SALON SO COMPLETE HAUSA NOVEL

SALON SO BOOK 1 PAGE 31-32

To mayar umma nima nafad’a masa bazaki bari ya karb’a ba”

Eh nadai d’auki dubu 2 kawai”bbu kud’i ahannun mu danma ankusa baki albashi ko?”

Eh insha Allah saura 8days abamu”

Kafin umma tayi mgn teemah tashigo cikin d’akin”

Bayan ta gaida umma”umma tabasu waje”

yasmeen dama tanada komai”atake aka kwab’a lalle aka yanka salataf aka sakamata.

Anata kiran magrib tacire befi awa d’aya da mintinaba”sbd tanada cin lalle”

Aikuwa yyi kamu sosai”abin gwanin sha’awa”

Tana idar da sallar isha’i tahau online”

sai gashi sai kusan 10:pm suka sauka”bayan sunsha fira da gayawa juna kalamai masu dad’i”tamkar wasu masoya”

sai asannan yasmeen taci abincin dare tayi wanka ta kwanta bacci”

Washe gari✍️

[ad_2]

Previous page 1 2

Leave a Reply

Back to top button