NOVELSUncategorized

RUWAN JAKARA 6

*BRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*                  
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificent writers_) 






                *RUWAN JAKARA*………….    
    { _idan baa sha abirni ba asha akauye_)} 




                *~LITTAFIN~*???????? 

*MARYAM HAMISU YUSUF (maman boy*) 





~TRUE LIFE STORY~




“`page“` *6* 



Around 2:30am gate keeper ya budewa Anwar gate din gidansa  ya shigo da motarsa… Allah ne kawai yakawosa gidan lafiya Amma abuge yake shi kansa mai gadin ya fahimci Anwar din abuge yake kamr yadda yasa ba shigowa gidan wani lokaci,  … Wannan ba bakin abu bane ba,duk da ba kasafai yake kwana agidannasaba… 

….tunda ya yi parking a parking area ya kashe motar ya Gaza fitowa… Saida ya kwashe mintuna biyar kafin ya balle murfin motar ya fito yana tangadi…. Ya na tafiyar yana faduwa a matattakalr benen falon dazi sadasa da bedroom dinsa har ya isa dakinsa…. 
Kifewa yayi akan medium royal bed dinsa yana fitar da wani irin nishi.. Idanunsa sun kada sunyi jajr.. Da rarrafe ya isa inda fridge din dake dakin dakyar ya iya budewa ya dauki robar ruwa yasha KO ina jikinsa shaking yakeyi… Wata irin gyatsa yayi mai shegen wari… Ya kafawa bangon dakin rikitattun jajayen  idanunsa yana hango kyakyyawar Surar jikin zarah ajikin bangon tana miko masa hannu… Bakomai ke gwadamasa haka ba illah kakkafar cocaine din daya shaka tafitar dashi daga hayyacinsa…. 
Yunkurawa yayi da dan sauran karfin dake jikinsa yanufi bangon ya fada Akanta  da zummar rungomo zarah…. Sambatu kawai yakeyi tare da zagaye round din face dinta  da yatsansa da manyan idanunta da yake gani abangon…. Bakinsa yakai tare da sumbatar lips dinta yana shafa fuskata datakeyimasa gizo a bangon…. 
Ya jima yana sambatu kafin ya sulale kasa…. Bai kuma sanin abinda ke faruwaba daga nan…… 

Anwar ya bude rinannun idanunsa ya ssukesu.. Akan  wata matashiyar budurwa wacce batajima daga fitowa ba daga toilet kirjinta daure da dan karamin towel iyakacinsa cinyoyinta…. 
Ganin anwar ya bude idanunsa yasa tayi saurin karasowa inda yake tare da hada jikinta da nasa tana shafar lallausan gashin dake shimfide a kirjinsa “honey harka farka “…. 
Tureta anwar yayi yana jifarta da wani wulakantaccen kallo “what brought uh in my house?!! Banyi warning dinkiba akan kar kizo ba ayau? … “
Cikin salon  barinkinta ta zame towel din dake daure a kirjinta a take boobs dinta suka bayyana… Ta fara kokarin hada kirjinta da nasa… tana goga masa boobs dinta tare da shafa gadon bayanta “I can’t…. Bazan iya kwana biyu bat are da nazo inda kakeba .. Honey kai gwarzone… Pls kabarni mana…. “
Ta fada hakan tana murza nipples dinsa tare da hura masa iskan bakinta a kunnensa… 
Baiyi kokarin hanata ba illah murginota da ya kumayi yayimata rumfa da kirjinsa… Dan sakonninta suj ssmu nasarar shiga ajkkinsa Ya dinga squeezing dinta cikin zafin nama… Dan shi mutum ne mai tsananin bukata…. “
Babu abinda kake ji sai saurin gurnaninsu… Saida suka jiyar da junansu dadi kafin ya kyaleta… 
Ya murgina gefe yana mayar da numfashi jikinsa duk ya mutu
Baibi takan ta ba ya shige toilet… Binshi tayi da sauri a tare sukayo wankan… Anan take sanar da shi anan ta kwana farka warsace ya risketa… 

3 quater ya saka da singlet fara…ya ajiye mata kudin da bai Sam ya wansuba a,
Mirror dayake tsara kwalliya…  Ya fito falo… 
Anan ya cikaro da su Mubarak da salim… Da sauran tarkacen yan matannasu. …. 

Ware idanu anwar yayi zakiyi magana da mamakin ganinsu . Salim ya nufo inda yake… 
Kafadarsa ya bubbuga.. “Kana bada himma…shigowarmu kenan.. Muka jiyoka kana ba da wuta… “
Ya idar da maganar yana dariya… Dan guntun tsaki anwar ya saki tare da karasowa ya zauna akan kujera… Ya rasa abinda kemasa dadi…. Karan sigari ya dauko ya bata wuta yana zuka….. Mutumen yadai? Kai dazaka fito da murna… Ka fito fuskarka so tighten…. 
Tsaki anwar yakuma saki “aikin banza…ba kasafai nake son idan nayi having sex da mace ba na kuma yiba… Kasan zee Yar akuya… So ni kuma jarababbene.. That’s all…. “
Dariya su Mubarak sukayi…
Kayafa fa sun iso… Guys sun kosa afara harka fa…
Salim ya fada yana mikowa anwar kwalin da ke cike da cocaine… “
 ” Good” anwar ya fada yana juya abinda ke ciki tare da murmishi…. 
Sun jima suna fira akan kayan kafin su fito.. Bayan anwar yayi wanka wannan lokacin shigar kamala yayi… Cikin wani farin yadi… Dinkin manyan kaya da suka dace da jikinsa da fito da kyansa sosai… Sai kamshi yake zubawa… 
A parking space ne salim yake tsokanar anwar “you become so silent… Babu wani abu kuwa?…. 
Saida anwar ya shiga mota kafin ya dubi salimda rinannun idanunsa “kishi na na akan wata yarinya a yanxu ita kadai ce zata kashemin wannan kishirwan”…. 

“Wow soyayya ka fada kenan? “.. 

Salim ya tambayi anwar tare da sunkuyowa saitin kofar motar dake rufe… 
Lumshe idanu anwar tayi tamkar mai cin bacci kafin yace “shaawartanake ba sonta nakeyiba…kuma saarta nake nema Banajin zan iya soyayya a yanxu”… 

Dariya salim ya kwashe da ita “bana tunanin akwai ‘ya macen da zata firgitaka… Wai ina barikin naka…karka manta ko a barikin kai rainon London ne “…. 


Biting soft lips dinsa anwar yayi kafin ya magantu..  “Yarinya ce sosai… Tana bukatar rarrashi… Bagidajiya ce… Brain dinta ta to she da ustazanci.. So zan bita a sannu har na cimma burina “… 
Dariya salim yayi tare da bawa anwar hannu suka tafa…

Rage sautin murya  salim yayi “ayimin iso a kanwarka sumaiyya bbeb din fa tayi kasan mun hadu da ita a birthday din wani cousin dina she’s so hot ????”… 

Wata uwar harara anwar ya ballawa salim “wlh duk barikinka kada ka sake ka tunkari kannena… Kasan nafika bariki fa”…. 
Dariya sosai salim yayi”haba malam aikin gama ya gama dan wlh na damu shiga”…. 
Bai jira abinda anwar zai fadaba ya shige motarsu yana dariya  sakamakon horn da Mubarak ya fara yimasa….  

Kai tsaye gidan nasu ya, wuce ahankali yasoma jin nutsuwa azuciyarsa bani yakeyi tamkar zaiji arba da fatimansa… Ya tanadi mission da yakeson aiwatar da shi a zuwanta…. 
Sashen mahaifinsa ya wuce dan yasan mommy tana can…. 
Turo kofar yayi batare da sallama ba… Zaune ya iskesu a rantsattsen falon Alhaji mansoor  momy na yankamasa fruits…. Murmishi suka fadada baki dayansu 
.. “Dad wannan zarahn zata dinga zuwa gidannan tana karbar abinci…akullum, gobema zatazo itada mahaifiyarta… 
“Akanme” Alhaji mansoor ya yiwa, anwar tambayar tare da rage faraar da ke fuskarsa…. 
Saboda mabukatane… 
Yaba dad amsa kansa tsaye…. 
Sai a lokacin momy ta magantu dataga yadda anwar yafara bata fuska “bansan dalilinka ba na damuwa da mutanen ba… Hakan bazai gagaraba “… 
Ta mayar da dubanta Ga Alhaji mansoor tana nuna masa ya rarrashi anwar din… 
Bubbuga kafadun anwar yayi”is ok… But kasaki face dinka man”.. 
Dan guntun murmishi kawai anwar yayi… Yana duban “mom banaso a nuna kyama agareta fa a jawo ta jiki itada mahaifiyarta hakan zaisa tasaki jikinta damu”…
Jinjina kai. mom tayi itakam tagaza gano manufar anwar a iya saninta babu wanda ya visa kyamar talaka meyake nufi da hakan? 

A falo ya tarar da su sumaiyya da nazifa… Warning dinsu yyi sosai akan zarah…  Dan ya Riga yasan yadda yaran keda danyen kai….. 





Tunda azahar umma Tasaka nayo wanka bayan itama tayo… Rai na amasifar bace nake shirina ssidai banbari umma ta fahimci hakan ba….yake kawai nake wanda yafi kuka ciwo…. 
Najima ina saka kaya ummah nasani canjawa wai basuyiba…. Tamkar zanje ganin wani gwamna. daga karshe dai dakanta ta 
Zabo min wani leshi mai ruwan toka  Dinkin d
Riga da Zane… Batada yadda zatayi ta barni na saka hijab dan duk kayana bani da gyale… Hasslima ban iya yafa saba…. 
Zan saka nikab dina kenan ta fizge sa daga hannuna “wannan shiga sai Kace yar boko haram… Ai kya bari  mu dawo saiki mayar danikabin…. “.. 
Haka tayita mita… Har saida muka shiga napep muka nufi gidan alhaji mansoor…. Zuciyar umma cike da farinciki yayinda tawa Zuciyar ta kassnce a dagule…..




Maman boy

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button