NOOR AL HAYAT COMPLETEUncategorized

NOOR ALHAYAT 81-90

kallesa a hankali yace “Everything…. I… I don’t get everything” Khaleel ya shafa kansa cikin sanyin murya yace “The fact is that, Kai xaka gyara abinda 

ka 6ata doctor, we think this is just the best for the both of you, Barrister Aliyu ya sadaukar maka ba don baya so ba sai don la’akari da our today’s 

world, kwanciyar hankalin khadijah ya fi masa auren ta…..” Sai a sannan Sudais yyi murmushin karfin hali yana kallon Aliyu a sanyaye yace “I have no 

option… She is dear to me… Ita din abar tausayi ce, they are a lot of challenges ahead for her and the little boy in dai ba gidan ka suke ba, I don’t 

wish that for her, and her condition don’t need that, shi yasa na hakura domin farin ciki da kwanciyar hankalinta, nasan I am not making a mistake giving up 

for you because I know you love her also, and u love ur son…da dadewa na yarda da cewa abinda ya faru tsakanin ku tsautsayi ne, it’s not ur doing coz you 

are too responsible for that, u are responsible in every aspect, you are really a gentleman, ur family are just good also, kawaicin ka ma abun dubawa ne, 

I’ve studied you for long….” Aliyu ya runtse ido maganganun Sudais na yawo kansa kamar a mafarki, lkci daya ya bude idanuwansa, kawai ya rungume sa hawaye 

na xuba idonsa ya kasa cewa komai, Sudais da ya ji xuciyar sa ya masa rauni yyi karfin hali yace “It’s my pleasure, and a Suggestion from Dr Ayman…. nayi 

ma Khadijah wanda ya fi wannan ma, don haka nasan ban fadi ba, But ina neman alfarmar ka bar mu mu din ga xumunci sosai coz I love the little boy…” Cike 

da karfin hali hawaye na sauka idon Aliyu yace “How will I repay you Barrister…” Sudais yayi murmushi shi ma hawayen suka xubo masa a hankali yace “Ta 

hanyar rike Amira da amana, be her father be her mother, be her happiness, and finally prove to her that u are innocent, kadarrar ku ce a haka” Khaleel ya 

sauke idanuwansa a hankali ya juya ya shiga gida ganin he might not stand it anymore…. ????

Lunch, very light also, kar mutum yaje yana bacci da rana????

Umma kasa kwakkwaran motsi tayi bayan ta gama jin bayanin Sudais ta kasa daina kallonsa, jikinta yayi sanyi sosai, tsoronta daya a lkcn khadijah, ko ya xata 

dau batun nan, Wai Aliyu? Kallon Khaleel dake xaune shi ma tayi, ya d’an yi murmushi ganin damuwar dake fuskarta yace “Umma you need not to worry, I know 

you might be thinking of how khadijah will take this, but I think ba lallai sai an fadi mata ba she will see for her eyes, and surely nasan she have a very 

soft spot for Aliyu, the problem is that she is confuse, sannan one thing about her is that bata mance abun sharri da aka mata ko ya yake which is wrong, 

she need counseling Umma….” Murmushi Sudais yyi a hankali yace “Sure, gaskiya doctor ya fada Umma, fatan Allah yasa ke dai kin fahimce ni, nayi abinda 

naye ne saboda future, I really don’t want anything that will hurt her again in life, she have had enough… duk Allah ne mai tsara komai” a sanyaye Umma 

tace “I am really proud of u both, irin ku basu da yawa a duniya Allah ya biya ku da mafificin alkhairinsa, ko wannen ku ya taka rawar gani matuka a rayuwar 

khadijah, Kun mata abinda dangin ubanta da ni kaina na kasa yi mata, Allah ya saka da alkhairi, and one more thing Sudais ka maida matar ka don Allah…” 

Sudais ya girgixa kai a hankali yace “Umma I don’t think xan maida jiddah, na hakura da ita, Allah ya musanya min ita da mafi alkhairi, may be abubuwan da 

nayi mata years back kan khadijah ne Allah ya saka mata ta samu damar yi min abinda ta so, tun da na aure ta take wahal da ni, I have had enough…” Umma 

tace “A’a ba ayi haka ba, kayi hakuri don Allah, ko albarkacin yarinyar nan dake tsakanin ku” Dai dai nan Baby ta fito ta kawo masu abinci kamar yanda Umma 

ta umarce ta kafin ta taho gun su, ajiye abincin tayi ta kasa kallon Sudais don ba karamin kunyar abinda tayi masa a waya taji ba daxu barin da ta ga bashi 

da laifi, Kallon Khaleel tayi daga karshe tace “Ina yini” yace “How are you” ta mike tace “Alhmdllh” daga haka ta juya ta wuce Sudais ya bi ta da kallo 

ganin bata gaishesa ba, Khaleel na kallon Umma yace “And lastly Umma, I think I’ve found out dangin mahaifiyar khadijah if I am not mistaken in sha Allah” 

daga Umma har Sudais kallonsa suka dinga yi ko kiftawa babu, ya sauke kansa kasa a hankali yace “But I won’t reveal that to her sai tayi settling gidan 

mijinta, ta kwantar da hankalinta, still xa mu je can gidan dake Umma duk da su ma ban ce masu komai ba tukun, but babu tantama they are her mother’s family 

in sha Allah”  Mumy ba karamin sanyi jikinta yayi ba jin sadaukarwar da Barrister yayi ma Aliyu, she couldn’t even utter a word, abun ya mugun daure mata 

kai, Abbansa shi ma ya jinjina lamarin sai dai abinda bai ji dadi ba shine yin gaban kansu da suka yi babu shawara da kowa, and a whole daurin auren 1st son 

dinsa baya gun, but all the same he is happy for his son cos he is always after his happiness kuma ya bukaci number Barrister Sudais, Mumy na ta kallon 

Aliyu da har sannan mood dinsa isn’t encouraging da damuwa tace “What’s it again Abuturrab, ain’t you happy” ya dago ya kalleta da kyar yace “Mumy bata sani 

ba fa, and I don’t know how she will take this, ba so na take yi ba, tana kulani ne kawai saboda kids din, albarkacin su nake ci” A hankali Mumy tace “Then 

you will teach her to love you son…” Bai iya yace komai ba, bayan few seconds ya mike ya dawo kusa da ita ya xauna yana facing dinta, har lkcn idanuwansa 

basu dawo dai dai ba, cikin sanyin yace “Mumy me xan yi in biya su?” Shiru Mumy tayi tana kallonsa don tasan su wa yake nufi, ta d’an yi murmushi tace 

“Zumunci mai karfi da su is enough son” Aliyu ya sauke idonsa kasa a hankali yana tunanin xumunci yayi kadan ya biya both Dr Ayman and Barrister Aliyu, dafa 

sa Mumy tayi tace “That’s just it Abuturrab, mutanen nan biyu ka rike su a rayuwa, kaga riban hakuri… Da ka ci gaba a yanda ka fara da farko kana tunanin 

Barrister xai ga cancantar bar maka ita? Of course no, shi sa nake yawan ce maka you just have to be patient in everything in life” Bai dai ce komai ba, 

tace “Do what you are suppose to now, na kira su Siyama xa su je can gidan naka su yi abinda ya kamata, don xuwa anjima xa su kai ta can gidan, mun yi waya 

da Ummarta yanxu”  Har sannan Kamar yanda khadijah bata san da wanda aka daura mata aure ba haka baby ma bata sani ba, gashi dai ana ta shirin tafiya da 

amarya wajajen karfe biyar, Umma duk ta kasa samun nutsuwa da ta tuna khadijah fa bata san da Aliyu aka daura auren ba sai taji gabanta ya fadi, tsoronta ma 

kada ciwonta ya kara tashi, daga karshe ta sa aka kira mata Baby bedroom dinta, Baby na kallonta tace “Gani Umma” cikin sanyi Umma tace “Khadijah kin san da 

wanda aka daura auren nan kuwa?” Girgixa kai Baby tayi da confusion tana kallonta, a sanyaye Umma tace “Yayan ki” still khadijah tayi tana kallon Umma baki 

bude ta kuma kasa cewa komai, a hankali Umma tace “Ban san yanda khadijah xata dau batun nan ba, am afraid….” A hankali baby ta dauke kanta tana sake 

nanata sunan yayanta a xuciyarta, to how comes??? Da kyar ta kalli Umma tace “Barristern fah?” Umma tace “Shi ya bar masa… For some concrete reasons which 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button