NOVELSUncategorized
BARIKI NA FITO (BOOK 2) 18

BOOK 2
PAGE 18
Bariki kuka take Sosai tana tafiya a kafa, tafiya take bata san inda take wurga kafarta ba, ba komai bane a ranta sai yanda Yarima yake nuna tsanan ganinta, ta tabbata abunda take boyewa take burin in sunyi aure ta fad’ama Mai, wanda take burin Sanar
Mai an samu wani ya fad’a Mai….. Zama tayi a k’asa gefen titi Tana kuka cikin Tashin hankali, bata taba tunanin abubuwa zasu cabe Mata haka ba, tunda take shirya wannan abun bata taba tunanin Idan ta fad’ama Yarima gaskiya dole iyayenshi Suma su san gaskiya tunda tayi amfani da iyayen bariki, gaba d’aya dana sani takeyi Wanda hausawa ke cewa k’eya ce, da yake dare ne Sosai babu mutane sai motoci dake Faman wucewa, suma motocin jifa jifa suke wucewa ba Sosai ba……
Bayan iyayen Yarima sun fito dasu zinatu, kowa da abunda yake sa’kawa cikin ranshi game da wannan al’amarin…..
Zinatu kam dad’i ya cikata Sosai, tare da aiyana ma ranta lallai Yarima ba virgin ya sami matarshi ba, tunda har Ya nuna baya son ganinta, yake nuna mata tsana k’arara, ji take kaman tai ihu dan murna, tare da fad’in da Gimbiya Amina batai bacci ba dana kirata na bata wannan kyakyawan labarin, amma Allah ya kaimu gobe……
Sunyi wajan 20mnt a wajan, sannan mai martaba yace Ina Zainab??
Nan mum ta kalli Hafsat tace ina tayi??
Hafsat tace nima ban sani ba mum,
Nan mum ta tambayi fadawan dake wajan ko sunga inda tayi??
D’aya daka cikin fadawan yace ta fita, daka ganin alama kuma waje tayi dan yanda ta fita da sauri tana kuka……
Nan mum tayi hanyar waje fadawa suka bita, itama hafsat bayan mum tabi….
Fita sukayi suna nemanta amma basu ganta ba, fadawa sukayi gaba suna dubata, wani daka cikin fadawan ya dawo da sauri yana fad’ama mum ga tacan a zaune a k’asa Tana kuka
Da sauri mum suka nufa inda take, tana nan zaune a k’asa Tana kuka mai cin rai….. Mum d’agota tayi tare da fad’in Zainab lafiyanki kuwa zaki fito bakin titi ki zauna kina kuka??
Zainab bata ce mata komai ba, domin har yanzu kukan take…..
Mum tace maza kuzo a kaiku gida, kuje ku huta tare da kamo hannunta sukai asibitin….. Suna k’okarin shiga sai ga Mai martaba shima yana fitowa, ganinshi yasa suka tsaya harya karaso inda suke…..
Mum tace Dr din ya fito ne??
Yace a’a nazo inga ko kun ganta Ashe ga tanan, suzo a kaisu gida dare yayi……
Da sauri bariki tace ni zan zauna dashi….
Mum tace Zainab kiyi hakuri kuje gida gobe da safe sai kuzo Kinji??
Kai ta d’aga amma badan taso ba, sai dai dan bazata iya musu da mum ba, haka suka tafi gida ita da Hafsat da Gimbiya zinatu damai martaba domin mum ce zata kwana dashi….. Duk da sun so suji maike faruwa in Dr Ya fito amma mum tace suje babu wani matsala tunda aiya farka……
Koda kowa ya fita, Yarima Aliyu ido ya lumshe tare da kwanciya yana Mai jin zafin abunda ya gani…. Dr ne ya mishi y’an dube dube sannan yace haba Aliyu, kana son sama kanka damuwa plz ka kwantar da hankalinka an fad’amin you r a doctor so nasan Idan na fad’a maka ka sami bugawan zuciya zaka San abunda ya kamata kayi wajan cire ma ranka abunda ya razana ka…… Yarima baiko Kalli Dr ba balle ya kulashi sarautar ta motsa….. Dr yaci gaba da fad’in Yarima ka gode ma Allah, amma kana son Zainab dinnan da yawa, Allah y…….
Yarima Aliyu ya Katse Dr da fad’in ina son a sallameni……
Dr yace sallama?
Yarima Aliyu yace yes yanzu
Dr yace a’ah ka Bari ka K’ara samun sauki, domin har yanzu baka dawo Normal ba…..
Yarima Aliyu tashi yayi dakyar ya zauna tare da fad’in Dr i am a Dr too I knw how to handle myself, and kace na samu buguwar zuciya?? So zamana a nan baida amfani dole inje gida a nan zan samu nutsuwa…
Dr shuru yayi yana nazari, maganan Yarima Aliyu gaskiya ne, Idan mutum ya sami buguwar zuciya irin haka, iz either an fad’a Mai wani abu ko ya gani, so inya duba yaga abun iz not true a hankali zai Fara samun lfya domin ya samu nutsuwa…….
Yarima Aliyu tashi yayi jiki babu kwari, kaman zai fad’i yayi sauri ya ri’ke hannun Dr din…….
Doctor din yace kayi a hankali, ka zauna let me call your parent su ri’ke ka, taimaka ma Yarima yayi ya zauna yana cije baki alaman yana jin jiki…..
Yarima Aliyu ba komai bane yasa yace a sallameshi sai dan yayi magana da Zainab bariki, akan yaudaran da ta mishi and baya jin zaiyi accepting d’inta a matsayin mata, matar data gama watsewa a duniya ko wani namiji ya santa t………
Bud’e kofar da akayi yasa ya d’aga ido da yake zubar da hawaye, ganin mum da fadawa yayi, nan Dr yace su taimaka sukai Yarima Mota, kamashi sukayi suka fita, mum kallon d’an nata take cikin tausayawa.. Bayan an fitar da Yarima mum ta kalli Dr tace nidai banso ka yarda ya koma Gida ba, ina jin tsoran Kar wani abu ya sake samunshi…….
Dr yace karki damu, a gidan zaifi samun nutsuwa, Idan mutum yayi irin haka kika ga yace yana son tafiya akwai abunda yake son tabbatar wane, wanda shine yasa ya fad’a irin wannan matsalan, sannan komai ya faru call me…..
Mum godiya tama Dr sannan ta fita.
Bariki bayan sun karasa gida gefenta da aka kaita nan ta shiga, bedroom tayi Kai tsaye, ta zauna a k’asa tana kuka kaman ranta zai fita, wayan Yarima dake hannunta tayi k’ara alaman an turo Mai sa’ko, ajiye wayar tayi a gefe…… Tabbas tasan wannan ba komai bane, tunda tun Farko ta zabi sabama Allah, dole taga bacin rai, dama duk Wanda ya kauce hanyar Allah kuma yasan yabar hanya Mai Kyau dole ya had’u da ukuba tun a duniya, ita Allah na Sonta da rahma tunda harta gane ta kuma yi nadama, sai dai irin hanyar da tasa kanta koda kayi nadama sai an samu masu goranta maka, in bakayi wasa ba harta jikokinka sai anyi musu gori da fad’in ai kakarsu tsohuwar karuwa ce da, ko kuma ayi ma y’ay’anki ace ai uwarsu karuwa ce, in tayi aure tama miji laifi yace ta biyo halin uwa, tasha a nono, kai Wlh rayuwan bariki batayi ba ko kad’an… Kuka ta K’ara saki cikin jin zafin bata rayuwarta da tayi duk da kaddara ne ya sameta….. Wacce bata san yanda akayi Abun ya sameta ba…..
Gimbiya zinatu kam tana shiga gefenta wa’ka ta kunna Tana ta rawa cikin jin dad’i, tare da fad’in first night ya zama ranan ba’kin ciki dariya ta saki cikin jin dad’i…
Koda su Yarima Aliyu suka Iso gida, cewa yayi zai nufi gefen Zainab, duk da mum taso ya bita amma ya’ki, mum bata sa komai a ranta ba, ita a tunaninta da taji yace zashi wajan Zainab, sai tayi tunani ko abunda yayi mata d’azu yake son bata hakuri, sannan a mota ta fad’a mishi abunda Dr sukace inda badan Zainab dinba toh da zai iya mutuwa….. Fadawa na k’okarin rikeshi yace Nop ku barni, zan iya, tafiya yake dakyar harya shiga cikin falon bai ganta ba
Mum ganin ya shiga yasa itama ta wuce
Yarima bedroom dinshi yayi inda tun Kafin ya k’arasa yake jin sautin kukanta, bud’e kofar bedroom din yayi ya ganta a k’asa tana rasgan kuka a hankali cikin murya irin na marasa lafiya wanda yake jin jiki yace wannan ba kuka kike yiba..
Jin muryan Yarima yasa tayi sauri ta tashi, tare da kallonshi tana mamakin ya akayi ya dawo……
Yarima Aliyu idonshi na kanta yana mata wani irin kallo Mai Kama da I hate you, yace Zainab oh sorry Bariki……
Jin ya kirata da Bariki yasa zuciyarta ta tsinke gaba d’aya, abunda take zargi shine ya faru an fad’ama Yarima…….
Katse mata tunani yayi da fad’in how dare you……. Shuru yayi cikin kunan rai hawaye na zuba a idonshi…… Yace kin cuce ni, kin yaudareni, and ina asibiti kin kuma bina har ana fad’in da badan keba dana mutu, Mai yasa kika zo?? Mai yasa ban mutu ba, I wish da mutuwa nayi da Nasan zanga irin wannan ranan, you play with my feelings you all lies to me, you cheat me, kin maida iyayena yara kinyi wasa dasu……
Da sauri tace dan Allah Yarima ka saur……
Yace keep quiet, don’t try to say anything, let me speak you cheater……
Bariki kuka take Sosai
Yarima Aliyu yaci gaba da fad’in do you think I will trust you again?? You break my trust, dan shuru yayi sannan yaci gaba da fad’in Zainab I love you from d bottom of my hrt, why are hidden your secret with me??…….
Tana kokarin yin magana yace I said don’t try to speak keep your mouth shut, I don’t want to listen to ol your lies again,
Bariki kuka take na farko ga Tashin hankalin halinda mijinta ke ciki, gashi ya hanata yin magana
Yarima Aliyu yace but you don’t cheat me, you cheat your self, Zainab I was shock to see your pictures with different men’s, ido ya rufe yana hawaye domin takaicin abunda yake fad’a ji yake kaman zuciyarshi zata buga, I never expect dat from you, Zainab mai yasa kika bata rayuwanki nawa kike samu? mai kike ji,? mai yasa kika yaudareni,? mai yasa kika boyemin gaskiyan ko ke wacece,? Zainab how old are you kwata kwata da zaki bata rayuwanki just for money?? Mai kika samu Mai kika tara ??
Da sauri tace Yarima plz ka saurareni dan Allah tana maganan tana kuka….
Yace I don’t want to listen to ol your lies, komai naki karya ne your love your affection is ol a lies……
Shuru yayi hawaye na zuba daka idonshi Abun gwanin tausayi???? sanna yaci gaba da fad’in you break d trust dat I have for you, Zainab kwata kwata shekaranki nawa?? Har kin San ki samu iyayen Karya, ki aurar da kanki da kanki, you fool us, mai kika d’auki aure??? Do you think dat marriage is a joke?? Zainab I truly love but I won’t accept you d way you are…..
Ihun data saki Tana bashi hakuri akan ya tsaya ya saurareta tayi mishi bayani akan duk wanda ya fad’a yayi ne danya had’asu……
Yace Yimin shuru, Habib zai miki karya ne?
Cikin razana tace habib…..
Yarima yace eh habib call me and tell me everything ol your plan…… Zainab I feel so sad when I hear d truth about you….. Nayi takaici you never love me habib told me you marry me only for money…… Shuru yayi yana hawaye can yaci gaba da fad’in kin aureni dan ki sami kud’i bakya sona Wanda kike so yayi rejecting d’inki sai yasa kika aureni danki nuna mishi kina da Wanda suka fishi….. After dat he send me your pictures matsawa yayi kusa da ita ya d’auki wayarshi ya fara dannawa nuna mata yayi yace Waye wannan hotunan tane da Alh madu, gashi tsirara ya ri’keta, sai kuma wanda tayi da Hon salis…… Yarima yace have you seen it?? Ok shima wannan it ol a lies ko shima wannan so ake a had’amu?? Jefa wayan yayi a K’asa ta fashe…… Idonshi ya rine yayi ja, ga zuciyarshi dake faman tafarfasa kirjinshi na mishi zafi…….. Yace you betrayed me, who did I harm to deserve ol this punishment…… Ban kasance mazina ciba, ban taba sanadin lalacewan wata ba, why matar dana aura kowa ya Santa…….
Bariki kuka take Sosai tare da tunanin irin cin amanan da habib yayi mata, lallai don’t trust anyone in life,…… Bakinta na rawa ta Fara fad’in Yarima Nasan ni Mai laifi ce a gareka dan Allah kaban dama just once I need to exp……
Yace I won’t give you any chance to tell me another lies, karyan da kikayi min baya ya isa…… My heart only beat for you….. Tun a mafarki na Fara sonki, but you never love me, you hurt me alot…… You marry me for money not for love…… Ok even I, I won’t accept you as my wife….. You will live here as my servant har karshen rayuwarki zaki zama mai min bauta, and I will make sure to hurt you d same as you did to me, nd I promise to hurt you, keda duk Wanda kukai wannan abun sai Nayi punishing naku, I will make sure to make you regret knowing me in ur lyf……..
Da sauri ta matsa kusa dashi tare da kokarin tabashi ya daka mata tsawa tare da fad’in don’t you dare try to touch me…. Karki k’ara yunkurin tabani da wannan kazamin jikin naki……
K’asa tayi da giwowinta Tana kuka tare da fad’in Yarima call me wit wat ever name you like, I deserve it, Yarima just once plz ka saurareni plz…..
Yarima yace do you think zan kara sauraran wannan karyan naki?? Harda cemin kin sauke Al’qur’ani, Wat a funny, kin dai yi hadda a bin maza…..
Tace Yarima iz true na sauke al’qur’ani tun I was 11yrs plz Yarima allow me to speak……… Hmmmmmm bari dai muga ko zai bata daman fad’a mishi ko ita wacece ????
Plz kuyi manage I have a headache na gaji da typing din, comments dinku yasa nace bari in takura kaina inyi muku posting, ina matukar yinku Sosai da Sosai
MARYAM OBAM