Education

Sabuwar Sanarwar Ga Wanda Suka Cika Shirin T-max

Ana sanar da duk Wanda ya cika Shirin t-max Amma har yanzu sakon zuwa screening Bai iso gare shi ba ta sakon waya ko sakon email ba

To ana sanar da duk Wanda Matsalan hakan ta faru da shi da ya hanzarta zuwa ofishin koyar da sana’o’i mafi kusa da shi domin duba sunan sa a list din da aka kafe a cikin masana’antar

Shirin T-max dai Shiri ne da aka kirkire shi domin koyar da matasa sana’o’i ko muce koyar da su Abubuwan online

Domin sanin kyakkyawan horo

Fatan alkhairi gareku

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button