HAJNA 17-18

♻️♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 17-18
**********************
Yanzu anyi wata ɗaya kenan da Qaseem yake taimakawa su Baffa, a ɓangaren Hajna kuwa ba abunda ya canza tsakanin ta da Qaseem, wanka tayi ta shirya cikin kayan da Qaseem ya kawo mata, dan yau sun yi za su haɗu inda suka saba haɗuwa, dan yanzu Hajna ta samu sake sosai, kasancewar yanzu Baffa yana zuwa cin kasuwa garuruwan da ke kusa da su, kullum baya zama sai dare, Umma kuma ba ruwan ta, ita bata tsaurarawa, tafi yin imani da addu’a.
Cikin mota ta same shi, sanye yake da baƙin glass yayi matuƙar yin kyau, kayan jikin shi sun amshe shi, masu karatu Qaseem kyakkyawa ne, har ya kasancewa wani lokacin ina tantama akan ko shi ba haushe ne, jawota yayi jikin shi yana ƙara lumshe idon shi, dama Hajna bata da wani buri a yanzu da ya wuce ko yaushe ta jita a jikin shi, dan ya saba mata da hakan, “ina wuni “ta faɗa cikin kasalalliyar murya dan ji take kamar ranta zai fita tsabar yadda sha’awa ta taso mata, kar ku manta tun farko na faɗa muku Hajna tana da ciwon mara wanda haka ya faruwa ne saboda tana da ƙarfin sha’awa, “lafiya ƙalau, my favorite”, ya faɗa, yana haɗa bakin shi da nata, wani irin yanayi Hajna ta tsinci kanta wanda ta saba da jin shi, amma kullum ji take kamar yau suka fara haɗuwa, sun fi minti talalatin a haka, idon Qaseem sun sauya, a rayuwar shi be taɓa haɗuwa da mace irin Hajna ba, ko hannun ta ya riƙa ji yake kamar baya hayyacin sa, ta dalilin Hajna Qaseem ya rage kula wasu mata,Hajna kawai yake ji, ko muryar ta in yaji tana saka shi shauƙi, he’s hugging her tight, to the extent that she can’t even breathe well, duk ya wani rikece, wasa yake da nipples ɗin ta, ita kuma tana sauke wani numfashi, haka ya dinga jagwalgwala ta, nan take ta rike ce mishi, da ƙyar ya samu ya dai-daita natsuwar shi, rigar jikin ta ta mayar sannan ta gyara ɗaurin ɗan kwalin ta, “my favorite, u are so sweet”Qaseem ya faɗa, murmushi Hajna tayi tace “thanks “dan yanzu ta ɗan fara iya turanci, Qaseem ne ya samo mata wata malama tana koya mata karatu, kuma tana ɗauka sosai, bandir ɗin ƴan dubu-dubu ya ɗauka ya bata, “nagode sosai mij…….., bata ƙarasa ba, yace “shhhhhhhhh, wannan yiwa kaine”, murmushi tayi tana kallon shi, hannun ta ya riƙe yace “zan koma Abuja, sai nan da wata ɗaya “, jin haka yasa idon ta ya ciko da hawaye, ƙoƙarin danne su take yi amma ba tsammani kawai taji saukar hawaye a fuskar ta, “Hajna kuka?” yayi maganar cikin sigar tambaya, kallon shi tayi tace “bana so kayi nesa dani, kuma gashi har wata ɗaya, zaka na kula wasu matan bani ba”, dariya yayi sannan yace “ai bazan manta dake ba, kuma zamu riƙa waya, muna video call”, “wannan duk be isa ba, i want to feel u “ta faɗa, sake haɗa jikin ta da nashi tayi suka koma aikin su na ɗazu, sunfi awa a haka, sannan yayi ƙarfin hali yace “Hajna ki daina haka ya isa, bana so in zama sanadin ɓata miki budurcin ki, saboda idan kika yi aure baza kiyi mutunci ba, ni kuma ina son ki yi mutunci a idon mijin ki “, kallon shi tayi da mamaki, haka na nufin kenan Qaseem ba auren ta yake son yi ba, “kana nufin bazaka aure ni ba?, “eh Hajna ni ba aure a tsarin rayuwata”, “kenan ba so na kake yi ba “Hajna ta faɗa rai a ɓace, “ina sonki!” Qaseem ya faɗa yana murza hannun ta, “wani irin so “ta tambaya, “bansaniba nima, kawai ni dai ina sonki, shikenan”, idon ta , ta rufe tana kuka tace “amma kasan ina so in aure ka ko “, murmushi yayi yace “zaki iya yin duk abunda kike so, amma bazan aure ki ba”, juyawa tayi zata fita ya jawo hannun ta yace “komai ya ƙare kenan “, “a’a Qaseem bazan iya barin ka ba, watarana zaka gane me nake nufi da so, kuma zaka so ka aure ni, zan jira ka koma yaushe ne, kuma a yanzu ba abunda zai canza tsakanin mu”, murmushi yayi a wani ɓangaren ta bashi tausayi, tabbas dama can yana tausayin ta, shine ma dalilin da yasa be sadu da ita ba har yanzu, kuma Hajna ita kaɗai ce macecen da yake tsoron yin sex da ita, yafi so yayi romancing ɗin ta, “to shikenan Hajna zan dawo wani sati, nima ɗin bazan iya wata ba tare da na jiki a jikina ba “, murmushin da yafi kuka ciwo tayi tace “Allah ya tsare hanya”, “Ameen “ya faɗa, sannan suka yi sallam, ya wuce.
A ɓangaren Fahna kuwa yanzu karuwanci ya girmama, ba da Musa kawai ba, kowa ma ba jikin ta take yi, kuma bata harka da ƙananan yara, a yini namiji 5 yana zuwa gurin ta, bata gajiya, kamar karya.
Hajna kuwa tunda da ta dawo gida abun ke damun ta, Haka rayuwa ke tafiya komai na tafiya, yau sati ɗaya dai-dai, inda yau ta kama ranar da Qaseem zai dawo, Baffa yana ƙofar gida Qaseem ya zo, gaisawa suka yi, sannan suka shiga cikin gidan, abinci Umma ta zuba mishi, suka zauna yana ci, Baffa na lura da yadda Qaseem ke kalle-kalle, da alama wani yake son gani, dai-dai lokacin Hajna ta fito ɗaki, da kallo Qaseem ke binta har tazo ta zauna, gaisawa suka yi, da zai tafi ya ɗauko kaya ya bada, waɗanda duk yawanci na Hajna ne, Baffa yana yawan zargin akwai wani abu tsakanin Hajna da Qaseem, gashi yana yawan mata kyauta, kallon da Qaseem kema Hajna, Baffa yasan irin na mayaudaran mazan nan ne, dan haka Baffa yabi Qaseem waje yace “kayi haƙuri da abunda zan faɗa, akan mutunci ahalina na gwammace mu mutu da talauci, dan haka ina roƙon ka da ka daina zuwa gidan nan, mun gode da taimakon da ka mana Allah ya biya ka da gidan Aljanna, amma dan Allah ka cire idon ka akan ahalina “, murmushi Qaseem yayi kamar wani na ƙwarai yace “Babu damuwa Baffa, daga yau bazan sake zuwa ba insha Allah”, “nagode sosai, kuma Allah ya maka jagora na alkhairi “Baffa ya faɗa sannan ya shige cikin gida, yana shiga ya saka wa Hajna doka, akan kar ta sake fita, islamiyar ma za’a samo mai koya mata agida kamar yadda ake koya mata boko a gida.
ƘARA-ƘARA, ƘARA!, GA AKUYA GA KURA.
Anan zan dasa aya.
Haɗin guuwar: Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya
ALQALAMI YAFI TAKOBI.✍️❤️❤️
COMMENT PLSSS????