auren koh Baby?” Tana magana ne hawaye cike idonta, Baby ta kasa ce
mata komai… Ta hade kanta da gado cikin rauni tace “Matar nan xata iya kashe ni wllh, nobody want to consider me, nobody is willing to understand what I
mean, Baby tsoron ta nake.. ” Baby ta kauda kanta bata ce komai ba sai dai wani mugun tausayinta ta dinga ji har ranta, Bayan wani lkci a sanyaye baby tace
“Ki tashi kiyi sllh Khadijah, lkci na wucewa” Khadijah Bata ce komai ba ta sauka saman gadon tana kokarin ganin bata bar hawaye ya sakko mata ba, kamar iska
xai kadeta ta shiga bathroom, khadijah na idar da sllh Baby ta fiddo mata daya daga kayan biki da aka dinka mata, tana kallonta persuasively tace “Plss Iman
put on this ko baxa kiyi kwalliya ba, am begging you” Khadijah tayi murmushin karfin hali bata ce komai ba, Bayan wani lkci ta mike ta shirya cikin
tsadadden lace din, Baby na murmushi ta wara ido tace “Waow kin ga yanda kayan suka maki kyau kuwa Iman, plss ki bari ko powder in shafa maki, just it”
khadijah bata mata musu ba, duk da har xuciyarta bata so, daga powder baby ta lallabata ta sa mata har eye pencil da chappete, sosai Khadijah tayi kyau just
like the bride she is, Baby ta daura mata dankwali tana kallonta da sha’awa, Frnd din Umma ce ta shigo dakin da warmer din abinci ganinta tace “Kai maa sha
Allah ko ku fa? Da xa ku bari wata kishiya can ta bata maku wannan ranan, show her she is a liar bata isa ba ne, sai ma mun je kai ta gidan tukun” Murmushi
kawai Baby tayi tana kallon khadijah da ta ki dago kanta. Tun bayan da suka bar masallaci bayan an daura auren Aliyu ke rike da kan sa a mota, su biyar ne
motar, Khaleel na driving, Dr Yusuf na xaune gaban motar, sai Barrister da Aliyu da Farouq a baya, tun da suka dau hanya Sudais ke danna wayarsa bai dago ba
shi ma, the journey was very silent da alama kowa da abinda ke ransa har suka iso dai dai kofar gidan su Khadijah, Khaleel yyi parking a hankali ya kashe
motar, Shi ya fara sauka sannan Farouq da Dr Yusuf, Aliyu ya sauka sannan Sudais ma ya fito yana mayar da wayar sa Aljihunsa, ganin xai shiga ciki Aliyu ya
riko hannunsa yana kallonsa da idanuwansa da suka kada sosai, Barrister ya kasa hada ido da shi, Da mugun karfin hali yace “Barrister… am still confuse, I
think am yet to understand the meaning of the drama that took place at the mosque minutes back, ka ganar da ni don Allah, I am confuse plss, nayi tambaya a
mota kun kyaleni…” Sudais dai bai iya yace komai ba, Dr Yusuf ya rungume hannayensa yana kallon Sudais don Aliyu bai ma kai sa confusion ba, jiran abinda
Sudais din xai ce shi ma yake, shi dai yasan daurin auren abokin nasa ya xo tun daga Yobe sai kuma ya ga otherwise, Farouq dai murmushi kawai yyi ya jingina
da mota ya rungume hannunsa, khaleel ya tako har gaban Aliyu yana kallonsa, bayan few seconds yace “What is it that u don’t understand Aliyu?” Aliyu ya